Mayah TV

Mayah TV MayahTV

Bazan ci amanar Buhari da 'Yan Najeriya ba - Zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu Zababben shugaban kasar...
25/05/2023

Bazan ci amanar Buhari da 'Yan Najeriya ba - Zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu

Zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, bayyana cewar, ba zai ci amanar shugaba Muhammadu Buhari da miliyoyin ‘yan Nijeriya ba, bisa ga yarda da amince wa dashi a su kayi, a ranar Alhamis, a Abuja.

Inda ya kuma tabbatar da cewa ya fahimci girman karramawar da aka yi masa da kuma aikin da ke gabansa.

Tinubu yayi wannan alkawari ne a yayin da yake jawabinsa na karbar gaisuwar bayan da aka ba shi a matsayin babban kwamandan gwamnatin tarayya na kasa a dakin taro na dake fadar shugaban kasa a Abuja.

14/05/2023



Takarar kakakin majalisar Wakilan Najeriya 2023: Rt. Hon. Mukhtar Aliyu Betare ya samu goyon bayan mafi rinjaye a majalisar, har ma da abokan takarar sa


Aisha Binani mace ta farko da ta zama gwamna a kasar Najeriya A safiyar Lahadi ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa I...
16/04/2023

Aisha Binani mace ta farko da ta zama gwamna a kasar Najeriya

A safiyar Lahadi ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana Sanata Aishatu Dahiru Binani a matsayin wacce ta lashe zaben gwamnan jihar Adamawa karƙashin inuwar jam'iyyar APC

Kwamishinan zabe na jihar Barista Hudu Yunusa ne ya bayyana hakan bayan kammala zaben da aka gudanar ranar Asabar.

Cikakkun bayanin na zuwan muku nan gaba...

16/03/2023

Bidiyon yadda Shugaba Najeriya Muhammadu Buhari yayi kira ga al'ummar jihar Kano da su zabi dakta Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin gwamnan jihar Kano

Shin a tunanin ku menene dalilin da yasa INEC ta dage zaben? Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta cimma matsay...
08/03/2023

Shin a tunanin ku menene dalilin da yasa INEC ta dage zaben?

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta cimma matsayar dage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun a fadin Jihohin kasar, wanda ya k**ata a gudanar ranar Asabar zuwa 18 watan Maris shekarar 2023

Ministan Sadarwa na kasa,  Sheikh Isa Ali Pantami ya sumbaci takardar shaidar lashe zaben, zababben shugaban kasar Najer...
03/03/2023

Ministan Sadarwa na kasa, Sheikh Isa Ali Pantami ya sumbaci takardar shaidar lashe zaben, zababben shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu yayin da ya kai masa ziyarar taya murna

03/03/2023

Yadda Shugaba Buhari yayi kira ga 'yan Kaduna da su zabi Uba Sani a matsayin gwamnan su a zaben ranar Asabar

Hotunan yadda shugaban hukumar  zabe ta INEC  Mahmood Yakubu ya damka wa zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ta...
01/03/2023

Hotunan yadda shugaban hukumar zabe ta INEC Mahmood Yakubu ya damka wa zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu tare da maitaimakin sa Kashim Shettima takardar shaidar lashe zaben shugaban kasar Najeriya a yau Laraba, 1 ga wata Maris na shekarar 2023.

📸Daga shafin Buhari Sallau

Nasarar Tinubu Ta Yi Nuni Da Yadda Dimokwaradiyya Ta Yi Aikinta -  Gwamna GandujeGwamna Ganduje ya bayyana Nasarar dan t...
01/03/2023

Nasarar Tinubu Ta Yi Nuni Da Yadda Dimokwaradiyya Ta Yi Aikinta - Gwamna Ganduje

Gwamna Ganduje ya bayyana Nasarar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2023, a matsayin shugaban kasa a Najeriya, ta nuna yadda aka yi dimokaradiyya ta gaskiya.

A wani martani ga nasarar da Tinubu ya samu, Gwamna Ganduje ya yaba da gwagwarmayar siyasa da jajircewar daular siyasar Tinubu, wadda ta samar da wasu abubuwa daga ko’ina a fadin kasar nan, wajen tabbatar da cewa dan takarar shugaban kasa ya yi nasara baki daya.

