Ingantattun Mining da Aidrop

  • Home
  • Ingantattun Mining da Aidrop

Ingantattun Mining da Aidrop Fadakarwa ilmanatarwa

Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data A Telegram'Yan baiwa masu mining a Telegram wannan rubutun naku ne yanada matukar ...
12/06/2024

Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data A Telegram

'Yan baiwa masu mining a Telegram wannan rubutun naku ne yanada matukar amfani a gareku.

Nasan kuna fama da saurin karewar data, Insha Allah Idan kabi wannan Step din zakaga wayanka ta rage shan Data.

Telegram yana zuwa da Automatic Media download, ma'ana duk wani abu da aka turo a Groups, Channels da sauran gurare Automtically zaiyi download da zarar ka bude data, zan yimaku bayanin yadda zaku dakatar da wannan Auto-download din.

Da farko zaku shiga Telegram naku bayan ya bude zaku shiga SETTING bayan ya bude sai ku duba a kasa zakuga DATA and STORAGE sai ku danna gun, budewarsa ke da wuya zakuga Automatic Media Download din a kunne, sai kawai ku kashesu daya bayan daya. Shikenan sai ku fito.

Da zarar kun rufe wannan duk abinda aka turo ba zai yi download direct ba, sai idan ku kukayi download nashi.

Allah yasa mu dace🙏 @
Wanda basu gane ba ga photuna
👇

Yanda ake tara points na Gleam Aqua~Protocol Mining.Wayanda basu fara ba, ga link a kasa 👇 https://t.me/Gleam_AquaProtoc...
03/06/2024

Yanda ake tara points na Gleam Aqua~Protocol Mining.

Wayanda basu fara ba, ga link a kasa 👇
https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9ZTFmMTMwNWE

Kuyi duba ga nambobi dake jikin hoton dake kasa, daga 1️⃣ zuwa 4️⃣.

1️⃣ Wajen farming ne, ana claiming na 45,000 points da akayi farming duk bayan takwas (8). Farko ana taba farming, sai lokachin ya fara tafiya tareda tara points, baya awa takwas sai ayi claiming, sannan a kara taba farming.

2️⃣ Quests wajene da akeyin tasks domin samun kyautar points. Idan mutum yayi tasks din gurin gaba daya zai iya samun 1.5M points. Ana connecting wallet (Telegram wallet, Tonkeeper wallet, ko kuma duk wallet din da take supporting TON blockchain) anan gurin. Ba dole bane bada 0.3 TON ko 2 TON dake gurin, ra'ayine kawai idan mutum yana dashi.

3️⃣ A Frens ne referral link yake, sanann ananne mutum zaiga referrals dinsa, sannan agurinne zaiga points daya samu daga referrals dinsa. Dole mutum yayi claiming na points daya samu na referrals dinsa domin a hade masa da points daya tara.

4️⃣ Wannan ba points ake samu ba, Gleam suke bayarwa har zuwa 100. Akwai tasks agurin har guda biyu, duk task daya ana bada 50 Gleam.

Water mining, similar to Ocean mining, Types of mining that has become abundant since Telegram provided web 3 mining BNB...
01/06/2024

Water mining, similar to Ocean mining,
Types of mining that has become abundant since Telegram provided web 3 mining

BNB chain is used Water 💧 mining

If you do it early, even if you don't lose anything , you still have a profit.
This kind of project is not a 50-50 situation. At the beginning, paid a small amount of BNB from the mission to claim,
but you will need BNB fee later.
If you haven't done it yet,

Join here 👇👇

https://t.me/wateronbscbot/app?startapp=5761942101

KAJI RABO : Wasu daga cikin matuka kekuna sunyi tafiyar kilomita dubu 3,635 daga kasar  Scotland zuwa Birnin Madinar Man...
31/05/2024

KAJI RABO : Wasu daga cikin matuka kekuna sunyi tafiyar kilomita dubu 3,635 daga kasar
Scotland zuwa Birnin Madinar Manzon Allah

Sun tsallake kasashe 13 Ciki har da Netherlands, Germany, Bulgaria, Turkiyya da Lebanon kafin isowarsu Birnin Madina - Allah ya karawa Annabi Daraja.

Ina Alhaji Obobo ?

30/05/2024

SHAWARA

Idan kasan ACCOUNT naka na Over Wallet bakayi Transaction ba har tsahon kwana 4 gaskiya ya kamata kayi....

DUK WANDA YA TURA MUN ZAN DAWO MISHI DASHI INSHA ALLAH
👇👇👇

0xf84296ABDf6B779C0016035F90aBFfa459Baadd5

TAPSWAP S**A CE....Cikin harshen Turanci s**a bayyana cewa We are thrilled to announce that our community has grown to a...
27/05/2024

TAPSWAP S**A CE....

