HAUSA LABARI

HAUSA LABARI HAUSA LABARI shafine Domin sada zumunci, Labarai da rohotani da kuma tallace Tallece

07/10/2024
07/10/2024

YAN NIGER DAKE ZAUNE A KASAR LIBIYA SUNA CIKIN MAWUYACIN HALI HAR TAKAI GA RASA RAI

06/10/2024

Elh Aboubacar tchagam sarkin matasan tubawa a sultana ta Damagaram

06/10/2024

Elh Aboubacar tchagam Dirdai Yala Addau Dazagara Damagaram

27/09/2024

KARFE WUTAR LANTARKI NA KUSA DAYIN TA'ADI A UNGUWAR GARIN MALLAN DEKE DAMAGARAM ZINDER NIGER

27/09/2024

GUDUN-MUWAR JINI NA MATASA A ASIBITIN ZINDER DAMAGARAM KU SAURARI MA'AZU SHUGABAN

Domin nuna jimami ga raunin da Donald Trump ya samu, ƴan jam’iyyar Republican da dama sun sa bandeji a kunnensu a taron ...
18/07/2024

Domin nuna jimami ga raunin da Donald Trump ya samu, ƴan jam’iyyar Republican da dama sun sa bandeji a kunnensu a taron jam'iyyar da aka gudanar.

Trump dai ya samu raunin bayan yunƙurin harbe shi da aka yi a wani taron siyasa da ya je a jihar Pennsylvania.

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta karya farashin man fetur, daga ranar 23 ga wata za a sayar da kowace lita akan sefa 499,...
18/07/2024

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta karya farashin man fetur, daga ranar 23 ga wata za a sayar da kowace lita akan sefa 499, man Dizel akan sefa 618 a fadin kasar.

Ku Sanya Sheikh Ahmad Gurumtum Cikin Addu'a Ba Shi Da LafiyaYau kusan sati kenan Malam ba shi da lafiya, wannan ne ma da...
17/07/2024

Ku Sanya Sheikh Ahmad Gurumtum Cikin Addu'a Ba Shi Da Lafiya

Yau kusan sati kenan Malam ba shi da lafiya, wannan ne ma dalilin da yasa ba'ayi karatu ba ranar Litinin, kuma yau ma bisa dukkan alamu zayyi wahala ayi karatu saboda yanayin jikin.

Allah ya bawa Malam lafiya, yasa kaffara ne.

TALLA: KSBDATA ɗaya tilo wanda ya yi fice wurin hada-hadar kasuwancin Data da Kati.

Domin fara sana'ar Data ko kuma dinga sakawa kanku, ku sauke manhajar KSBDATA a PlayStore.👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Website: 👇
https://app.ksbdata.com

WhatsApp:👇
https://wa.me/2348024809376

08/06/2024
09/05/2024
25/04/2024
24/02/2024

Shugabanin kasashen kungiyar Ecowas sun dage dukkanin takunkumin da s**a kakabawa Jamhuriyar Nijar ba tare da bata lokaci ba.

To sai dai Ecowas bata cire takunkumin da sanyawa shuganin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ba.

Yanzu nan s**a dauki wannan mataki a taron da s**a k**ala a Abuja.

Menene ra’ayoyinku a kan wannan mataki?

24/02/2024

YANZU-YANZU: Kungiyar ECOWAS ta janye wa Jamhuriyyar Nijar takunkumi.

17/02/2024

Isowar tsohon Shugaban NIGER MAHAMADOU ISSOUFOU DAKIN TORAN SHUGABANNIN KASASHEN AFRIKA A ADIS ABEBA ETHIOPIE

Yadda aka k**a masu kasuwancin sassan jikin bil adama a OgunƘarin bayani -
16/02/2024

Yadda aka k**a masu kasuwancin sassan jikin bil adama a Ogun

Ƙarin bayani -

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

Mahammane Salissou Hamissou na RFI Hausa ya rasu Allah jikan sa da rahamaKarin bayani -
16/02/2024

Mahammane Salissou Hamissou na RFI Hausa ya rasu Allah jikan sa da rahama

Karin bayani -

Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.

