Dariqar kwankwasiyya

Dariqar kwankwasiyya MOBILISATION TOWARDS THE IDEOLOGY OF KWANKWASIYYA!!!

08/01/2025

Kwankwasiyya

29/12/2024
29/12/2024

Governor Abba Yusuf of Kano has granted an automatic employment to some beneficiaries of the state’s foreign postgraduate scholarship programme. In a statement on Saturday, the governor’s spokesperson, Sunusi Bature Dawakin Tofa, said the governor granted the offer during a grand reception held ...

28/12/2024
Bayan kammala walimar cin abincin rana da wayannan Dalibai, Mai Girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Gwangwaje kowane...
28/12/2024

Bayan kammala walimar cin abincin rana da wayannan Dalibai, Mai Girma Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya Gwangwaje kowane dalibi da kudi Naira Dubu hamsin (50,000) Domin yai kudin motar komawa gida.

Babu shakka Gwamna Abba kacika Gwarzo.

GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA SHIRYA LAYAFAR CIN ABINCI GA DALIBAN DA S**A KAMMALA DIGIRI NA BIYU A KASAR WAJEA wani lokaci...
28/12/2024

GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA SHIRYA LAYAFAR CIN ABINCI GA DALIBAN DA S**A KAMMALA DIGIRI NA BIYU A KASAR WAJE

A wani lokaci na musamman da ya nuna kulawar Gwamnatin Jahar Kano ga cigaban matasa, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shirya liyafar cin abinci ga daliban da s**a kammala karatun Digiri na Biyu (Master's Degree) a kasashen waje. Liyafar ta gudana ne a fadar Gidan Gwamnatin Kano, inda gwamnan ya nuna jin dadinsa da alfahari da nasarorin da daliban s**a samu.

A cikin jawabinsa, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yabawa kokarin daliban wajen nuna hazaka da kwazo a karatunsu, tare da bayyana cewa gwamnati za ta ci gaba da tallafa wa matasa domin su zama jagororin cigaban al'umma.

Daliban sun nuna farin cikin su tare da godewa gwamnatin Kano bisa wannan dama ta musamman da ta basu damar fadada iliminsu a kasashen waje. Wannan liyafar ta kara tabbatar da kyakkyawar alakar da ke tsakanin gwamnati da al'ummar ta, musamman matasa da ake ganin su ne ginshikin ci gaban jaha da kasa baki daya.

Wannan ya kara nuna cewa Gwamnatin Abba Gida-Gida ta kuduri aniyar cika alkawuran da ta dauka wajen gina ilimi mai inganci a Kano.

Ongoing construction of feeder road from Yadakwari to Unguwar Kudu at Dakasoye of Garun Malam LGA.
21/12/2024

Ongoing construction of feeder road from Yadakwari to Unguwar Kudu at Dakasoye of Garun Malam LGA.

SEN. KWANKWASO VISITS FORMER PRESIDENT OBASANJO IN ABEOKUTAEarlier today, the National Leader of the NNPP and former Pre...
15/12/2024

SEN. KWANKWASO VISITS FORMER PRESIDENT OBASANJO IN ABEOKUTA

Earlier today, the National Leader of the NNPP and former Presidential Candidate, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, alongside his close ally, the former Governor of Cross River State, His Excellency Donald Duke, paid a courtesy visit to former President Olusegun Obasanjo at his residence in Abeokuta.

The meeting was attended by other stakeholders, where they deliberated on significant national issues, including the future of Nigeria's politics and governance.

The gathering reflects their shared commitment to strengthening democracy and addressing pressing challenges facing Nigeria.

Saifullahi Hassan
Media Aide to Sen Kwankwaso

Renovated Junior Secondary School Zawaciki. .
15/12/2024

Renovated Junior Secondary School Zawaciki.

.

Some classrooms after renovation at Goron Dutse Primary School, Kano.  .
15/12/2024

Some classrooms after renovation at Goron Dutse Primary School, Kano.

.

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yayi garanbahul a majalissar zartarwa ta Jihar Kano inda ya ajjiye wasu kwami...
12/12/2024

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yayi garanbahul a majalissar zartarwa ta Jihar Kano inda ya ajjiye wasu kwamishinoni guda 5 da sakataran gwamnati da Shugaban ma'aikata na gidan Gwamnati, sai wasu kwamishinonin kuma da s**a samu sauye sauyen ma'aikatu.

Comr Muhammad M Alasan
For KKSY Reporters GHK.

Dan farin gida Allah ya kula da gaban ka da bayan ka.
12/12/2024

Dan farin gida Allah ya kula da gaban ka da bayan ka.

Shugaban Karamar hukumar Garun Malam, Hon Salisu Aminu Kadawa ya raba littattafai 10k daga cikin 100k da zai raba a maka...
12/12/2024

Shugaban Karamar hukumar Garun Malam, Hon Salisu Aminu Kadawa ya raba littattafai 10k daga cikin 100k da zai raba a makarantu dake fadin Karamar hukumar.

A jiya Laraba 11/12/2024 Shugaban Karamar hukumar Garun Mallam ya da Rabon littattafan Karo na Farko. A jawabinsa ya bayyana kudirinsa na Rabon littattafai guda dubu Dari, daga ciki shine Jiya ya fara da Rabon littattafai guda dubu Goma, Kuma akwai guda dubu Casa'in da Ake kan aikinsu a halin yanzu.

Zakariyya Adam
Media Aid to Executive Chairman Garun Mallam Local Government.

Eligibility Criteria For 2024/2025 Kano State Government Scholarship Scheme..Applicants for the scholarship must fulfill...
12/12/2024

Eligibility Criteria For 2024/2025 Kano State Government Scholarship Scheme..

Applicants for the scholarship must fulfill the following criteria:

1. Be an indigene of Kano State;
2. Earned a First-Class Honours Degree or equivalent from a reputable
University/Institution;
3. Not more than 30 years (for 4-5 years degree) or 35 years of age (for >5 years
degree);
4. Be medically fit;
5. Be ready for a physical screening interview;
6. Has completed NYSC or obtained an exemption or exclusion certificate;
7. Not currently enjoying another scholarship or in-service full sponsorship;
8. Submit about 500 words of personal statement; and
9. Agree to abide by all conditions of the award if successful.

Note: Candidates wishing to pursue those academic programmes identified as gaps in the state service and PWDs that fulfil the criteria will be given special consideration.

How To Apply

Fill out the relevant application form at kanostate.gov.ng

A hardcopy of the completed application form, together with copies of the following credentials:

1. Birth certificate,
2. Indigene certificate,
3. Primary school certificate,
4. WASC/GCE/SSCE/NAPTEB/NBAIS Certificate,
5. Degree certificate,
6. Academic transcript,
7. Medical fitness certificate, etc.,

should be submitted to the Secretariat of the Screening Committee, Conference Hall, Kano State Scholarships Board, No. 23, Abdullahi Bayero Way, Kano, within two weeks of this advertisement.


.

Adresse

Democratic Republic Of The

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Dariqar kwankwasiyya publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à Dariqar kwankwasiyya:

Partager

Type