Cikin harshen Turanci s**a bayyana cewa We are thrilled to announce that our community has grown to an incredible 28 million members a yanzu masu aikin hako zinaren Tapswap sum kai yawan mutane miliyan ishirin da takwas, abun farin ciki ne hakan, Inji Tapswap...

Su dai Tapswap s**a cigaba da cewa bayan gagarumar nasarar da s**a samu, suna sanar da cewa ba zasuyi launching akan Solana Blockchain ba, zasu sanar da sabon Blockchain din da zasuyi launching akansa wanda zai kasance babban Blockchain ne da kowa zai gamsu da ingancinsa...

We will announce the name of the new blockchain shortly, and we promise it will be huge!🚀 Stay tuned for more exciting updates!

Tapswap s**a ce a kasance dasu domin fitowar sanarwa akan sabon Blockchain da zasu koma kansa maimakon Solana...

A namu bangaren sai muke cewa Allah yasa sabon Blockchain da Tapswap zasu koma ya zama sanadin da mutanenmu na nan Arewa zasu samu makudan kudade...

Madallah

Rabiu Biyora

REMOVE TELEGRAM RESTRICTIONS 🔓Waye Telegram Sukayi RESTRICTED Nashi Baya Iya Posting A Group Din Da Mai Group Din Bashi ...
27/05/2024

REMOVE TELEGRAM RESTRICTIONS 🔓

Waye Telegram Sukayi RESTRICTED Nashi Baya Iya Posting A Group Din Da Mai Group Din Bashi Da Contact (Phone Number)Nashi?

Ga Yadda Zakayi Ka Cire 👇

Ka Shiga:
https://web.telegram.org Zasu Nuna Maka Ka Saka Phone Number Da Password, Sannan Zasu Tura Maka Da CODE Zuwa Asalin Telegram Account Naka Sai Kaje Ka Dauko Kasa.

1. Sai Ka Shiga Wajen Yanka-yanka Ukun Nan (Three Icons) .

2. Sai Ka Shiga "Setting"

3. Sai Ka Shiga Wajen "Privacy And Security"

4. Ka Duba Kasa Zaka Gurin Da Akasa "Sensitive Content " Sai Ka Kunna Shi✅

Shikenan Zai Dawo Normal In Shaa Allah.

Daga: Umar B Umar

Please ku yada wannan rubutun

Wadanda s**ayi mining din AVACOIN su su koma su karkade masa kura wanda beyi verify ba yayi Verify din ba wuya amma ba d...
27/05/2024

Wadanda s**ayi mining din AVACOIN su su koma su karkade masa kura wanda beyi verify ba yayi

Verify din ba wuya amma ba da normal email ake ba ana yi ne da yandex ko outlook ko kuma (wadannan suma kamar email ne zaka iya budewa yanzu)

Insha Allah muna kyautata zato munji wani kishin kishin kamar shima za'a iya launching dinsa kwanan nan

Wanda s**a dena mining su chigaba wanda basu yi veryi ba suyi kokari suyi wanda s**a goge su dawo dashi.

BASHI DA TABBASYakamata mu gaya muku gaskiya akan Mining da Airdrop gudun kar aje garin neman gira a rasa ido. Wadannan ...
26/05/2024

BASHI DA TABBAS

Yakamata mu gaya muku gaskiya akan Mining da Airdrop gudun kar aje garin neman gira a rasa ido.

Wadannan Projects din da mutane s**a mayar da hankali akansa birni da ƙauye ba babba ba yaro duk inda ka zagaya mutane suna tapping screen dan su samu kuɗi. Maganar gaskiya shine a rage dogon buri akan Mining musamman sabbin zuwa waɗanda basu san yadda harhar nan take ba.

Babu wani project da yake da tabbas na samun kuɗi kamar yadda aka samu a Notcoin, nasan shine abinda ya jawo miliyoyin mutane tsunduma harkokin Mining domin yaƙar Talauci ganin yadda wasu s**a samu kuɗi akan NOTCOIN. Maganar gaskiya zata iya yiwuwa a samu kuɗi a waɗannan project da kukeyi yanzu amma ba irin yadda kuke tunani ba.

Duk irin roman bakan da akeyi muku zata fashe tana iya ɗaukan shekara 1 ko sama da haka bata sake fashewa ba kamar irin yadda ta yiwa wasu akan NOTCOIN da ICE amma abin Sa'a ne babu tabbas. Kar ku dogara da abinda baku san zahirinsa ba, Mining tabbas buga buga ne har Allah ya kai hannunka inda zaka da

CEX. IO Telegram Mining!!!Ba'a gajiya da nema, ɗaya daga cikin Exchanges ɗin crypto da muke dasu a duniya sun samar da T...
26/05/2024

CEX. IO Telegram Mining!!!

