16/01/2026
Hakuri na Gaskiya shine mutum ya nuna jarumta da danne zuciyarsa a daidai lokacin da aka yi masa laifi ko kuma wani abu na bacin rai ya same shi.
Idan mutum ya yi fushi ko ya fadi wasu magan ganu (Habaici, zagi,), sannan bayan kwanaki ya ce ya yi hakuri, wannan ya zama "dangana" ne kawai. Hakuri mafi lada shi ne wanda aka yi tun a farkon faruwar al'amarin.
Addini Nasiha ce