IKRAM foundation

  • Home
  • IKRAM foundation

IKRAM foundation empowering

16/06/2024

IKRAM foundation

Secretary IKRAM foundation
14/06/2024

Secretary IKRAM foundation

13/06/2024

Watch till the end and share 👇

Taimakon maraya abune mai kyau da Allah keso
27/01/2024

Taimakon maraya abune mai kyau da Allah keso

Naman Taimako🙏Innalillahi Dan soyayyar ka da annabi Muhammad katura zuwa group 10 kuma kabada sadaka abunda yasamu a had...
23/01/2024

Naman Taimako🙏

Innalillahi Dan soyayyar ka da annabi Muhammad katura zuwa group 10 kuma kabada sadaka abunda yasamu a hada taimaka ruyuwar marainiya Aisha Allah katai yasan halinda take ciki yanzu babu abunda take bukata kamar taimakon mu Yan’uwa musulmi duk wanda yataimaki maraya shima Allah zai taimaka meshi duniya da lahira ataimaka mataba marainiya ce babu uwa babu uba sai kakarta itama batada hali wallahi abinci ma wahala yake musu kullum tana shan wahala wajan yin bacci jama’a kutaimaka mata akaita asibiti akula da lafiyarta

Duk mai hali yabada abun sadaka domin aceto rayuwar marainiya idan bakada hali katura zuwa group 10 shima sadakane

Adamahh Abubakar
2137744406 UBA BANK

Wannan Yarinyar Tana garin Damagum anguwar Bakkati kusa da office ɗin INEC tana cikin tsananin wahala rashin Lafiya Dan Allah muna neman taimakon akaita asibiti ayimata aiki kudin aikin 175,000 tayi bacci cikin farinciki idan kasa maraya cikin farinciki Allah zai saka cikin farinciki duniya da lahira tin jiya babu wanda yatai maka mata Innalillahi jama’a aceto rayuwar marainiya kabada sadaka ba katain ba yawa 😭😂🙏🏼

***** NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL ZARIA *****ZIYARAR FARKO A YAU A MADINA Alhamdu lillah Alhamdu lillah A yau cik...
21/01/2024

***** NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL ZARIA *****

ZIYARAR FARKO A YAU A MADINA

Alhamdu lillah Alhamdu lillah

A yau cikin ikon Allah tawagarmu ta ziyarci madaba'ar da ake buga Alqurani ta Sarki Fahad dake nan Madina ( King Fahd Quranic Complex) mun sami tarbar babban darakta mai kula da buga Alqurani da rabawa masoyin mu, an gabatar da tarihin kafuwarta da sauran bayanai masu mahimmanci, daga karshe an karrama tawaga da kyaututtuka na musamman kamar yadda aka saba.

Allah ya kara mana ilmi, ya saka musu da alkhairi.

Nuruddeen Umar Tahir
9/7/1445 - 21/1/2024

Wata gudumuwa da C.E.O AZMAS CHARITY FOUNDATION takai awata primary dake cikin jahar kebbi
19/01/2024

Wata gudumuwa da C.E.O AZMAS CHARITY FOUNDATION takai awata primary dake cikin jahar kebbi

13/01/2024
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJU'UN Allah Ya yiwa Sheikh Dr. Usman Damana  Rasuwa Babban Limamin Masallacin Juma'a na Ge...
03/01/2024

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIN RAJU'UN

Allah Ya yiwa Sheikh Dr. Usman Damana Rasuwa Babban Limamin Masallacin Juma'a na Gesse dake Birnin Kebbi da Fatar Allah yaji kansa da Rahama.

Hausawa na cewa idan kaki Sharar masallaci Sai kayi ta kasuwa. Wasu Mabiya Addinin kiristanci kenanWane fata za kuyi mus...
02/01/2024

Hausawa na cewa idan kaki Sharar masallaci Sai kayi ta kasuwa.
Wasu Mabiya Addinin kiristanci kenan

Wane fata za kuyi musu ?

