Wasannin kwallon duniya

  • Home
  • Wasannin kwallon duniya

Wasannin kwallon duniya Barka da zuwa shafi na musamman Wanda ke kawo maku labaran kwallo da dumi dumi
(1)

🚨UPDATE: Biographical History About Super Eagles Captain🦅Legend Ahmed Musa, made his debut for the Super Eagles of Niger...
11/10/2023

🚨UPDATE:

Biographical History About Super Eagles Captain🦅

Legend Ahmed Musa, made his debut for the Super Eagles of Nigeria on 5 August 2010, coming on as a substitute for Mikel John Obi, in a 2-0 win over Madagascar during a 2012 AFCON qualifier match.

He has played in three AFCON tournaments (2013, 2019 & 2021)
Winner 🏆in 2013 afcon

and two World Cup tournaments (2014 & 2018).

Musa is Nigeria's all-time top scorer at the World Cup (4 goals). He became the first Nigerian to score more than once in a FIFA World Cup match, after scoring twice against Argentina in the 2014 FIFA World Cup.

He also became the first Nigerian to score in two FIFA World Cup competitions, after scoring twice against Iceland in the group stage of the 2018 FIFA World Cup.

In November 2021, he surpassed Joseph Yobo's and Vincent Enyeama's joint record of 101 appearances to become Nigeria's most-capped player. He currently has 107 international appearances. Massive respect icon.👏

Do You know More? Add yours!

Ahmed Musa To The World 🌎 🇳🇬🦅

Today's letest videos and news update
👇👇👇👇👇👇
https://linkfly.to/todaysfootballupdate

A Hukumance an bayyana Gwaje-gwajen farko kan raunin Jules Kounde, Gwajin farko ya nuna cewa yana da rauni a kafar sa ta...
09/10/2023

A Hukumance an bayyana Gwaje-gwajen farko kan raunin Jules Kounde, Gwajin farko ya nuna cewa yana da rauni a kafar sa ta hagu, murmurewarsa zata dogara ne da yadda warkewar raunin ke gudana, amma ba me tsanani ba ne.

Wasannin kwallon duniya

A Hukumance: Lamine Yamal zai yi jinyar kwanaki 10 zuwa makonni biyu, dan haka ba zai kasance tare da tawagar kasar Spai...
09/10/2023

A Hukumance: Lamine Yamal zai yi jinyar kwanaki 10 zuwa makonni biyu, dan haka ba zai kasance tare da tawagar kasar Spain a wasannin kasa da kasa ba. ❌

Wasannin kwallon duniya

In dai ta sama ne ba hanya ❌🔥
09/10/2023

In dai ta sama ne ba hanya ❌🔥

SAKAMAKON JIYA ⛳🔔🏴🏴🏴🏴🏴🏴🏴🏴Brighton 2-2 LiverpoolWest Ham 2-2 NewcastleWolves 1-1 Aston VillaArsenal 1-0 Manchester City🇪🇸...
09/10/2023

SAKAMAKON JIYA ⛳🔔

🏴🏴🏴🏴🏴🏴🏴🏴

Brighton 2-2 Liverpool
West Ham 2-2 Newcastle
Wolves 1-1 Aston Villa
Arsenal 1-0 Manchester City

🇪🇸Spaniya - LA LIGA

Villarreal 1-2 Las Palmas
Atletico Madrid 2-1 Real Sociedad
Deportivo Alaves 1-1 Real Betis
Celta de Vigo 2-2 Getafe
Granada 2-2 Barcelona

🇩🇪GERMANY - BUNDESLIGA

Bayer Leverkusen 3-0 Koln
Bayern Munchen 3-0 Freiburg
Eintracht Frankfurt 2-0 Heidenheim

🇮🇹ITALY - SERIE A

Monza 3-0 Salernitana
Frosinone 2-1 Hellas Verona
Lazio 3-2 Atalanta
Cagliari 1-4 Roma
Napoli 1-3 Fiorentina

🇫🇷FRANCE - LIGUE 1

Olympique de Marseille 3-0 Le Havre
Brest 1-1 Toulouse
Lyon 3-3 Lorient
Montpellier vs Clermont Foot (An watsar)
Lens 1-1 Lille
Stade Rennais 1-3 PSG

🇳🇱 NETHERLANDS - EREDIVISIE

PEC Zwolle 0-2 Feyenoord
Ajax 1-2 AZ
Fortuna Sittard 0-3 Twente
Sparta Rotterdam 0-4 PSV

