Dandume Post

Dandume Post Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dandume Post, News & Media Website, Dairah.

Assalamu Alaikum

Wannan Page Mun Mude Shine Domin Yada Labarai Akan Abinda Yake Faruwa Kadae Anan Dandume Da Kuma Kauyakunta... Zaku Iya Turumana Sako Ta Wannan Number 08025157696

Ogan Oga kenan.......Inji yan kwankwasiyya.
29/03/2023

Ogan Oga kenan.......Inji yan kwankwasiyya.

29/03/2023

Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Daga Babban Masallacin Juma'a Na Marigayi Alhaji Isah Dankada Tare Da Sheikh Malam Aliyu Sisa Dandume

15/04/2022

Kai Tsaye Daganan Wajan Bude Sabon Masallacin Juma'a Na Tsohuwar Kasuwar Yan Barkono Dandume Tudun Dan Kada

SANARWAR BUDE SABON MASALLACIN JUMA'A A GARIN DANDUMEDaga Abdulkadir Muhammad A ranar Juma'ar nan mai zuwa zaa bude sabo...
13/04/2022

SANARWAR BUDE SABON MASALLACIN JUMA'A A GARIN DANDUME

Daga Abdulkadir Muhammad

A ranar Juma'ar nan mai zuwa zaa bude sabon Masallacin Juma'a na mabiya Darikar Tijjaniyya a garin Dandume.

Wannan Masallacin marayu ne s**a hadu s**a gina shi, domin yayan marigayi Alh. Isah Dankada ne s**a gina shi, s**a mallaka shi sadaka hadiyya ga ruhin mahaifin su.

Bayan haka Masallacin yana a kusa da Tsohuwar Ma'auna Barkono, kan Tudun Dankada, Dandume.

A karshe muna rokon Allah ya saka ma yaran nashi da alkhairi, shi kuma Allah ya jikansa da rahma.

Allah ya bada ikon halarta.

YANZU YANZUAn Saca Akwatin Zabe Akan Hanyarsa Ta Zuwa Yakurutu Tumburkai B Dandume. Wakilin Mu Ya Tabbatar  Mana Da Faru...
11/04/2022

YANZU YANZU

An Saca Akwatin Zabe Akan Hanyarsa Ta Zuwa Yakurutu Tumburkai B Dandume.

Wakilin Mu Ya Tabbatar Mana Da Faruwar Wannan Al'amari, Sannan Da Cewa Takalmawa Da Tawagarsa Sune S**ayi Wannan Aiki Na Sace Akwatin Zabe.

ZABEN FACEBOOK, WAYE GWANINKA? Yau  Ce Take 11/04/2022 Ranar Da Za'ayi Zaben Chairman Na Kananun Hukumumi Dake Jihar Kat...
11/04/2022

ZABEN FACEBOOK, WAYE GWANINKA?

Yau Ce Take 11/04/2022 Ranar Da Za'ayi Zaben Chairman Na Kananun Hukumumi Dake Jihar Katsina.

Wanda Hakane Yatabbatar Dandume Ma Tana Ciki. Shin Waye GWANINKA Acikin Wadannan Biyu?

1 - Hon. Bishir Yusuf Mai Kwano
2 - Hon. Ahmad Yau Nowa

Muna Jiran Ra'ayoyinku?

SARKIN MUSULMI YASANAR DA GANIN WATAN RAMADAN.  Fadar mai Alfarma ta sanar da ganin wata. Allah Ya samu cikin ma su cin ...
01/04/2022

SARKIN MUSULMI YASANAR DA GANIN WATAN RAMADAN.

Fadar mai Alfarma ta sanar da ganin wata. Allah Ya samu cikin ma su cin ribar watan Ramadhan, kuma Ya sa makomarmu ta zama gidan Aljannah.

Ramadhan Mubarak!.

CIGIYA DON ALLAH KUYI MANA SHARE DON SAKON YA ISA DA GAGGAWA.Daga Abdulkadir Muhammad Wannan mutumin da kuke gani an dor...
31/03/2022

CIGIYA

DON ALLAH KUYI MANA SHARE DON SAKON YA ISA DA GAGGAWA.

Daga Abdulkadir Muhammad

Wannan mutumin da kuke gani an dora hotonsa, an dorowa direbobi shi ne daga Lagos s**a aje shi tashar mota ta Jabiri Funtua. a inda yake bayyanawa mutanen tashar shi dan asalin karamar hukumar Dandume ne kuma yana son akai shi gidansu "Sulaiman Computer".

A rahotan da muke samu mutumin yana jin jiki sosai, domin nishi yake ta yi sama-sama, wanda hakan yana nuna alamun baya da wata cikakkiyar lafiya, sai dai anyi kokarin dorowa direbobi shi amma kowa yana jin tsoran dakko shi, gashi Hausar ta sa bata fita sosai.

Allah ya bayyanar da yan uwansa.

Sai dai mun samu rahotan ne ta hannun
Itz Real Haruna Alkasim ga lambar wanda muka samu rahotan daga gareshi 08081749228 ana iya kiransa domin samun cikakkun bayanai.

