Fikirah 24

Barka Da Wannan RanaShin yaya kuke more ranar sati ata yankinan ku?
02/12/2023

Barka Da Wannan Rana
Shin yaya kuke more ranar sati ata yankinan ku?

18/08/2023

LABARIN SARKI DA BABBAN AMININSA MAI TAKEN "YAYI KYAU"

Abu-asid-az-zinayya, sarki ne dake mulkin daular Zinayya a can kudu maso gabashin sahara, wato bangaren tekun Nilu daga bangaren dama.

Abu-asid ya kasance sarki mai adalci ga al'ummar da yake mulka, ga tausayin talakawa da karrama baki, wannan dalili yasa koyaushe baki sai tururuwar zuwa wannan kasa suke yi, wasu na zuwa domin fatauci, wasu kuma na zuwa don yawon bude ido da shakatawa.

Sarki Abu-asid mutum ne mai sha'awar fita farauta tun yana karami, hakan tasa bayan ya hau kujerar sarauta mai bai daina fita wannan farauta ba. Yakan shirya fita yawon farauta lokaci - lokaci don debe kewa da nishadi, koyaushe idan zai tafi farauta suna tafiya ne da abokinsa mai suna Usudul-azman, wanda s**a taso tare tun lokacin kuruciya. Saboda saukin kan sarki Abu-asid daya zama sarki ma bashi da abokin zuwa farauta da shawara kamar shi. Usudul-azman yana da wata dabi'a da ta zame masa jiki, wanda shi duk abinda ya faru a gare shi mai kyau ko akasin haka sai yace "YAYI KYAU"

Wata rana sarki da abokinsa sun fita farauta, sai s**a ci karo da barewa, a kokarin harbin wannan barewa, sarki bai seta bundigar daidai ba, hakan ta jawo ya harbi hannunsa na hagu, nan take babban dan yatsan sarki ya fadi kasa cikin jini. Duk da irin wannan hali da sarki ya tsinci kansa, budar bakin Usudul-azman abokin sarki, sai yace "YAYI KYAU" Nan take sarki cikin fushi da kunan rai, yana gurnani kamar tsohon zakin da ya shekara baici nama ba yace karya ne baiyi kyau ba.

Saboda wannan magana da Usudul-azman ya fadawa sarki, bayan sun dawo daga farautar, sarki yayi umarnin a kaishi gidan kurkuku a daure shi, kowa yayi mamakin wannan hukunci na sarki, domin kuwa ba'a taba gani ya yiwa wani bawansa irin wannan hukunci ba tare da yin wani laifi ba, bare kuma Usudul-azman babban amininshi. Haka dai kowa ya gama fadin albarkacin bakinshi yayi shiru, domin ba mai iya zuwa yace sarki bakayi daidai ba.

Bayan kusan shekara daya da faruwar wannan al'amari,

Daga sanda kafara ganin rayuwar wani tana burgeka saboda wata baiwa da Allah yai masa. To daga lokaci yakamata kaima ka ...
12/08/2023

Daga sanda kafara ganin rayuwar wani tana burgeka saboda wata baiwa da Allah yai masa. To daga lokaci yakamata kaima ka nemo taka baiwar.
Kada ka taba bari rayuwar ka ta kare saboda kawai karasa gano mecece baiwar ka.
Ka nutsu kai nazari ahankali zaka gano mecece baiwar ka wadda zakai Alfahari da'ita har ma da Al'umma baki daya.

Marubuci : Aliyu Usman Ali.

Fact!
11/08/2023

Fact!

Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje.Ya zama shugaban ruko na jam'iyyar APC.
03/08/2023

Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje.
Ya zama shugaban ruko na jam'iyyar APC.

Dangane da matsin da aka tsinci kai Aciki. gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta dauki Aniyar sassautawa Al'ummar kasa ...
21/07/2023

Dangane da matsin da aka tsinci kai Aciki. gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta dauki Aniyar sassautawa Al'ummar kasa ta hanyar rarraba kayan Amfani.
A ranar Litinin mai zuwa idan Allah kaimu.
Da s**a hada da.

1 Raba Abinci tare da takin zamani.
2 Raba kudin tallafi.
3 Karin Alawus akan Albashin ma'aikata da yan fansho.
4 Samar da motocin sufuri.
5 Maye gurbin man fetur da gas.

Daga cikin wadananna abubuwa waba abune zakafi jin dadi
Musamman a bagaren da abun ya shafeka.

