Al-huda Academy Takum Taraba state

Al-huda Academy Takum Taraba state To announce the issues of my school

07/01/2025

AL-HUDA ACADEMY UNGUWAR ABUJA ROGO WARD TAKUM TARABA STATE .

SANARWA!
SANARWA!!
SANARWA!!!

Muna sanarda iyayen yaran wannan makaranta cewa an dawo hutu domin ci gaba da karatu na zango na biyu wato:(second tarme calendar) of 2024/20025 , muna fatan zuwan yara akan lokaci k**ar yadda muka saba, Allah ya bawa yaranmu ilmi mai albarka baki ɗaya.

Sanarwa daga management na wannan makaranta mai albarka.
Sign: by Director, Muhammad sani Abubakar
Abu muneebah.

07035505450
08024259664

07/01/2025

SANARWA
SANARWA
SANARWA

Wannan makaranta tana sanar daku cewa an koma bakin aiki Bayan hutu da aka gabatar.

Allah yasa mun koma cikin sa'a

13/12/2024

Na sanar iyayen yara, yau da yardar Allah zamu bawa yara hutu na Wannan Zango (First time examination 2024)

Lokacin ɗaukan yara:

11: AM

Muna roƙon Allah ya bamu nasara, yasa ayi hutu lafiya kuma a dawo lafiya.

02/12/2024

Muna sanar muku iyayen yara cewa anfara jarabawa (Exams) duk wanda bai biya kuɗin makaranta ba ko kuɗin Exams ba shi ba Exams , wannan itace ƙa'idarmu, Allah ya bamu ikon biya.

Tarjamah:Imamu Aliyyu bn Abi ɗalib (yana cewa) : Kabar sirrin ka a gurin mutane biyu ( wa kan ka، da Ubangijin ka)  kuma...
22/11/2024

Tarjamah:

Imamu Aliyyu bn Abi ɗalib (yana cewa) : Kabar sirrin ka a gurin mutane biyu ( wa kan ka، da Ubangijin ka) kuma kayi kwaɗiyi acikin duniya a kan yardar mutane biyu ( mahaifiyarka da mahaifinka) kuma ka nemi taimakon (Allah ) da Ababa biyu (( Hakuri da sallah)) kuma kada kaji tsoron Ababa biyu (( Arziƙi da mutuwa) domin suna hanun Allah ne mai rahma,, -shi yake da ikon su.

Ababa biyu kada ka ambace su ga kowa ((kyautatawar ka ga mutane da kuma cutar wa da wasu ke maka ))

Ababa biyu kuma kada ka manta dasu har abada(( Allanka da kuma gidan lahira))

Allah yasa mu dace

muneebah Attarabawie

08/09/2024

SANARWAR
SANARWAR
SANARWAR

Muna ƙara sanar da iyayen yara masu bukatar shigar da yaransu a wannan makaranta tamu mai albarka, cewa gobe in Allah yasa muna raye da yardar Allah (9/9/2024/205) , zamu koma bakin aiki na karantar wa , kuma muna ɗiban sababbin ɗalibai (yara,) k**a daga: Nursery1-3 primary 1-5 zuwa secondary school, JSS 1-3 zuwa : SS 1 -2

wan nan sune buƙata mu ga masu shigar da yaransu, muna bada ƙarfi sosai game da littafin Allah (Alqur'ani) da kuma sauran fannoni da tarbiyya da ta dace da musulunci, da kuma fannonin ilmin zamani.

Wannan makaranta tayi fice gurin tsayawa tsakani da Allah domin cusawa yaran mu don karatu da kuma aiki da shi, don haka kada ka yarda abaka larlbari ko abaki labari.

Domin samun mu a tuntuɓi wannan lambar k**ar haka:

07035505450
08024259664
98057656428
Ko wani da ka san cewa Malami ne ko malama ce a wannan makaranta.
Allah muke roƙo ya taimake mu har kullum
Sanarwa daga daraktan makarantar (Ustaz Muhammad sani Abubakar (Abu muneebah)

SANARWA SANARWA SANARWAR Wannan makaranta mai suna asama tare da adireshenta, na sanar da iyayen yara dake cikin garin t...
29/08/2024

SANARWA
SANARWA
SANARWAR

Wannan makaranta mai suna asama tare da adireshenta, na sanar da iyayen yara dake cikin garin takum da kewaye, ta fara sayar da Form, (Takardar samun gurbin karatu) awannan makaranta mai albarka, k**a daga :Nursury primary har da secondary (JSS 1 zuwa SS 2) Ga dukkan mai bukatar sanya yaron sa .

