Ibrahim mikiya

Ibrahim mikiya For sharing my ideas and perception on political and religious issues

20/12/2024

Dan Allah idan kaga post din nan kayi mentioning din. Facebook sun SA mun restrictions

Muna taya ka murnar samun wannan matsayi, Allah ya kara daukaka da ilimi mai amfani, Allah ya dora mu a bisa hanya madai...
03/12/2024

Muna taya ka murnar samun wannan matsayi, Allah ya kara daukaka da ilimi mai amfani, Allah ya dora mu a bisa hanya madaidaiciya.

An zaɓi Farfesa Sheikh Prof. Ibrahim Maqari daga Najeriya a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH SAW a kaf nahiyar Afrika

Barbara Jami'ar Musulunci ta farko wato Al'azahar dake ƙasar Masar ta ayyana babban limamin Najeriya Professor Ibrahim Maqari a matsayin wanda yafi kowa ilimin sanin Hadisan MANZON ALLAH SAW da Fiqhu

17/11/2024

Wannan gaskiya ne wallahi

09/11/2024

Ga cikakkaken video din nan

08/11/2024

Wannan gaskiya ne

08/11/2024

Raddi akan tinubu

08/11/2024

Sharhi Akan zaben America

08/11/2024

Magana akan aure

05/11/2024

Najeriya zata sake fuskantar matsalar Wutar Lantarki daga Yau har se kuma in angyara!

Ko a yankinku akwai wutar NEPA a yanzu?

An saki Yaran da Kotu ta k**a bisa zargin cin Amana a lokacin Zanga-zanga.
05/11/2024

An saki Yaran da Kotu ta k**a bisa zargin cin Amana a lokacin Zanga-zanga.

Ƴan Uwa Musulmai na ƙasar Gaza suna cikin tarko, tashin hankali,zubar da jini da kuma mummunar k*sa da azzalumi Netanyah...
04/11/2024

Ƴan Uwa Musulmai na ƙasar Gaza suna cikin tarko, tashin hankali,zubar da jini da kuma mummunar k*sa da azzalumi Netanyahu yake masu.

Allah ka taimaki mutanen Gaza🤲😭

KA JI MALAMAI MAGADA ANNABAWAJiya ya kirani na same shi massallaci! Yayi min tambayoyi akan yanayi yaran na fada mishi! ...
03/11/2024

KA JI MALAMAI MAGADA ANNABAWA

Jiya ya kirani na same shi massallaci! Yayi min tambayoyi akan yanayi yaran na fada mishi! Mutuminan sai hawaye kawai yake zubo mishi! Ya tausaya yaranan sosai kuma Yayi wa duk Al’umma Add’a.

Ya bada Guddumuwar Naira Million Daya, (N1,000,000) nace mishi ya turawa Abba Hikima Don shine wanda yake Kano kuma yan kano ne zai iya samu direct access da iyayen yaran dake kano.

Ya kuma ce zai Din kawa yaran Sabbin kayan sakawa, Zai Aika musu da Magani, kuma ya dauki dauwin ciyar dasu.

Wallahy wannan mutumin kirki ne fiye da tunanin dan Adama yadda na dan zauna dashi na minti kadan!

Aisha Humaira ita ma taje wajen yaran jiya, ta kai musu Abunci kuma tayi Alkawarin ciyar dasu.

Allah yasakawa kowa da Alheri.

Hamza Nuhu Dantani

03/11/2024

Daga Malam Aminu Daurawa🤍🖤

Yanzu don Allah ya gwamnati ya zatayi da hakkin wadannan yaran, Yan ta adda na can suna kashe mutane Amma an zuba musu i...
01/11/2024

Yanzu don Allah ya gwamnati ya zatayi da hakkin wadannan yaran, Yan ta adda na can suna kashe mutane Amma an zuba musu ido.

Komai yanzu akasar nan akan talaka yake karewa domin shi Bashi da kowa sai Allah, idan ma yafito don Neman yancin shi to shine Dan ta adda.

Muna rokon Allah ya kawo mana shugabanni masu kaunar mu🙏🙏🙏🙏

27/10/2024

Omo 😃😃😂😃

26/10/2024

Full kasida, Ina Nema

21/10/2024

Masha Allah

21/10/2024

Address

18 Birch Road
Manchester
M85RU

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim mikiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahim mikiya:

Videos

Share