14/07/2023
A jiyane Gwamna jihar kano karkashin jagorancin Engr. Abba kabir Yusif ya bada sabbin Mukamai kusan 5 inda daga ciki har...
05/07/2023

A jiyane Gwamna jihar kano karkashin jagorancin Engr. Abba kabir Yusif ya bada sabbin Mukamai kusan 5 inda daga ciki harda kujerar da'aka bawa Yusif Imam.Wanda akafi sani da Ogan boye.Inda aka bashi mukamin mai bawa gwamna shawara akan matasa da kuma harkokin wasanni na jihar.
Kome Al'umma zasuce dangane da Mukamin da'aka yiwa Yusif imam wato Ogan boye. ????
Munaso muji ra'ayoyinku

تقبل الله منا ومنكم
28/06/2023

تقبل الله منا ومنكم

Gaisuwar juma'ah babbar rana 😊😊😊
23/06/2023

Gaisuwar juma'ah babbar rana 😊😊😊

Zamu kammala gyaran filin Idi Kafin ranar Sallah, don Al'umma su gudanar da Sallar idi  cikin kwanciyar hankali
22/06/2023

Zamu kammala gyaran filin Idi Kafin ranar Sallah, don Al'umma su gudanar da Sallar idi cikin kwanciyar hankali

Khairan Insha Allah
14/06/2023

Khairan Insha Allah

Alhamdulillah WALIMAR saukar Izu Talatin na Makarantar Khalifa Ishaqa Rabiu College©Muyassar Studio
20/05/2023

Alhamdulillah
WALIMAR saukar Izu Talatin na Makarantar Khalifa Ishaqa Rabiu College

©Muyassar Studio

19/05/2023
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta ce za ta daina ciyar da fursunonin jihohi da ke tsare a gidajen yarin ƙasarnan daga ƙars...
13/05/2023

Gwamnatin tarayya a Najeriya ta ce za ta daina ciyar da fursunonin jihohi da ke tsare a gidajen yarin ƙasarnan daga ƙarshen wannan shekara.

A wata sanarwa da Ministan Harkokin cikin gida Rauf Aregbesola ya fitar ya ce matakin, zai fara aiki ne daga ranar 31 ga watan Disamban shekarar 2023.

Ministan ya ce mutanen da s**a aikata laifi a jihohi ne fiye da kashi 90% na ɗaurarrun da ke gidajen yarin Najeriya a yanzu adon haka Jahohi za su fara yin kasafin kuɗi don ciyar da ɗaurarrunsu da ke gidajen yarin tarayya a daidai lokacin da gwamnatin Tarayya ta ke jiran su gina gidajen yari na kansu.

Tuni kundin tsarin mulkin Nigeria ya cire ikon kula da gidajen yari daga hannun gwamnatin Tarayya kadai tun bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu akai.
Shin yaya ku ka dubi wannan mataki?

Shin ko hakan zai kara Inganta tsarin kula da walwalar gidajen Gyaran hali a Nigeria?
Za mu karanto wasu daga cikin ra'ayoyinku a labaranmu da yardar Allah sai mun ji daga gare ku....

Source: Radio

Waca irin Tsayawa kuke da masoyan Ku?
13/05/2023

Waca irin Tsayawa kuke da masoyan Ku?

 ...💖Bisa nazarin frad na nazarin halayyar Dan Adam.  Jan ra'ayi ne tsakanin namiji da mace, wani yanayi ne wanda Akan s...
08/05/2023

...💖

Bisa nazarin frad na nazarin halayyar Dan Adam.
Jan ra'ayi ne tsakanin namiji da mace, wani yanayi ne wanda Akan shagaltu gabaki daya a dalilin kauna Mara tushe da jin kusanci na sa-karci, haka zalika da ruruwar qawazuci Mara tushe b***e makama.
😂😂🤣🤣🤣

"Ba zan iya rayuwa a siyasar Najeriya ba"BBC HARDTalk ~ Sunusi lamido Sunusi
07/05/2023

"Ba zan iya rayuwa a siyasar Najeriya ba"
BBC HARDTalk ~ Sunusi lamido Sunusi

BARKWANCI😂: Mark zuckerberg Kenan, Mai Kamfanin FACEBOOK da WHATSAPP da INSTAGRAM na duniya baki ɗaya, ɗaya daga chikin ...
07/05/2023

BARKWANCI😂:

Mark zuckerberg Kenan, Mai Kamfanin FACEBOOK da WHATSAPP da INSTAGRAM na duniya baki ɗaya, ɗaya daga chikin manyan masu kuɗin duniya.

Rayuwa chikin sauƙi, kuma har yanzu sunansa kenan, babu ragi, babu ƙari, babu chanji.

Yanzu da ache ɗan Nigeria ne, a Arewa, da sunansa ya zama:

Engineer Alhaji (Dr.) Mark Zuckerberg CON, FNSE, FCD, MNI, PhD, FNIQS, Walin Sokoto, Chiroman Kano, Wazirin Borno, Matawallen Zazzau, Garkuwan Gwandu. 😂

Daga Mai Kalamai

Source: Amintacciya

03/05/2023

Akwai kungiyoyin Fulani kala-kala a kasar nan. Igbo na da irin su Ohanaeze Ndigbo da MASSOB da IPOB. Yarabawa su na da Afenifere da Egbe Omo Oduduwa da Yoruba Nation amma Hausawa don sun yi yunkurin kafa kungiya an bi su da zagi da cin mutunci.

~Jaafar Jaafar

Address

Zoo Road
Abuja
1679

Telephone

+2348065856712

Website

https://www.youtube.com/@FIKIRAH24TV

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fikirah 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fikirah 24:

Videos

Share


Other Broadcasting & media production in Abuja

Show All