“Sahihancin jarin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a kan ɗan adam, ci gaban ƙasa da haɗin kan ƙasa ya taka muhimmiyar rawa wajen fifita shi ga dukkan sassan ƙasar,” in ji shi.

Ya kara da cewa, “Yakin da Tinubu ya kwashe shekaru da dama yana yi na maido da mulkin dimokuradiyya a kasar nan, ‘yan Najeriya sun fahimta sosai. Don haka, muna ganin hikima da kuma dalili mai kyau na jinginar da makomarmu gare shi.”

Yayin da yake tabbatar da cewa, zababben shugaban kasar zai bullo da dabarun tunkarar matsalolin da s**a addabi al’ummar kasar nan, Gwamna Ganduje ya yabawa shugabannin jam’iyyar da mambobin jam’iyyar da s**a tsaya tsayin daka har zuwa wannan lokaci.

Tinubu, a cewar Ganduje, “Mai ƙwazo ne mai dabara, maginin mutum da sararin samaniya, ƙwararren shugaba na siyasa, shugaba mai yada al’umma, mai jurewa da tabbatar da dimokuradiyya mai dorewa da ci gaba kuma ƙwararren mai motsawa.”

Da wadannan abubuwan da s**a gabata da ma wasu da dama da s**a yi tasiri wajen ganin wanda ya lashe zaben shugaban kasa, Gwamna Ganduje ya kara bayyana cewa, “Tare da zababben shugaban kasarmu, Tinubu, ya jagoranci dimokuradiyya mafi girma a Afirka, tabbas nahiyarmu za ta ci gajiyar dimbin kwarewa. domin ci gaban nahiyar.

"Nasarar da Tinubu ya samu ba wai kawai kasarmu ta uwa ta Najeriya za ta amfana ba, zai kuma zama wani kwarin gwiwa ga Afirka, a matsayinta na nahiya da kuma aiwatar da tsarin dimokuradiyya a duniya," in ji shi.

Cc: alheekmahbogs

01/03/2023

: Kalli Bidiyon dai-dai lokacin da shugaban hukumar zabe, Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda la samu nasarar lashe zaɓen shugaban kasar Najeriya, da misalin karfe 2:30 na dare ranar Talata, a filin tattara sak**akon zabe na kasa, a ranar Talata 28 ga watan Fabrairu shekarar 2023

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta bayyana Bola Ahmed Tinubu matsayin wanda ya yi nasarar  lashe a zaɓen ...
01/03/2023

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta bayyana Bola Ahmed Tinubu matsayin wanda ya yi nasarar lashe a zaɓen shugaban ƙasar Najeriya a karkashin inuwar jam'iyyar APC

Tsohon shugaban ƙasa Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan  tare da tsohon shugaban ƙasar Ghana, mista John Mahama sun ziyar...
28/02/2023

Tsohon shugaban ƙasa Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan tare da tsohon shugaban ƙasar Ghana, mista John Mahama sun ziyarci Bola Tinubu a gidansa dake babban birnin Najeriya Abuja don ta ya shi murna.

Hoto daga shafin Buhari Sallau

APC ce ta samu nasarar lashe zabe a jahar Kwara
27/02/2023

APC ce ta samu nasarar lashe zabe a jahar Kwara

DA DUMI-DUMI:  Dalili da yasa INEC ta dage zaman tattara sak**akon zabe a daren yau Shugaban hukumar zabe mai zaman kant...
26/02/2023

DA DUMI-DUMI: Dalili da yasa INEC ta dage zaman tattara sak**akon zabe a daren yau

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya, Farfesa Mahmood Yakubu ya dage zaman tattara sak**akon zaben shugaban kasar zuwa ranar Litinin yayin da Tinubu ke gaban Atiku kuri'u 111,940.

Hukumar tattara sak**akon zabe ta kasa wata (INEC) ta dage zaman nata zuwa gobe Litinin 27 ga Fabrairu shekarar 2023 da misalin karfe 11 na safe.

Farfesa Mahmood ya bayyana hakan ne bayan gabatar da sak**akon zaben jihar Ekiti a zauren tattara sak**akon zaben shugaban kasar da ke Abuja babban birnin Najeriya.
Kasancewar sak**akon zaben jihar Ekiti ne kadai ya samu a wannan lokacin.