Ba'a gajiya da nema, ɗaya daga cikin Exchanges ɗin crypto da muke dasu a duniya sun samar da Telgram mining ɗinsu suma inda ake mining coin mai suna CEXP. Wannan baka da fargabar zai shiga kasuwa ko bazai shiga ba, suna da Exchange ɗinsu kuma na tabbata zai shiga ciki kamar dai Renec.

Tap to earn ne, sannan akwai wajen da aka saka Farm, ana zuwa shima a danna, riba biyu kenan, ku shiga da wuri ku tara da yawa. Ubangiji Allah ya bamu sa'a.

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716280473856434

©️ Adam Muhammad Mukhtar

SABON MINING A TELEGRAM......Memefi Coin ne s**a sanya shi a bangaren EARN dinsu dazun nan, hakan yasa mutane da yawa s*...
26/05/2024

SABON MINING A TELEGRAM......

Memefi Coin ne s**a sanya shi a bangaren EARN dinsu dazun nan, hakan yasa mutane da yawa s**a fara Mining dinsa saboda sanin da akayi cewa Memefi ba zaau kawo Mining mara inganci ba....

https://t.me/bittonapp_bot?start=7e6oisrg

A Telegram ake yinsa kuna danna link zai kaiku zuwa Telegram sai kuyi accept na Term and conditions nasu daga nan sai ku fara Mining, shima dannashi akeyi irin dai yadda aka danna Notcoin a watannin baya...

Sauran karin bayani zasu cigaba da zuwa akan shi wannan Mining maisuna BITTON

Allah ya bamu sa'a

HAMSTER KOMBATHamster kombat mining da ake yi yanzu haka a Telegram shine mafi shahara da ya tara mutane masu dumbin yaw...
26/05/2024

HAMSTER KOMBAT

Hamster kombat mining da ake yi yanzu haka a Telegram shine mafi shahara da ya tara mutane masu dumbin yawa, kamar yadda s**a fitar da sanarwa, sun samu active users Miliyan 21

Hakan na nufi duk inda suke son su kai Hamster a kasuwar Crypto irinsu Binance za'a karbesu ko da basu nema ba saboda yawan mutanen da s**a samu

Kuyi kokarin cigaba da mining Hamster domin ba shakka za'a samu alheri sosai Insha Allah, wanda bai fara ba ga link
https://t.me/hamster_kombat_bot/start?startapp=kentId5761942101

Zaku iya shiga Whatsapp group din mu
https://chat.whatsapp.com/CRnnsXV8Yrw8AydWgXfA1g

Allah Ya tabbatar mana da alheri

YADDA AKE KYC NA OVER WALLETDa farko zaka fara dauko VPN me suna PROTON VPNIdan ma bashi ba xaka iya amfani da wani nida...
24/05/2024

YADDA AKE KYC NA OVER WALLET

Da farko zaka fara dauko VPN me suna PROTON VPN

Idan ma bashi ba xaka iya amfani da wani nidai dashi nayi

zaka shiga cikin over wallet din ka xasu kaika playstore ka dauko exchange din da xakai varify da ita ko kuma ka daukota sunan ta

Filpster

idan ka dauko bata shiga saida VPN

Yadda xakai shine

Zaka fara budeta ka

Snn ka saka email sai full name sai adrees sai zip code sai number din gida

Snn ka tavvatar nin din da xakai amfani dashi plastic ne amman yafi saurin kar6a da

internation passport

Kana gamawa idan xaiyi xasu nuna mk yana review idan bai ba nan take xasu maka email ka s**e ka saka

In sha allah idan kavi wnn hanyar xai maka sauki saika koma cikin over wallet kayi connected da

FILPSTER

SHIKENAN KA GAMA

allah ya bamu sa'a

Esmaeel elancy👏👏

Jama'a ina baku shawara kar kuyi wasa da wannan mining din Ku shiga kuyi register yanzu Yadda ake register din WAVE MINI...
20/05/2024

Jama'a ina baku shawara kar kuyi wasa da wannan mining din

Ku shiga kuyi register yanzu

Yadda ake register din WAVE MINING a TELEGRAM.

Wannan shine link din:

https://t.me/waveonsuibot/walletapp?startapp=3170877

1. Idan ka danna link din zai kaika cikin telegram, idan link din baya budemaka kayi copy dinsa sai kaje telegram kayi searching dinsa.

2. Idan ya bude sai ka danna inda aka rubuta CREATE ACCOUNT.

3. Zasu baka private key da kuma phrase, sai kayi copy ka ajiye su a inda duk lokacin da kake nema zaka same su, sai ka danna CREATE. Zai bude maka sabon page

4. A cikin page din sai ka danna inda kaga an rubuta CLAIM NOW. Idan ya bude sai ka qara danna inda aka rubuta CLAIM.

5. daga nan kuma sai ka shiga inda kaga an rubuta MISSION

6. Idan ka shiga wajen MISSION sai ka danna inda kaga an rubuta VERIFY, zai baka damar shiga Telegram channel dinsu, da twitter da discord. (Ka tabbata ka danna VERIFY duk guda ukun da suke wajen).