🇵🇹PORTUGAL - PRIMEIRA LIGA

Casa Pia 0-1 Estrela
Famalicao 1-3 Vitoria Guimaraes
Porto 1-0 Portimonense
Wasanni 2-1 Arouca

🇷🇺RUSSIA - PREMIER LEAGUE

Nizhny Novgorod 2-0 Krylya Sovetov
Dynamo Moscow 0-0 Fakel Voronezh
Akhmat Grozny 0-1 Rubin Kazan
Spartak Moscow 2-2 CSKA Moscow

🇧🇪BELGIUM - PRO LEAGUE

Standard 2-1 Club Brugge
Royal Antwerp 4-1 Eupen
Gent 1-1 Genk
Sint-Truiden 0-4 St.Gilloise

🇹🇷TURKIYA - SUPER LIG

Rizespor 1-0 Samsunspor
Besiktas 2-0 Istanbulspor
Hatayspor 3-1 Konyaspor
Kasimpasa 0-2 Fenerbahce

🏴🏴🏴🚢🏴

St Mirren 0-3 Rangers
Aberdeen 0-0 St Johnstone

🇨🇭SWITZERLAND - SUPER LEAGUE

Lugano 0-1 Servette
Lausanne-Sport 3-1 Luzern
Young Boys 3-0 Basel

🇩🇰DENMARK - SUPERLIGAEN

Nordsjaelland 0-1 Odense
Washegari 3-1 Hvidovre
Brondby 1-0 Viborg
Midtjylland 2-2 Randers
Aarhus 1-1 Copenhagen

🇭🇷CROATIA - 1.HNL

Lokomotiva Zagreb 1-1 Gorica
Dinamo Zagreb 3-0 Istra

🇺🇦UKRAINE - PREMIER LEAGUE

Obolon 1-0 Metalist
Rukh Lviv 0-0 Minaj
Kryvbas 1-0 Chernomorets Odessa

🇦🇹AUSTRIA - BUNDESLIGA

LASK 1-0 Altach
Wolfsberger 1-2 Sturm Graz
Austria Klagenfurt 2-2 RB Salzburg

Wasannin kwallon duniyaWasannin kwallon duniyaWasannin kwallon duniyaWasannin kwallon duniya

Kwallan Premier League na farko da kyakkyawan aiki 👏Taya murna ga gwarzon dan wasan kwallon kafa na JD, Mohammed Kudus! ...
09/10/2023

Kwallan Premier League na farko da kyakkyawan aiki 👏

Taya murna ga gwarzon dan wasan kwallon kafa na JD, Mohammed Kudus! 🙌

WaWasannin kwallon duniyawWasannin kwallon duniyauWasannin kwallon duniya

Arteta ya cinye mai gidansa Pep Guardiola karo na farko a Premier League.'Yan Arsenal, yaya kuka ji da wannan nasara?Was...
09/10/2023

Arteta ya cinye mai gidansa Pep Guardiola karo na farko a Premier League.

'Yan Arsenal, yaya kuka ji da wannan nasara?

Wasannin kwallon duniya

Alphonso Davies me shekaru 22 kacal a duniya 👌WWasannin kwallon duniyakWasannin kwallon duniyadWasannin kwallon duniya
09/10/2023

Alphonso Davies me shekaru 22 kacal a duniya 👌

WWasannin kwallon duniyakWasannin kwallon duniyadWasannin kwallon duniya

Mu fada masa waye Saliba.. ko kuwa mu bari sai an hadu a Etihad?Wasannin kwallon duniya
09/10/2023

Mu fada masa waye Saliba.. ko kuwa mu bari sai an hadu a Etihad?

Wasannin kwallon duniya

Bukayo Saka kenan tare da budurwar sa Tolami Benson.. Allah ya bar kauna 🥰
09/10/2023

Bukayo Saka kenan tare da budurwar sa Tolami Benson.. Allah ya bar kauna 🥰

Manyan ‘yan wasa 6 na karshe a wasanninsu 10 na farko da Real Madrid: ● Cristiano Ronaldo: kwallaye 10 da taimako 1 ● Ka...
09/10/2023

Manyan ‘yan wasa 6 na karshe a wasanninsu 10 na farko da Real Madrid:

● Cristiano Ronaldo: kwallaye 10 da taimako 1
● Karim Mostafa Benzema: kwallaye 3 da kuma taimakawa 3
● Richardo Kaká: kwallaye 3 ya taimaka 3
● Gareth Frank Bale: kwallaye 4 ya taimaka 5
● Eden Michael Hazard: kwallo 1 da taimako 2
○ Jude Victor William Bellingham: kwallaye 10 ya taimaka 3

