04/05/2023
Rikincin Rayuwa Part 2:
Haka dai na dawo tamkar wadda ta rasa lakka kullum cikin tunanin ya zan kasance in har babana ya gane halin da nike ciki. Kuma dole ne ma baba ya gane saboda ya kware a bididdigi da kididdiga a kan komi. Ina zaune a farm house sai na ji wata tsawa tamkar da saukar ardaru, ashe babana ganin cewa ya sha kira na amma ban ji ba saboda fitar da na yi daga hankalin kaina. Sai ya kira moni, wai Hasira mi yake damun yayrinyar nan ne wai? Kusan sati biyu ba na ganin walwala a tattare da ita. Humm, ni ma dai Zafar haka nike ganinta. Haka dai aka ware ba tare samun tsayayyen labarin abun da ke damu na ba. Ran nan, sai na ji an kira ni a tsakar gida. Ina zuwa na taras an yi cirko-cirko tamkar ana taron lauyoyi. Sai na zauna sukukuf. Sai babana ya tambaye ni da wane ne. Na amsa cikin murmushin boye gaskiya na ce baba yaya ne ya kira ni to shi ne muka dade muna fira. Sai babana ya wurgo min ido tare da cewa kenan shi ne ya yi miki cikin ta waya? Tare da murtsike fuska na dubi baba to a lokacin na tabbatar da ya san komi da ya faru da ni. Ban san lokacin da hawaye s**a kwarnayo daga idona ba sai nike bada hakuri. Na ga fusatar baba ta farko kuma a kaina abun da ya kara harzuka ni. Cikin kuka na fara bada labarin yadda abun ya kasance. Kanena ne da muke wasa a gida. Kasancewar na saba da shi kuma shi kadai ne abokin firata ya sa nike jan shi a jikina a kodayaushe. Mukan kwanta barci a gado daya sannan mu ci abinci tare. Sau da yawa yakan iske ni a guestroom ina wanka ya ce sai na yi mishi wanka shi ma wani bi kuma ni ke kiran shi. Nakan ba shi mayukan jiki yana shafa min kuma ina yin hakan ne da tunanin cewa ba abun da zai faru saboda shi din dai dan uwana ne. Sai aka wayi gari, idan ya fado min yayin da nike zaune ko kwance sai jikina ya dauka. Har na fara jin wani abu a kanshi idan yana gefena. Watarana ya shigo da gudu cikin bedroom dina ya rungume ni sanadin ya murnar cika shekara to daga nan matsalar ta fara. Kuma ya kare da sumbatar kumatuna.