7. Ana buqatar GAS FEE a wajen yin wannan mining din, don haka sai kaje Binance ka siyo SUI ko na N500. (Ba lallai binance ba, kana iya siya a kowacce exchanger).

8. Duk bayan 2 hours sai kake dawowa kana danna CLAIM.

Allah ya sa mu amfana da wannan mining.

wannan Shine Group Whatsapp din da Muka Bude domin Nunawa Jama'a Yadda Zasuyi Rajista da duk wani mining da airdrop  cik...
20/05/2024

wannan Shine Group Whatsapp din da Muka Bude domin Nunawa Jama'a Yadda Zasuyi Rajista da duk wani mining da airdrop cikin sauki sannan duk wani abu daya shige muku duhu zamu warware muku shi cikin Sauki Insha Allah 👇👇

https://chat.whatsapp.com/CRnnsXV8Yrw8AydWgXfA1g

Allah ya Bamu Sa'a

Ka buɗe Google ɗin wayarka kaje wurin da ake Searching ka rubuta "www.google.com" zai buɗe maka normal, a ƙasa daga gefe...
19/05/2024

Ka buɗe Google ɗin wayarka kaje wurin da ake Searching ka rubuta "www.google.com" zai buɗe maka normal, a ƙasa daga gefen damarka zakaga wasu ɗigo-ɗigo guda ukku sai ka danna su, kana danna su zasu baka Options kamar haka:

Send Feed Back
Setting
Close menu

Sai ka danna na biyun "Setting", kana dannawa shima zai bayyanar maka da abubuwa da yawa a ƙasa zakaga wurin da aka rubuta "SafeSearch Filters" a ƙasan shi akwai Options guda biyu kamar haka:

Show Explicit Results
Hide Explicit Results

Zakaga yayi maka Ticking na farkon sai kawai ka mayar dashi na biyun wato "Hide Explicit Results", bayan ka kammala wannan sai ka koma daga hagunka zakaga wurin wasu layi-layi guda ukku kusa da Inda aka rubuta "ALL" sai ka danna shi zai bayyanar maka da abubuwa da yawa, sai kaje kai tsaye wurin da aka rubuta "Setting" ka danna wurin zai bayyanar maka wani wuri da aka rubuta "Explicit Results Filter" zaka ganshi a "OFF" sai ka mayar dashi "ON"..

InshaAllah da zaran kayi hakan shikenan wayar baza'a dinga samun damar shiga shafukan batsa da kallon fina-finan batsa da ita ba da izinin Allah..

Muna roƙon Allah ya tsaremu da Alfasha da kuma kallon haramun duk jindadin mu dashi..🙏

©Salisu Abdurrazak Saheel

Daga Na Na Ƴar TallaBan san komai akan Crypto da Mining ⚒ ba. Ban kuma taɓa jin ina buƙatar na sani ba, dalilin ma kenan...
19/05/2024

Daga Na Na Ƴar Talla

Ban san komai akan Crypto da Mining ⚒ ba. Ban kuma taɓa jin ina buƙatar na sani ba, dalilin ma kenan da yasa ban sani ɗin ba kenan.

Sai dai na yarda da inganci da kuma tsarin yadda harkar take. Kuma ina jin daɗin yadda Matasan mu suke ta fafutuka a harkar don ganin sun sun fahimce ta tare kuma da samun ribarta.

Kar ku daina, kar kuma ku saurari masu ƙoƙarin dakusar da ƙoƙarin naku. Domin kuwa a irin hangen da nake kan harkar, babu shakka nan gaba sai ta zamanto makwafin Bankuna.

A halin yanzu ma Babban bankin Ƙasa CBN ya duƙufa wajen horar da ma'aikata kan sanin yadda tsari da al'amarin yake. Har Ƙasashen Ƙetare ake fitar da ma'aikata don su samo ilimi akan tsarin. Na tabbata kuma ba haka nan suke turawa ba, fa ce suna son zuwa da tsarin da zai taimakawa Ƙasar ta ci gajiyar tsarin. Domin Crypto has come to stay, ko ana so, ko ba a so.

Dan haka ku mayar da hankali sosai wajen neman ilimi da ƙarin sani akan al'amarin. Babu shakka za a samu alkhairi mai yawan gaske.

Ta yiwu nan gaba ni ma na shiga harkar dumu-dumu. Amma a halin yanzu dai gaskiya bani da cikakken lokaci sakamakon abubuwan da na sa a gaba, nake kuma da burin cimma su.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ingantattun Mining da Aidrop posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share