26/06/2020
Mijinki�
3. Tayashi farin ciki ko bakin ciki ,Yana da kyau uwar gida ki amarya ta karaici mijinta domin tasan lukaci farin cikinsa da bakin cikinsa ,wanna zai taimaka wanje Samar da zaman lafiya ga maaurata 😘🥰
9. Ki tabbatar kin samu yardar mijinki,domin duk Matar da ta mutu alhalin mijita na yarda da ita Kai tsaye aljannah zata shiga 🥰
1. Kwalliya ga miji , Yin kwalliya ga miji Koda yaushe nasa miji cikin Jin dadin da kwanciyar hankali 😘😎
7. Ki ringa qarfafamasa gwanwa don aikata Aikin Alkhairi kada kin jefashi ga aikata munmynan ayyuka ,dabi in wasu Mata idan basu mijin zaiyiwa basa nuna goyan baya ya kamata ki kula da wannan 😉
[6/24, 10:01 AM] +234 805 555 1672: 2. Fara a ga miji, tabbas sakin fuska ga miji alamace ta nuna kauna ki rike Kuma kisan wannan😘😎
4 fadin so daga gareki , wannan ya qunshu Kashi biyu 2 Akwai na fatar baki yakasance kina yinsa lokaci _lokaci kwaina
Misali Ina sonka da dai sauransu ,na biyu kwai na sauran gabobin jiki ,wannan ki lizimci yinsa akoda yaushe 😘🥰💃🏻
6. Banda yawan korafi ,wato rashin godeya ,da yawa Mata basa godewa miji😘gani suke duk abin da yayi musu hankisane ,Kuma Yana da kyau Koda sabuwa yai dake 🤗ki nuna godiyar ki Zaki qara martaba 😉😉😉😆
10. Ki zama Mai yabawa mijinki a Koda yaushe ,Yana d kyau idan mijinki yayi wani abun arziki ya bungeki ki zugashi ki kodashi ,sai yaji Dadi ya qara sonki ki jarraba ki gani 😘🥰
5. Ki rike sirrin mijinki, kowane mutum na da nashi sirrin musanmanma miji da Mata nada nasu sirrin, Dan haka idan kinason kiyi mutunci ki 6oye sirrin mijin kada kiyanda ki fadawa wani musanmanma kawaye 😘
Ki nemi yafiyar mijinki ,idan kin Masa lefi ,a duk lokacin da mijinki ya