Wa'azi TV

Wa'azi TV Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Wa'azi TV, Chaîne de télévision, Maradi.

03/02/2024
Kisan Albani Zaria da kisan sheikh jafar mahmud adam kano tun bayan wannan lokacin haryanzu nigeria batasake samun zaman...
03/02/2024

Kisan Albani Zaria da kisan sheikh jafar mahmud adam kano tun bayan wannan lokacin haryanzu nigeria batasake samun zaman lafiya ba. Sai abinda kecigaba da lallacewa.

Sune masu gaskiyar dake iya fada.

Sune jaruman dake tunkarar azzalumai.

Sune masu ilimin dake yakar jahilci.

Sune masu wadatar zucin da basa neman kwadayin abin duniya.

Sune kadai malamman da yan siyasa da sarakuna ke tsoro a africa.

Allah yagafarta musu yakai haske a makwancinsu.
Wa'azi TV

Mafi Munin ZINA shine ZINA da MATAR AUREKO ZINA da MATAR MAKWANCIN  ka KO DA YAR MAKWANCIN ka KO DA  MATAR ABOKIN  kaKO ...
03/02/2024

Mafi Munin ZINA shine ZINA da MATAR AURE
KO ZINA da MATAR MAKWANCIN ka
KO DA YAR MAKWANCIN ka
KO DA MATAR ABOKIN ka
KO DA MATAR AMIN KA

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah Allah ya saka da alkhairi

03/02/2024

Kun danna like 👍 da following

03/02/2024

Mu tuba yan uwa Musulmi saboda mu samu aljanna

03/02/2024

Addu'oi zuwa ga yan uwa Musulmi maza da mata

03/02/2024

Rayuwa ba tabbas 😭😭

03/02/2024

Amsa zuwa ga yan uwa Musulmi

03/02/2024

Sunayen Annabawa da aka kira cikin Al Kur'ani

03/02/2024

Yan uwa Musulmi mata muyi hankali

03/02/2024

Saurara kaji uwa ba wasa ba

Adresse

Maradi

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Wa'azi TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Vidéos

Partager