
08/11/2024
Assalamu alaikum jamaso yerwa, nda rubto, inaso sakonnan ya iso wajen his excellency governor babagana kayi magana masu motor su dinga sanin darajar dyan Adam, mufa mutanene ba kaji ko awakiba ji yanda kondocta yake bitakan mutane gaskiya wannan ba tsari bane ku gyara Dan Allah..