Yau & Gobe Podcast - EP 18 with Haruna Inuwa
Yau & Gobe Podcast - EP 18 with Haruna Inuwa
Yau & Gobe Podcast - EP 17 with Shehu Tijjani Abdullahi
Yau & Gobe Podcast - EP 17 with Shehu Tijjani Abdullahi
Yau & Gobe Podcast - EP 16 with Dr. Bashir Jelani Usman
Yau & Gobe Podcast - EP 16 with Dr. Bashir Jelani Usman
Yau & Gobe Podcast - EP 15 with Dr. Abdulkadir Yusuf Maigoro
Hira tare da Dr. Abdulkadir Yusuf Maigoro
EP 14 | Brief History, Tech Consultancy, Moving Business to the UK, App Development - Bulama Yusuf
A zaman farko na wannan tattaunawar tare da Bulama Yusuf, mun tattauna akan tarihinsa, da yanda ya shiga fannin aikin da Computer bayan karatunsa a Maiduguri na Accounting, Zuwansa a Abuja. Sannan mun tattauna yanda ya zo kasar Ingila bayan ya kafa kamfanin hada Manhaja/Software development a Abuja.
For High Quality HD version, please watch on our Youtube Channel link Below:
https://youtu.be/l7JHb0nRdRo?si=4GUmLVzRUo65jtM4
EP 13 |PT.2 Story of Hydronamics, Water Technology for development, Impact in Nigeria- Hamza Yunusa
A zama na biyu na wannan tattaunawar tare da Hamza Yunusa mun tattauna akan Labarin kamfaninsa Hydronamics, amfani da fasaha wajen kawo cigaba a lamarin samar da ruwan sha, tasirin ayyukan kamfanin Hydronamics.
For High Quality HD version, please watch on our Youtube Channel link Below:
https://youtu.be/w3xGdw6XFdQ?si=-DYhI-GpOaW9C53c
EP 13 | PT.1 Brief history, Water Problems, Writing Stories, Innovations, MIT Bootcamp - Hamza Yunusa
A zaman farko na wannan tattaunawar tare da Hamza Yunusa mun tattauna akan Matsalolin samar da ruwa, rubutu na labarai, harkoki na kasuwanci da kuma karutu na musamman a jami'ar MIT.
For High Quality HD version, please watch on our Youtube Channel link Below:
https://youtu.be/OclLyGynmnk?si=gm9RcbRTDYMMlcLt
EP 12 |PT.3 Research a Thailand, Industry-Academia Relationship, Kano Emirate History - Sadeeq Sheshe
A zama na uku na wannan tattauna tare da Sadeeq Sheshe mun tattauna akan tarihin masarautar Kano, Reasearch a Kasar Thailand, da kuma muhimmancin hadaka tsakanin kamfanoni da Jami'oi.
For High Quality HD version, please watch on our Youtube Channel link Below:
https://youtu.be/TEQprN4izaE
Don't forget to follow, like, share and subscribe.
EP 12 | PT.2 Scholarship Opportunities, Rayuwa a Thailand, Research na Masters da PhD, Sadeeq Sheshe
A zaman na biyu na wannan tattauna tare da Sadeeq Sheshe mun tattauna akan Scholarship Opportunities, Rayuwa a kasar Thailand, Research dinsa na Masters da PhD.
For High Quality HD version, please watch on our Youtube Channel link Below:
https://youtu.be/anIQxCKGJ1Q
Don't forget to follow, like, share and subscribe.
EP 12 | PT.1 Brief history, Kano Emirate Tussle, Public Schools in Nigeria, Sadeeq Sheshe
A zaman farko na. wannan tattauna tare da Sadeeq Sheshe mun tattauna akan masarauta, rigimar da ke cikin masarautar Kano, da kuma muhimmancin ilimin firamare (na matakin farko).
For High Quality HD version, please watch on our Youtube Channel link Below:
https://youtu.be/r1Ph0BfKHTM?si=6EOicgod1NUKwqLI
Don't forget to follow, like, share and subscribe.
Shin Sitasa ta bata Masarauta Pt 2 ?