Wasannin kwallon duniya

Roberto De Zerbi (Kocin Brighton):  "Ina son Jurgen Klopp. Yana yin abin da yake so. Ina girmama shi sosai kuma ina la'a...
09/10/2023

Roberto De Zerbi (Kocin Brighton):

"Ina son Jurgen Klopp. Yana yin abin da yake so. Ina girmama shi sosai kuma ina la'akari da shi a matsayin daya daga cikin mafi kyawun koci a duniya. Duk lokacin da ya furta wani abu tabbas kaso 99% ina yarda da shi."

Wasannin kwallon duniya

Idan Rüdiger ya samu katin gargadi a wasan gaba na Real Madrid da Sevilla, ba zai buga wasan Clasico ba. Yalon kati daya...
09/10/2023

Idan Rüdiger ya samu katin gargadi a wasan gaba na Real Madrid da Sevilla, ba zai buga wasan Clasico ba. Yalon kati daya ya rage masa ya samu dakatarwa.

Wasannin kwallon duniya

Lamine Yamal ya zama dan Wasa mafi karancin Shekara da ya zura kwallo a tarihin Gasar La Liga,Ya zura kwallo Yana da She...
09/10/2023

Lamine Yamal ya zama dan Wasa mafi karancin Shekara da ya zura kwallo a tarihin Gasar La Liga,

Ya zura kwallo Yana da Shekaru 16 da kwanaki 87 kacal.

Wasannin kwallon duniya

Yadda filin Sani Abacha dake jahar Kano ya yi cikar kwari a wasan Northwest Derby tsakanin Kano Pillars da Katsina Unite...
09/10/2023

Yadda filin Sani Abacha dake jahar Kano ya yi cikar kwari a wasan Northwest Derby tsakanin Kano Pillars da Katsina United a jiya Asabar.

Wasannin kwallon duniya

Wai mai yake shirin faruwane ?Tab nidai baruna .....Wasannin kwallon duniya
09/10/2023

Wai mai yake shirin faruwane ?
Tab nidai baruna .....

Wasannin kwallon duniya

🇩🇪 Wasanni 7⃣ ✅ Nasara 6️⃣ 🤝 Canjaras 1️⃣ ❌ Babu Rashin nasara 0️⃣ ⚽ Ya zura kwallaye 2⃣3️⃣ 🥅 An zura masa kwallaye 6️⃣ ...
09/10/2023

🇩🇪 Wasanni 7⃣
✅ Nasara 6️⃣
🤝 Canjaras 1️⃣
❌ Babu Rashin nasara 0️⃣
⚽ Ya zura kwallaye 2⃣3️⃣
🥅 An zura masa kwallaye 6️⃣
🔝Shine a saman teburin Bundesliga

👔🇪🇸 Xabi Alonso da Bayer Leverkusen suna cigaba da nuna bajinta a wannan kakar wasan.

WasanninWasannin kwallon duniya duniyaWasannin kwallon duniya

Mutumin fa ya iso Emirates da katuwar jakar sa ta zuba...😳
09/10/2023

Mutumin fa ya iso Emirates da katuwar jakar sa ta zuba...😳

𝐌𝐨 𝐒𝐚𝐥𝐚𝐡 ... 🏟️ Wasanni 8  a Premier League 👟 Ya bayar da taimako an zura kwallaye guda 4 ⚽️ Ya zura kwallaye 5  Bayan k...
09/10/2023

𝐌𝐨 𝐒𝐚𝐥𝐚𝐡 ...

🏟️ Wasanni 8 a Premier League
👟 Ya bayar da taimako an zura kwallaye guda 4
⚽️ Ya zura kwallaye 5

Bayan kin amincewa da manyan tayin kudade zuwa Saudiyya a lokacin bazara - Yanzu nawa kuke ganin da gaske shi ne darajar Salah?

Blood Of Blood Of FootballaBlood Of FootballBlood Of Football

Gary Neville: "Ba na tunanin Manchester United za ta kammala kakar wasan bana a cikin manyan kungiyoyi biyar na saman te...
09/10/2023

Gary Neville: "Ba na tunanin Manchester United za ta kammala kakar wasan bana a cikin manyan kungiyoyi biyar na saman teburin Pfemier League, kuma idan hakan ta faru zai zama abin mamaki a gare ni."

Blood Of Football

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wasannin kwallon duniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share