UMMUL QURAA TV

UMMUL QURAA TV follow us in our you tube videos for news dealer of all kinds of kitchen wares

KAINUWA DASHEN ALLAH
14/01/2025

KAINUWA DASHEN ALLAH

22/12/2024
19/12/2024

BABU YADDA CINMUTUNCI ZAI ZAMA RADDI

TARE DA SHEIKH MUHAMMAD SANI KHAMIS ABU HAISAM

*جمعية الدوحة الخيرية للأيتام**Wannan cibiya mai suna a sama tana gayyatar yan'uwa  Gagarumar lekcoci da za'a gudanar do...
18/12/2024

*جمعية الدوحة الخيرية للأيتام*

*Wannan cibiya mai suna a sama tana gayyatar yan'uwa Gagarumar lekcoci da za'a gudanar don munasabar Bude Sabon Masallacin juma'a, kamar haka*:

*Malamai masu lecture :*

1-Shaikh Imam Hassan Yusuf Daura
2- Shaikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale kano
3- Shaikh Abu Haisam Muhd Sani Khamis Kano
4- Shaikh Abdulmuddalib Muhammad Gusau
5-Shaikh Aminu Ahmad Daura
6-Shaikh Sade Zango Daura

*WURI*

Sabon Masallacin juma'a na Amina da Abdallah Alharqan Jirdede, Mai'aduwa l.g.a

*RANAKU & LOKACI*

1- Alamis 19th/ Dec./ 2024.
i- lecture ta farko: Bayan Sallar La'asar
ii- lecture ta biyu: Bayan Magriba

2- Juma'a 20th Dec. 2024.
Bayan Sallar Magiba

Gayyata Zuwa Gagarumar LaccaMalamai:-Sheikh Muhammad Bn Uthman-Dr. Umar Ibrahim IndabawaDr. Abdulkadir Isma'il -Sheikh A...
18/12/2024

Gayyata Zuwa Gagarumar Lacca

Malamai:
-Sheikh Muhammad Bn Uthman
-Dr. Umar Ibrahim Indabawa
Dr. Abdulkadir Isma'il
-Sheikh Aliy Yunus
-Sheikh Mu'azzam Sulaiman khalid
-Sheikh Mujtaba Abubakar Ramadan
-Sheikh Lawal Abubakar Shu'aib Triumph
- Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq
- Sheikh Yahaya Shehu Maimota
Sheikh Khamis Nasidi Ibrahim Abu Awwab.

Rana Juma'ah 20/12/2024.
Lokaci Magriba Zuwa ishai.
Wuri Masallacin Darul Hadith Tudun Yola Kano

Muna Matukar Yabawa Gidan TV Na Albaniy TV  Bisa karkafafan da Taimakawa Kananun Gidan Tv dasuke  Allah Ya Kara Daukakas...
17/12/2024

Muna Matukar Yabawa Gidan TV Na Albaniy TV Bisa karkafafan da Taimakawa Kananun Gidan Tv dasuke Allah Ya Kara Daukakasu Yakuma Gafartawa Sheikh Muhammad Auwal Albany Zaria Yasa Aljannace makoma

Muna Godia Albany TV

Sanawar Muhammad Auwal Assalafiy
Shugaban Gidan TV Na UMMUL QURAA TV
Takaitacciyar Nasiha
Shaykh Muhammad Bin Uthman - Islamic Propagation Council, Kano-Nigeria
DR ABDALLAH USMAN GADON KAYA Kainuwa Dashen Allah TV
Ta'aleem Online Tv
Da'awatus Sunnah Tv Nigeria Jibwis Nigeria TV Aminchi Tv Al qurra'u Tv Tambarin Hausa TV Sunna TV Official
Karatuttukan Malaman Musulunci Dr. Jamilu Aliyu Waziri Sheikh Kabir Bashir Abdulhamid Dr Kabir Asgar Sheikh Bashir Bello Assalafy Zaria

Address

Islamic Mission City
Cairo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMMUL QURAA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UMMUL QURAA TV:

Videos

Share