Makarantar tana iya ƙoƙarinta gurin koyar da yara Al-qur'ani da tarbiyya irin ta addini (musulunci) da kuma ilmin zamani, Wato: English biology, chemistry, physics, economics accounting mathematics,da sauran ilmuka.

Muna rokon Allah ya Kawo muna ɗalibai masu al-barka, ya kuma bamu ikon sauke nauyin.

Domin samun cikakken bayani a tuntuɓi wannan lambobin k**ar haka:

07035505450
08024259664
08069672442

Sanarwa daga director:

Ustaz Muhammad sani
Abu muneebah.

wannan makaranta mai albarka tana sanar daku koyi ƙoƙarin biyawa yaranku kuɗin makaranta akan lokaci.
14/05/2024

wannan makaranta mai albarka tana sanar daku koyi ƙoƙarin biyawa yaranku kuɗin makaranta akan lokaci.

09/04/2024

DA'AWA UMURNIN ALLAH NE.

1- Dayawa suna cewa idan wani mutum musulmi yayi wani abinda ya sabawa shari'a lada wani malami yace komi, domin baruwansa da shi, wannan jahilcine babba, ita shari'a ba ba ruwanta da cewa ga girman ka ko ga matsayinka, dolene maluma suyi dukk abinda zasuyi domin dakele barna , domin umurnin Allah.

2- Yana da kyau musani idan maluma suna kallon ana sabawa Allah sukayi shuru sun shiga tsinuwar Allah, domin Allah yafaɗi haka a warware da dama acikin alqur'ani maigirma , suratul assir da kuma wata aya asuratul baqara, " Lalle masu ɓoye abinda Allah ya saukarwa nadaga littafi nadaga shiriya bayan mun bayyanawa mutane cikin littafi ,waɗannan Allah yana tsine musu kuma dukkan masu tsinuwa suna tsine musu" .

3- Mutasa dake fitowa suna isgilanciwa addini cewa sun sharuwa ba Uban da sukewa azumi, su sani insgilanci ma addini kafurcine,

4- Masu cewa duk wani malamin da ya shiga hurumin su zasu zo su jamasa layi ,su sani wannan karawa malamin ƙarfi sukeyi matukar yana da'awa domin Allah ne, kuma kafin suyi kafuran farko sunyi wa annabawan su, wasu annabawan an kashesu akan da'awa. Muna sheda musu sun makara, addinin Allah yafi ƙarfinsu da kuma masu kira zuwa gare shi.

Allah muke roƙo yamana kariya da yiwa addini isgilanci ko masu kira zuwa gareshi,
ya kuma shiryar damu tafarkin magabata

A ƙarshe muna jaddada ma masu shan ruwa yau cewa sunyi babbar hasaran azumin su domin sun sha ruwa da gangan da son zuciya, mazhabar Malikiyya suna ganin kaffara ta k**a shi a irin wannan yanayi, wato azumin wata biyu a jere.

Allah k**ana tsari da sharrin jahilci.

Abu muneebah
Ustaz Muhammad sani
Attarabawie, attakumie
Almalawie.

ALHAMDU LILLAH MA SHA ALLAH!!YAU ALLAH YAƘADDARI NA ƘARBI RESULTS NA NA MASTER DEGREE A JAMA'AR TARAYYA DA KE KASHERE,  ...
06/03/2024

ALHAMDU LILLAH MA SHA ALLAH!!

YAU ALLAH YAƘADDARI NA ƘARBI RESULTS NA NA MASTER DEGREE A JAMA'AR TARAYYA DA KE KASHERE, MUNA FAMA DA CI GABA TA KARATUN MU NA "PhD" DA YARDAR ALLAH.

Al-huda academy Nursery primary and secondary school takum taraba state, Anguwar Abuja takum taraba. Kada kabar yaranka ...
04/03/2024

Al-huda academy Nursery primary and secondary school takum taraba state, Anguwar Abuja takum taraba.

Kada kabar yaranka ba karatu ba tarbiya, musamman littafin Allah da hadithan manzon Allah.

wannan makaranta tayi fice gurin bawa yara abinda yak**ata ,k**a ilmin addinin musulunci da yaren larabci da ilmin zamani na kowane bangare.
Muna rokon Allah ya bamu ikon sauke wannan amana da muka dauka.

07035505450
08024259664
[email protected]
[email protected]

ALQUR'ANI LITTAFIN TSIRA.
01/03/2024

ALQUR'ANI LITTAFIN TSIRA.

AL-HUDA ACADEMY SECONDARY SCHOOL TAKUM TARABA. Allah muke neman agajin sa, yasa mana hanu acikin tafiyar mu, yabawa yara...
26/02/2024

AL-HUDA ACADEMY SECONDARY SCHOOL TAKUM TARABA.