Sabon nau'in mutum-mutumin injin (robot) ke nan, da ake amfani da shi don karawa motoci mai, a wata gidan mai dake birni...
28/12/2023

Sabon nau'in mutum-mutumin injin (robot) ke nan, da ake amfani da shi don karawa motoci mai, a wata gidan mai dake birnin Kunshan na lardin Jiangsu dake gabashin China, inda direba zai iya amfani da mahanjar wayar salula don sarrafa injin din, gami da biyan kudin hidima. A halin yanzu, bisa ci gaban kimiyya da fasaha, ana kara kawo sabbin abubuwan zamani a gidajen mai daban-daban a duk fadin kasar Sin, domin saukaka wa ma'aikatan gidajen mai ayyuka. Mabiya da masoyan Murtala Zhang, shin wannan sabuwar fasaha ta burge ku? Ko kuna ganin za'a iya tallata amfani da injin din a kasashenku? Allah Ubangiji ya kara kawo mana ci gaban kimiyya da fasaha. Allah ya kara kyautata mana rayuwa. Amin Summa Amin.

Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un yanzu nake samun labarin rasuwar shugaban karamar hukumar mulki ta maiyama Hon.Zayya...
28/12/2023

Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un yanzu nake samun labarin rasuwar shugaban karamar hukumar mulki ta maiyama

Hon.Zayyanu Bello Muhammad
Ina rokon madaukakin sarki Allah yajikanshi da rahama yasa aljanace makoma Amin abinda yabari Allah ya'ishesu ya'ishemu

Mukuma Allah yakyautata tamu Amin.

25/12/2023

Allah mun godema dakayi iyayen mu dattijawa

"Muna kara tabbatar maku cewa ba za mu taba runtsawa ko yin barci har sai mun fitar da mutum miliyan hamsin yan Nijeriya...
25/12/2023

"Muna kara tabbatar maku cewa ba za mu taba runtsawa ko yin barci har sai mun fitar da mutum miliyan hamsin yan Nijeriya daga cikin ƙangin talauci" Inji Betta Edu a sakon da ta fitar na barka a Kirsimeti

25/12/2023

Allah yakarama Annabi daraja

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UNƊalibin Jami'ar Usmanu Ɗanfodio Dake Sokoto Ya Rasu Sakamakon Hadarin Mota Akan Hanyar...
25/12/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Ɗalibin Jami'ar Usmanu Ɗanfodio Dake Sokoto Ya Rasu Sakamakon Hadarin Mota Akan Hanyarsa Ta Dawo Katsina

Allah Ya Yi Wa Ɗalibin Jami'ar Usmanu Ɗanfodio Sokoto Mustapha Badamasi, Wanda Ɗan Asalin Garin Layin Minista Ne Dake Karamar Hukumar Malumfashi A Jihar Katsina, Rasuwa Jiya Lahadi.

Marigayin Yana Aji Biyu A Sashen Nazarin (Library And Information Science)

An Yi Jana'izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Jami'ar Usmanu Ɗanfodio Dake Sokoto Da Yammacin Jiya Lahadi.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

25/12/2023

Haka akeson ganin macce😅

25/12/2023
Tun daga 1999 zuwa yau, Yar'Adua da Buhari ne kadai shugabannin Najeriya da s**a bayyana adadin dukiyar da s**a mallaka,...
25/12/2023

Tun daga 1999 zuwa yau, Yar'Adua da Buhari ne kadai shugabannin Najeriya da s**a bayyana adadin dukiyar da s**a mallaka, Shugaba Tinubu dai har yanzu shiru, amma ana rade-radin ya tara sama da biliyoyin dalar Amurka. Duba a sashin sharhi.

Hoto: Gettey Images, (Twitter)

Duba bayanin kadarorin da s**a mallaka a nan https://cutt.ly/kwADQGMC

24/12/2023

Acikin wata ziyara da wasu tsoffin dalibbai s**akai amakarantar su takwana

Sabon salon Damfaran Yan kasuwarmuSunyi kokarin sayayya na naira dubu 150k sunzo da saifa na kimanin kudin Nigeria 450kH...
24/12/2023

Sabon salon Damfaran Yan kasuwarmu

Sunyi kokarin sayayya na naira dubu 150k sunzo da saifa na kimanin kudin Nigeria 450k

Hanyar farko da muka fara tantace kudin shine
Serial numbers na kudin dukkansu dayane.

Sannan wanda s**azo da kudin da s**aga bincike yayi yawa tuni s**a sulale.

Allah ya tsare dukkan sharri masu sharri akan masu neman halal dinsu.