16/02/2024

Niger : la Banque Mondiale annonce la reprise de sa coopération après 6 mois de suspension

Au Niger, la Banque Mondiale a annoncé sa volonté de reprendre ses programmes suspendus dans le pays depuis 6 mois suite au coup d’État du juillet 2023.

L’annonce a été faite jeudi 15 février lors d’une rencontre entre une délégation de l’institution et des membres du gouvernement à la tête desquels le premier ministre et ministre de l’économie et des finances, Ali Mahamane Lamine Zeine.

« Nous sommes là avec la ferme volonté et la détermination de pouvoir résoudre avec vous tous les obstacles qui restent pour une reprise totale des programmes de la Banque Mondiale au Niger », a déclaré Clara De Sousa, Directrice des Opérations de la Banque Mondiale pour le Burkina Faso, le Mali, le Niger et le Tchad.

Cette annonce fait suite à une évaluation relative à la politique opérationnelle OP7.30 de la Banque Mondiale. Il s’agit d’un processus formel de vérification sur le terrain qui, selon Clara De Sousa, a relevé que « certains critères clés sont réunis aussi bien pour la reprise des décaissements pour les financements en cours que pour l’engagement des nouveaux financements ».

Le premier ministre, Ali Mahamane Lamine Zeine, a salué cette décision de la Banque Mondiale de reprendre sa coopération, mais a souligné avoir déploré le re**rd accusé par l’institution pour y arriver.

« Du 26 juillet à ce jour, c’est environ 7 mois. Le Contry Manager a ici fait quelques audiences avec nous, nous avons déploré que la Banque Mondiale ait pris trop de temps pour effectuer cette évaluation qui est importante pour une reprise de coopération », a-t-il souligné.

Lamine Zeine a par ailleurs invité l’institution mondiale à une évaluation de ses activités en prenant en compte le contexte actuel du pays. « Tout l’attachement de notre pays à une coopération avec l’institution qui est la vôtre, qui est la nôtre, est tous le crédit et foi que nous accordons à cette coopération », a-t-il dit à la

15/02/2024

Al'amuran Naira na ci gaba da dagulewa, yayin da ake yin kasuwancinta akan N1600/$1 a yau Alhamis.

An rufe hada-hadar kudin a jiya Laraba akan N1582/$1, amma yau ta kulle N1600.

Darajar Naira ta ci gaba da faduwa duk da matakan da gwamnati da CBN s**a dauka.

15/02/2024

Wani bahasin da Jakadan Faransa Sylvain Itte ya gabatar a Majalissar Dokokin Kasar ta Faransa sun farfado da mahawara dangane da irin rawar da ake zargin tsohon Shugaban kasar Nijar Issouhou Mahamadou ya taka a juyin mulkin da soja s**a yi wa Shugaba Mohamed Bazoum a ranar 26 ga watan Yulin 2023.

15/02/2024


L'ancien président du Niger Mahamadou Issoufou a bel et bien été invité au sommet d'Addis-Abeba en Ethiopie. Il s'y est rendu sur invitation de Moussa Faki Mahamat, Président de la Commission de l'Union africaine.
Ci-joint le courrier d'invitation.
Aïr-Info Agadez

15/02/2024



L'ancien président du Niger et Champion de la ZLECAF, Issoufou Mahamadou, a quitté Niamey hier 14 février 2024 à destination de Addis-Abeba-Ethiopie, où se tiendra la 44 eme session ordinaire du Conseil Exécutif de l’Union africaine (UA) sur le rôle de la connectivité dans la mise en œuvre de la zone de libre échange continentale africaine (ZLECAF).

Ibrahim Manzo Diallo
Aïr-Info Agadez

Adresse

Zinder

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque HAUSA LABARI publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Vidéos

Partager