Babban jami’in lura da zaben jihar ta Ekitin Farfesa Lasisi ne ya gabatar da sak**akon na jihar Ekiti k**ar haka:

APC - 201494

PDP - 89554

LP - 11397

NNPP - 264

SDP - 2011

Da wannan sak**akon ne jami'iyyar APC ta lashe zaɓen na jihar Ekiti.

PDP ce ta samu mafi yawan kuri'u a  gidan gwamnatin Kaduna
25/02/2023

PDP ce ta samu mafi yawan kuri'u a gidan gwamnatin Kaduna

20/02/2023

Zaben 2023: Saurari abunda shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fada akai



Hotuna daga wajen taron bikin  nadin sarautar  Tsohon babban hafsan sojin ƙasar Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai. Sark...
25/07/2022

Hotuna daga wajen taron bikin nadin sarautar Tsohon babban hafsan sojin ƙasar Najeriya Janar Tukur Yusuf Buratai.

Sarki Keffi Dr. Shehu Cindu Yamusa ne ya nada shi a matsayin Garkuwan Keffi a ranar asabar 24 ga watan Yuli.

29/05/2022

Abun Sanata Usman Jibrin Wowo ya fada bayan da aka kammala zabe fitar da gwani na dan majalisar dattawan Najeriya a jam'iyyar APC na babban birnin tarayya wato Abuja

Yan takarkarun da s**a samu nasarar lashe zabe fitar da gwani na tsayawa takarar  gwamnan  a jam'iyyar APC a kowacce jih...
29/05/2022

Yan takarkarun da s**a samu nasarar lashe zabe fitar da gwani na tsayawa takarar gwamnan a jam'iyyar APC a kowacce jihar.

Hoto daga Premium Times

Tsohon mataimakin shugaban  kasar Najeriya Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugabancin ƙasar...
29/05/2022

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugabancin ƙasar a jam'iyyar PDP, da kuri'u 371

Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da cewa ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar, dan haka ranar Litinin za a yi Sallah...
30/04/2022

Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da cewa ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar, dan haka ranar Litinin za a yi Sallah Karama.

Mamallakin Tahir Guest Palece dake jihar  Kano ya rasu Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mallam Garba ...
29/04/2022

Mamallakin Tahir Guest Palece dake jihar Kano ya rasu

Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mallam Garba Shehu ne ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Juma’a.

Marigayi babban Attajiri Tahir Fadlallah, shine mamallakin Tahir Guest Palece dake jihar Kano.

“Mun rasa Tahir. Allah Ya bashi Aljannah,”k**ar yadda ya wallafa a shafinsa na tuwita.

Tsohon shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta kasa, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni yayin da yake mika kar...
30/03/2022

Tsohon shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC ta kasa, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni yayin da yake mika karagar mulki zuwa ga sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu a shalkwatar APC dake Abuja, a yau Laraba 30 ga watan Maris shekarar 2022.

30/03/2022

Mataimakin Shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci asibitin 44 dake jahar Kaduna domin jajantawa wayanda iftila'in harin da ya bindiga dadi s**a kai masu

20/03/2022

Banyi batsa a karatuna ba, kuma na yafewa yarinyar da tayi magana mara dadi a kaina – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

IbrahimDaurawa

Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gida Najeriya daga birnin Landon, a yau Juma'a 18 ga watan Maris shekarar 2023
18/03/2022

Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gida Najeriya daga birnin Landon, a yau Juma'a 18 ga watan Maris shekarar 2023

07/03/2022

Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja, ya jagoranci taron kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC na rantsar da sabbin shugabanin jam’iyyar a matakin jiha, a yau Litinin a shelkwatar jam'iyyar da ke Abuja babban birnin Najeriya.

07/03/2022

Gwamnan jahar Neja, Abubakar Bello kenan yayin ya isa shalkwatar jam'iyyar APC dake babban birnin Nigeria, bayan da wasu jaridun Najeriya s**a wallafa cewa, shugaban Muhammad Buhari ya sauke S
shugaban kwamitin rikon kwarya, gwamnan jahar Yobe Mai Mala Buni bisa matsayin nasa

A yanzu haka dai yadda abubawa ke tafiya k**ar Gwamnan Naje ne zai hau ragamar shugaban jam'iyyar APC ta kasa a matakin na rikon kwarya.

