Hausa Opera

Hausa Opera Movies and TV News

24/01/2025
24/01/2025

Breaking News 🔥🔥
Nigeria Custom Service Start Sending Invitations For CBT Screening.

24/01/2025

Duk Duniya Babu Mutum Mai Ɗumbun Daraja Da Haƙuri Kamar Annabi Muhammadﷺ.🥰

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tsarin Tallafawa Matasa Manoma Domin magance Rashin Aikin Yi da Karancin AbinciGwamnatin...
22/01/2025

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tsarin Tallafawa Matasa Manoma Domin magance Rashin Aikin Yi da Karancin Abinci

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shafin rejista ga matasa masu noma don bada tallafi na musamman a wani shiri na yaki da matsalar rashin aikin yi da karancin abinci a fadin kasar nan.

Ministan cigaban matasa, Kwamared Ayodele Olawande ne ya sanar da kaddamar da shirin yayin wani biki a Abuja. Shirin, wanda aka kirkira tare da hadin gwiwar shirin bunkasa tattalin arzikin matasa na Najeriya (NIYEEDEP), zai samar da damammaki na bunkasar tattalin arziki ga matasa da kuma karfafa bangaren noma a fadin kasar.

Shirin zai samar da ayyukan yi har Miliyan 6 ga matasa a shekarar 2025 a bangaren noma, samar sa abinci, abubuwan sha, da kuma sarrafa taki domin magance matsalar rashin aikin yi ga matasa, rage talauci, kawo karshen yunwa da wadata kasa da abinci, wadanda a yau suke barazana ga tsaron kasarmu.

Shirin zai shafi matasa daga shekaru 18 zuwa 35 inda zasu samu Lamuni da kuma abubuwan da suke buata dan inganta noma da samar da abinci. Hakazalika akwai horo na musamman akan noman zamani da kuma tallafi don inganta noman.

“Wannan shiri ba wai don kara samar da abinci ba ne kawai, a’a an samar da shi ne domin karfafawa matasa ‘yan Najeriya da basu kwarin guiwa, da kuma samar da ayyukan yi a karkara da birane, tare da tabbatar da walwala da tsaron ‘yan kasar,” in ji Kwamared Olawande.

Ya kuma yi kira ga matasa a fadin kasar nan da su yi amfani da wannan damar wajen cicciɓo da makomar noma tare da bayar da tasu gudunmawar ga ci gaban kasar ta shafin yanar gizo dake ƙasa: www.niyeedep.org.

20/01/2025

Amma wanna Malamin yasan mai yake kalli yadda ya isar wa da Soja Boy sako cikin............

Har yanzu davsaura rina a kaba kalli yadda ake
20/01/2025

Har yanzu davsaura rina a kaba kalli yadda ake

Har yanzu da sauran rina a kaba. Kannywood ta dau zafi dangane da abi da Soja Boy ya..... ...

19/01/2025

Best photography of the day

19/01/2025
18/01/2025
18/01/2025
Samari da 'yanmata kar muyi wasa da damarnan wallahi.
18/01/2025

Samari da 'yanmata kar muyi wasa da damarnan wallahi.

Kudi, Gida, Aiki, Arziki, Daukaka ko wacce biyan bukata ciki sauki sirrin yana cikin...... ...

TUNAWA DA 'YAN MAZAN JIYA: Tarihin Gidan Sojan Nijeriya Ba Zai Taba Mantawa Da Irin Bajintar Da Marigayi Kanal Abu Ali Y...
17/01/2025

TUNAWA DA 'YAN MAZAN JIYA: Tarihin Gidan Sojan Nijeriya Ba Zai Taba Mantawa Da Irin Bajintar Da Marigayi Kanal Abu Ali Ya Yi Wajen Yakar Bòķò Hàŕam Ba

Marigayin dai ya rusa ne a fagen daga a jihar Borno, a yayin artabu da 'ýan tà'àďdan Bòķò Hàŕam.

Allah Ya gafarta masa.

Address

Greater London

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Opera posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Opera:

Videos

Share

Category