Allah muke neman agajin sa, yasa mana hanu acikin tafiyar mu, yabawa yaran mu karatu mai albarka, ya kare mana makarantar mu daga sharrin masu sharrin duk inda suke.
yaa hayyu yaa qayyum.

AL-HUDA ACADEMY NURSERY PRIMARY AND SECONDARY SCHOOL TAKUM TARABA STATE. *** Nsanar da iyayen yara, "  maganan kudin jun...
18/02/2024

AL-HUDA ACADEMY NURSERY PRIMARY AND SECONDARY SCHOOL TAKUM TARABA STATE.

*** Nsanar da iyayen yara, " maganan kudin junior waec ba makaranta bace ta wajabta, dokane daga gwaunati. Kada kuyiwa yaranku keta domin wasu suna yayata cewa bayada anfani. hakan babban kuskure ne, domin kada azo wata rana asami matsala kuga laifin makaranta. Ku tafi da abinda zamani yazo da shi. jarabawan yana zuwa ne da sunan yawan yara kuma a na bada certificate ma ko wane yaro da hotonsa ajiki.
Allah ya h**e muna ya bamu ikon biya acikin sauki da gaggawa.

*** Sanarwa daga: Director makaranta Muhammad sani Abubakar.

08024259664
07035505450

اكديمية هدى لتحفيظ القرآن، حي أبوجا تاكم ولا ية ترابا.
11/02/2024

اكديمية هدى لتحفيظ القرآن، حي أبوجا تاكم ولا ية ترابا.

A ci gaba ta ayyukan ta ,wannan makaranta tana jan hankalin iyaye da su saka idon su akan yaran su domin samin ingantacc...
17/01/2024

A ci gaba ta ayyukan ta ,wannan makaranta tana jan hankalin iyaye da su saka idon su akan yaran su domin samin ingantaccen ilmi, kuma kowa ya biya kudaden makaranta dan girman Allah.

الإعلان الهام لطلبة أكاديمية الهدى تاكم ولاية ترابا. تعلن هذه المدرسة المباركة كما أقر ت بجلستها مع الأباء والأمهات بأن ...
07/01/2024

الإعلان الهام لطلبة أكاديمية الهدى تاكم ولاية ترابا.

تعلن هذه المدرسة المباركة كما أقر ت بجلستها مع الأباء والأمهات بأن كل طالب لابد بأن يحضر المدرسة مع الرسوم المطلوب منه، ليدفع قبل كل شيء ليستمر بدراسته المعهود، وهذا يقره في المدرسة بلا كثرة الطرورد خلال دراسته الفترية تطلب هذه المدرسة كل طالب بحضوره بالرسوم او يرسل في إحدى صندوقها المقر ثم يأتي بشهادة الإرسال ليأخذ شهادة الإرسال من المدرسة.
وهاكم أرقام البنوك.

Al-huda academy taraba
1018896607
Uba banka

Al-huda academy taraba
1226069053
Zenith bank

Sani Abubakar Muhammed
7035505450
Opay Account.

SANARWA!SANARWA!!SANARWA!!!AL-HUDA ACADEMY NURSERY PRIMARY AND SECONDARY SCHOOL TAKUM TARABA STATE. Muna sanar da dukkan...
07/01/2024

SANARWA!
SANARWA!!
SANARWA!!!

AL-HUDA ACADEMY NURSERY PRIMARY AND SECONDARY SCHOOL TAKUM TARABA STATE.

Muna sanar da dukkan iyayen yaran wannan makaranta mai albarka cewa gobe Monday 8/1/ 2024 zamu koma makaranta domin ci gaba da karatu abisa tsarin da muka saba.
Karin tunatarwa makarantar na tunatar da iyayen yara k**ar yadda sukayi taro da iyayen yara cewa kowani yaro yazo da kudin makaranta a hanusa ko kuma a saka daga daya daga cikin wannan asusu na wannan makaranta domin samun damar tabbatar yaran mu a makaranta ba tare da kora ba kowani lokaci.
Ga asusun k**ar haka;

Al-huda academy taraba
1018896607
Uba banka

Al-huda academy taraba
1226069053
Zenith bank

SANI ABUBAKAR MUHAMMAD
7035505450
Opay account.

Allah ya h**e mana ,kuma azo da sheda domin karbar recipet na makarantar.

Adresse

Unguwar Abuja Street Takum Taraba State
Democratic Republic Of The
1975

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Al-huda Academy Takum Taraba state publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Vidéos

Partager