Ya bamu Kasuwa mai albarka.

Muna jinjinawa:
Shugabanmu na Yan kasuwa
Alhaji Nasiru Mato tare da jami'an tsaronmu wajen quick response akan wannan lamarin.

Copied

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRAJI'UN.An samu gawar Wani matashi Dan shekara 35 ya rasu a masalacin kasuwar dabbobi ta Kara ...
24/12/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRAJI'UN.

An samu gawar Wani matashi Dan shekara 35 ya rasu a masalacin kasuwar dabbobi ta Kara Dake cikin garin Aliero jihar Kebbi
matashin Mai Suna Umaru Usman kamar yadda akagani a Wani Katin magani da akagani a jikinsa yarasu batareda an San garinsu ba

Saboda haka idan Yan uwansa ko Wani Wanda yasanshi Yana iya tuntunbar hukumar Yan sanda ta Aliero domin Karin bayani

Copie...
Usman adamu

Sama Da Mutum Million 4 Da Rabi  Zasu Samu Kudin Su Na CCT 25K Cikin Sati Mai Zuwa Cewar ~ Dr Betta EduMe zaku ce?~Jimin...
24/12/2023

Sama Da Mutum Million 4 Da Rabi Zasu Samu Kudin Su Na CCT 25K Cikin Sati Mai Zuwa Cewar ~ Dr Betta Edu

Me zaku ce?

~Jimina Hausa

𝗡𝗽𝗼𝘄𝗲𝗿 𝗿𝗲𝗴New registration of N-power to start end of December 1st week of Jan. 2024The link will be publish when it is ...
23/12/2023

𝗡𝗽𝗼𝘄𝗲𝗿 𝗿𝗲𝗴

New registration of N-power to start end of December 1st week of Jan. 2024

The link will be publish when it is time for interested applicants

Masu bin bashin alawus ɗin N-Power sun samu sabon albishir daga Betta Edu - Cikakken labari a sashen sharhi.Hoto: Betta ...
23/12/2023

Masu bin bashin alawus ɗin N-Power sun samu sabon albishir daga Betta Edu - Cikakken labari a sashen sharhi.

Hoto: Betta Edu (X)

Kamar yarda murja diri tayi alkawari. Yau ta samu ziyartar bawan Allah nan da tayi posting dinsa dazu na rashin lafiya. ...
23/12/2023

Kamar yarda murja diri tayi alkawari. Yau ta samu ziyartar bawan Allah nan da tayi posting dinsa dazu na rashin lafiya. Inda Isah Umar Sharu yayi mata jagora ya kaita har gidan marar lafiyar din. A gaskiya yarda ta iskeshi rashin lafiyar nasa yayi tsanani kuma yana neman taimako sosai. Saboda rashin lafiyar nasa yayi tsanani har haka ba. Kudinda take da a hannu N12k na tashi ya samu abunda zai saya ma iyalinsa wani abu kafin ta kara juyowa. Muna addu'ar Allah yabashi lafiya maidorewa.

ANSAMU KANANAN YARA MATA SU BIYU SUNA GARARANBA A BIRNIN KEBBIhukumar Hisbah ta samu Yara Yan mata guda biyu Daya Mai su...
23/12/2023

ANSAMU KANANAN YARA MATA SU BIYU SUNA GARARANBA A BIRNIN KEBBI

hukumar Hisbah ta samu Yara Yan mata guda biyu Daya Mai suna Aisha lawali jah Yar kyauyen magazu unguwar sabon layi dake tsafe local govt zamfara state,
Sai Dayan Kuma Mai suna Nasmatu Abdullahi gwangwala Yar kyauyen kunduttu dake maiyama local govt jihar kebbi

Duk kansu sun zo yawo ragaita ne garin Birnin Kebbi hukumar Hisbah ta jihar kebbi ta zanta da hukumar Hisbah ta zamfara Don gano iyayen Aisha magazu Don sadata dasu

Haka ma hisbah ta zanta da kakan Nasmatu dake kyauyen unguwar kurya ta maiyama shikuma Yana cikin yanayin rashin lafiya da bazai iya zowa ba Don tace babanta ya rasu mamarta na aure barkeji ta jihar sokoto

Allah ya shiryadda zuriar mu yayi Muna tsari ameen

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IKRAM foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share