Arewa news 24

  • Home
  • Arewa news 24

Arewa news 24 Arewa News24 gidan labarai ne na zamani daga Arewacin Najeriya zuwa duniya baki ɗaya. Manufarmu ita ce ilmantarwa, nishadantarwa da kuma haɗa al’ummar Arew

Muna kawo muku sahihan labarai cikin Hausa — na siyasa, al’adu, wasanni, kasuwanci da ban al’ajabi.

Kafanchan The Capital of Southern Kaduna 🤩
09/10/2025

Kafanchan The Capital of Southern Kaduna 🤩

08/10/2025

Idan kaji Ana jita jita a kasar nan to akwai kanshin gaskiya
Allah yaraba lafiya kowa ya iya allansa yawanke kuma

Ku zo mu banbance tsakanin Hausawa da Gwarawa  Ni dai na ce Hausar Kano ce original. ku fa🤔 daga hausa24
01/10/2025

Ku zo mu banbance tsakanin Hausawa da Gwarawa

Ni dai na ce Hausar Kano ce original. ku fa🤔 daga hausa24

Allah Sarki duniya, Wannan Shine Marigayi Ali Makaho Dan Zulai da Malam Ya'u tare da Mustapha Abdu gaya Wanda akafi sani...
30/09/2025

Allah Sarki duniya, Wannan Shine Marigayi Ali Makaho Dan Zulai da Malam Ya'u tare da Mustapha Abdu gaya Wanda akafi sani da Chali boy.

Dukkan Me Sauraron Wakokin Ali Makaho to dole Yasan Chali boy Wanda Idan Ali Makaho Yana Waka Shike Zama Kusa dashi Yana Wasashi Yana Zugashi, Sannan Shike ambatun Sunayen Matanen dake Yi masu Alkhairi Shi Kuma Ubangidan nasa Ya Wake su nan take.

Yanzu Haka Chali boy Yana nan da ransa, shi Kuma Ali Makaho Allah Ya gafarta Masa.

Wata mata ta haifi ƴan huɗu a Lokuwa Primary Health care facility, Mubi North, Adamawa state.
30/09/2025

Wata mata ta haifi ƴan huɗu a Lokuwa Primary Health care facility, Mubi North, Adamawa state.

An haifi Kabiru Abubakar Aliyu wanda aka fi sani da Kabiru Na Kwango a shekara ta 1962.  Ya fara fitowa a harkar wasan k...
28/09/2025

An haifi Kabiru Abubakar Aliyu wanda aka fi sani da Kabiru Na Kwango a shekara ta 1962.

Ya fara fitowa a harkar wasan kwaikwayo tun 1973 tare da Fuskar Arewa Drama Group.
Daga baya ya kafa Dabo Films kuma ya fito a fina-finai da dama kamar:
1 Linzami da Wuta
2 Tawakkali
3 Kilu Taja Bau
4 Mai Nasibi da sauran su.
5 Wulaya

Ba wai jarumi kaɗai ba ne malami ne, mai kishin al’umma, ya kafa makarantar Islamiyya don koyar da Qur’ani da tarbiyya.

Duk da jita-jitar mutuwarsa da aka taɗa a baya, Kabiru Na Kwango ya fito da kansa ya tabbatar da cewa yana nan lafiya, kuma yana ci gaba da ba da gudummawa ga al’umma.

Kabiru Na Kwango jarumi ne da ya haɗa nishaɗi da fadakarwa ginshiƙi a tarihin fina-finan Hausa.

Idan kai ma ka taba kallon wani fim dinsa ko ya taɓa burge ka, ka rubuta sunan fim ɗin a cikin comment

Kada ka manta ka Share don wasu su san tarihin wannan jarumin da ya bada gudunmuwarsa ga al’umma

Innalilahi wa inna ilaihirraju un ansamu hadarin mota kirar golf akan titin kano zuwa hadija a garin kaki kankare yanzu ...
27/09/2025

Innalilahi wa inna ilaihirraju un ansamu hadarin mota kirar golf akan titin kano zuwa hadija a garin kaki kankare yanzu yanzunnan dan Allah kutayamu da shearing koda yan uwansu zasu gani.😭😭

27/09/2025

Manyan Aiyyukan Abba
(1) Rushe filin idi, wlh tarihin kano bazai manta da wannan tabargazarba
(2) 6.1 billions scandals, shima tarihi bazai mantaba
(3) Novamed scandal shima tarihi bazai mantaba
Kuma duka wannan cikin qasa da shekara uku 🤔lallai Abba kacika gwarzo

27/09/2025
Ameen ya Allah 🙏🙏🙏
26/09/2025

Ameen ya Allah 🙏🙏🙏

25/09/2025

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam (Allah ya jiƙansa) ya taɓa cewa: “Idan ka ga ɗan bidi’a yana yabonka, to ka binciki da’awarka. Amma idan ka ga yana zaginka, to ka tabbata kana kan Tauhidi da rushe bidi’a.”

Allah Ya tabbatar da mu akan Sunnah, Ya kare malaman Sunnah duk inda suke.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa news 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share