05/03/2022

: Yadda dubban jama'a s**a taru a wajen nadin sarautar Sanata Abba Ali a Katsina
Danna 👇dan kallo cikakken nadin sarautar

https://youtu.be/AUot2EyJk-w

27/02/2022

Ayyukan samar da cigaba: Muna yi ne dan 'yan Najeriya su dogara da kan su - Shugaba Muhammadu Buhari yayin da yake kaddamar da wasu ayyuka na musammam a jahar Nassarawa

Ayiririiii.....  Aure ya dauru, Allah ya sanya alkairiJarumar Fina-finan hausa, Amarya Aisha Aliyu Tsamiya  tare da ango...
27/02/2022

Ayiririiii..... Aure ya dauru, Allah ya sanya alkairi

Jarumar Fina-finan hausa, Amarya Aisha Aliyu Tsamiya tare da angon ta Alhaji Abubakar Buba, an daure auren nasu ne a kwaryar birnin jahar Kano a ranar Juma'a 25 ga watan fabrairu 2022.

📷official_ummahshehu

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya kaddamar da aikin gina gadar Angiama-Oporoma a jahar Bayels...
20/02/2022

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya kaddamar da aikin gina gadar Angiama-Oporoma a jahar Bayelsa tare da Gwamna Douye Diri, idan kuma ya kai ziyara ga sarakunan jihar, a ranar Asabar 19 ga watan Fabrairu 2022.

15/02/2022

Fati Slow ta nemi gafarar Naziru Sarkin Waka, an bukaci Mansura Isa da Naira miliyan daya da Sarkin Waka ya bawa Fati, yin wakilci wajen ganin cewa an kawo wa rayuwar ta dauki

DA DUMI-DUMI: An damke Abba Kyari Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta k**a shugaban hukumar leken asiri, DCP Abba Kyari da ...
14/02/2022

DA DUMI-DUMI: An damke Abba Kyari

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta k**a shugaban hukumar leken asiri, DCP Abba Kyari da aka dakatar a baya.

Jaridar PUNCH ta tattaro cewa an k**a shi ne tare da wasu mutane hudu ranar a yau Litinin.

An k**a Kyari ne sa’o’i bayan da hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta bayyana cewa tana neman sa bisa zargin alaka da miyagun kwayoyi.

13/02/2022

Naziru Ahmed ya neman gafarar Al'umma, sannan kuma ya bawa Ladin Cima jarin naira miliyan 2 kyauta, Fati Slow kuma jarin naira miliyan 1

Allah ya biya shi da gidan Aljanna

DUMI-DUMI: Gidan fittaccen malamin addinin musuluncin Sheikh Ahmad Gumi  ya k**a da wutaSai  har zuwa  yanzu  ba'a gano ...
12/02/2022

DUMI-DUMI: Gidan fittaccen malamin addinin musuluncin Sheikh Ahmad Gumi ya k**a da wuta

Sai har zuwa yanzu ba'a gano musabbabin tashin gobarar ba, sai dai ana nan ana cigaba da kokarin kashe wutar.

Gumi Shine maai gudanar da Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma a Babban Masallacin Sultan Bello dake Kaduna.

Takarar shugabancin kasar Najeriya: Mutukar Goodluck Jonathan zai fito takara, to ni zan dakatar da kaina- Gwamna Bala M...
12/02/2022

Takarar shugabancin kasar Najeriya: Mutukar Goodluck Jonathan zai fito takara, to ni zan dakatar da kaina- Gwamna Bala Muhammad na jahar Bauchi

12/02/2022

Abuna gwamnan jahar Nasarawa Abdullahi Sule ya fada a wajen taron yakin neman zaben AMAC dake birnin Abuja

12/02/2022

Martanin mashiryin fina-finan hausa Abubakar Maishadda ga Naziru Sarkin waka

12/02/2022

Da gaske ne wasu matan bada kudi suke don a sanya su a fim - Sarkin waka Naziru Ahmed

Address

CapeTown Street Wuse Zone 4
Abuja
900281

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mayah TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mayah TV:

Share

Nearby media companies


Other Broadcasting & media production in Abuja

Show All