WACE FATA KUKE MASHI A WANNAN ZABE MAI ZUWA??? Hon. Bishir Yusuf Maikwano (B*K) Mai Neman Kujerar Chairman  Kenan A Yau ...
31/03/2022

WACE FATA KUKE MASHI A WANNAN ZABE MAI ZUWA???

Hon. Bishir Yusuf Maikwano (B*K) Mai Neman Kujerar Chairman Kenan A Yau Alhamis Daya Ziyarci UNGUWAR Hawa Idi Domin Nuna Manufarsa Ga Al'ummar Dandume Da Kuma Irin Gudunmuwar Dazae Bayar Ga Karatun Yayansu Da Sama Masu Sana'a Idan Har S**a Zabe Shi Chairman A Wannan Zabe Mai Zuwa.

Ga Dukkan Alamomi Naga Yasamu Fuska Sosai A Wannan Unguwa Daga Yanayin Yanda Ake Ta Gaisawa Dashi.

Wane Fata Ne Kuke Mashi?????

Daga Ƙarshe dai anyi Nasarar kamo yarinyar da tayi Rashin Hankalin kwasar hanya daga Bauchi Zuwa Abuja A Kafa Domin wani...
31/03/2022

Daga Ƙarshe dai anyi Nasarar kamo yarinyar da tayi Rashin Hankalin kwasar hanya daga Bauchi Zuwa Abuja A Kafa Domin wani dan majalisar Tarayya..

Tun bayan da ɗan Majalissar yaji labarin ta biyo hanya, ya tura a farautota a mayar da ita gidansu Cikin Hukuncin Allah Ansamu Nasarar kamo ta acan hanyar Jos kuma an damƙata ga mahaifanta..

©️Falalu Lawal Katsina

KAR KA MAIDA KASUWANCINKA NA GIDA KAWAI, BATARE DA KANA TALLATA KASUWANCINKA BA A YANAR GIZO. Bana Da Followers A Facebo...
31/03/2022

KAR KA MAIDA KASUWANCINKA NA GIDA KAWAI, BATARE DA KANA TALLATA KASUWANCINKA BA A YANAR GIZO.

Bana Da Followers A Facebook, Amma Ina Da Wajan Masoya A Ciki Masu Daukaka.

Koh A Ina Suna Tare Dani, Ka Tallata Hajarka Anan, Idan Kana Kasuwanci Ne A Internet Kayi Anfani Da Koh Wace Daman Wajan Saida Kayanka.

Sunana Aseem Suraj Wanda Kuwa Ya Sani, Nine Ake Anfani Da Sunana Wajan Bakin Traffic light 😂😂 Ka Tallata Kayanka Anan, Mutum Daya Koh Biyu Idan S**a Siya Daide Yake Da Sauran.

Zaku Iya Turumana Sako Domin Watsa Wani Labari Naku Kamar

1 - Suna
2 - Biki
3 - Talla
4 - Labari

Ta Wannan Number 07041412640 Akan Farashi Mai Sauki.
Sannan Itace Ta WhatsApp Din Mu.

Sai Munji Ku👌👌👌👌👌
07041412640
07041412640
07041412640

YAU KWANAN SA (18) A HANNN MASU GARKUWA DA MUTANE Daga Abdulkadir MuhammadMalam Jamilu Idris kenan, yau akalla kwanansa ...
31/03/2022

YAU KWANAN SA (18) A HANNN MASU GARKUWA DA MUTANE

Daga Abdulkadir Muhammad

Malam Jamilu Idris kenan, yau akalla kwanansa (19) a hannun masu garkuwa da mutane, ya kasance daya daga cikin Malaman Makarantar Hizburrahim Dandume, da ke da reshe a kauyaku.

Muna rokon Ubangiji da sunayensa kyawawa ya kubatar mana da shi da gaggawa.

RA'AYI :Yan Funtua Dandume Kuzo Ku Jefa Kuri'ar Ra'ayinku.Hon. Mukhtar Dandutse    (APC) Hon. Haruna Goma.  (APC) Hon. M...
30/03/2022

RA'AYI :

Yan Funtua Dandume Kuzo Ku Jefa Kuri'ar Ra'ayinku.

Hon. Mukhtar Dandutse (APC)
Hon. Haruna Goma. (APC)
Hon. Muhammad Rabilu Musa (PDP)
Hon. Abubakar Salisu Asas (PDP)

Wa Zaku Zaba A Matsayin Dan Majalissa Mai Wakiltar Funtua Dandume ( House of Representative)??

Duk Ranar da aka wayi gari ba katsina dole Nigeria tayi missing yan iskaWatoh yan katsina kun dade kuna abinda kuke soMu...
02/09/2021

Duk Ranar da aka wayi gari ba katsina dole Nigeria tayi missing yan iska

Watoh yan katsina kun dade kuna abinda kuke so

Mutan Katsina barka da dare

Address

Dairah

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandume Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dandume Post:

Videos

Share

Nearby media companies


Other News & Media Websites in Dairah

Show All