WeMove Kwankwasiyya

WeMove Kwankwasiyya WeMove ✔️

30/12/2024
Happy Merry Christmas On behalf of the Wemove National Coordinator, Hon. Samir Hanga, We extend our warmest Christmas gr...
25/12/2024

Happy Merry Christmas

On behalf of the Wemove National Coordinator, Hon. Samir Hanga, We extend our warmest Christmas greetings to all Christians. As you celebrate this joyous season, let us take a moment to reflect on the love, hope, and unity that Christmas represents.

This year has been one of growth and resilience for the Wemove movement, and it is thanks to your unwavering commitment and support.

Let us continue to embody the values of compassion and togetherness as we move forward into the new year. Embrace the love of family, the warmth of friendship, and the joy of giving during this special season.

Wishing you all a Merry Christmas and a prosperous New Year filled with hope and promise!

With heartfelt wishes,

Hon. Muhd Samir RH
National Coordinator, Wemove Movement

WEMOVE KWANKWANSIYYAA yau Jagoran WeMove Kwankwasiyya na Kasa Hon. Muhd Samir RH ya gwangwaje wasu daga cikin Mambobin T...
16/12/2024

WEMOVE KWANKWANSIYYA

A yau Jagoran WeMove Kwankwasiyya na Kasa Hon. Muhd Samir RH ya gwangwaje wasu daga cikin Mambobin Tsarin WeMove Kwankwasiyya da shugabanni na Jiha da Sababbin Babura 7.

Baburan Wanda aka bayar dasu a Yau Litinin ta hannun Shugaban WeMove Kwankwasiyya na Kano Comr Aliyu Alqali Inuwa da Hon. Abdullahi Muhammad Bunkure da Director Empowerment na WeMove Kwankwasiyya Hon. Ahmad Junior da sauran shugabanni.
Daga cikin Wanda s**a amfana sun hadar da:

- Sheikh Basheer
Director Media WeMove Kwankwasiyya

12/12/2024

Happy Birthday Leader ❤️

Ongoing reconstruction of failed Kubarachi Bridge.  .
08/12/2024

Ongoing reconstruction of failed Kubarachi Bridge.

.

Kwankwasiyya Gida Gida Upstairs Block, Classrooms and Offices at Zuga Primary School, Zuga Ward Takai Local Government, ...
08/12/2024

Kwankwasiyya Gida Gida Upstairs Block, Classrooms and Offices at Zuga Primary School, Zuga Ward Takai Local Government, Kano State.

Construction of Kwankwasiyya Gida Gida Block  at Nasarawa Primary School Kachako, Takai Local Government.
08/12/2024

Construction of Kwankwasiyya Gida Gida Block at Nasarawa Primary School Kachako, Takai Local Government.

H.E Abba Kabir Yusuf  visit Nigerian embassy in New Delhi where they have a lot of discuss that would help the students ...
06/12/2024

H.E Abba Kabir Yusuf visit Nigerian embassy in New Delhi where they have a lot of discuss that would help the students and also Nigerians in India.

Ongoing construction of Kura-Kubarachi Road and the failed Kubarachi Bridge in Kura and Madobi LGAs.  .
06/12/2024

Ongoing construction of Kura-Kubarachi Road and the failed Kubarachi Bridge in Kura and Madobi LGAs.

.

Renovation of Poultry Institute Bagauda. To be reopened soon after closure for 8 years.
06/12/2024

Renovation of Poultry Institute Bagauda.

To be reopened soon after closure for 8 years.

Renovation of ARTV building. .
06/12/2024

Renovation of ARTV building.

.

Ongoing Construction of 5km road at Bebeji Local Government of Kano State.  .
05/12/2024

Ongoing Construction of 5km road at Bebeji Local Government of Kano State.

.

Gwamnan ya bayyana hakanne yayin ziyarar daya kaiwa daliban da gwamnatin Kano ta dau nauyi, yan ajin 100,1 ya kuma Kara ...
03/12/2024

Gwamnan ya bayyana hakanne yayin ziyarar daya kaiwa daliban da gwamnatin Kano ta dau nauyi, yan ajin 100,1 ya kuma Kara dacewa Abba ba gurgu bane yanzu ma haka da nake magana a tsaye nake da kafata.

Yazama wajibi mu yabawa Jagoran mu Sanata Kwankwaso wanda ya assasa wannan abun Alkhairi na kai dalibai kasa Shen waje, Nasan kunji Ana fadar wata kalma a Najeriya Abba Tsaya da kafar ka, toh zan Kara fada, kafata kafar Sanata Kwankwaso.

Kamar yadda wakilin mu na Kwankwasiyya Reporters a fadar Gwamnati Comr Muhammad M Alasan ya rawairo mana ya Kara dacewa gwamnan yayiwa jihar Kano addu’a a yayin ziyarar, ya kuma yaba da yadda ya samu daliban a makarantun su.

Wakilcin Mai Girma Sanatan Kano ta tsakiya Dist. Sen. (Dr.) Rufai Hanga FCNA (DMW) Sunje  mazabar sharada Dake cikin kar...
03/12/2024

Wakilcin Mai Girma Sanatan Kano ta tsakiya Dist. Sen. (Dr.) Rufai Hanga FCNA (DMW) Sunje mazabar sharada Dake cikin karamar Hukumar Kano Municipal domin bude sababbin ajujuwa wanda sanatan yayi a cikin makarantar government secondary school salanta sharada.

Wannan Taron ya hada da Secretary Mulki na Karamar Hukumar da Councilor kuma Coordinator secretary na Sanatan kano ta tsakiya na Karamar Hukumar.



03/12/2024 Tuesday

Address

Abuja
DUBAI

Telephone

+2348092279997

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WeMove Kwankwasiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to WeMove Kwankwasiyya:

Videos

Share