CoFel 2024

CoFel 2024 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CoFel 2024, Digital creator, .

Thanks to CoFEI2024 saw my name on the list. Anyone who couldn't find his/her name just write me ur name or your busines...
07/05/2024

Thanks to CoFEI2024 saw my name on the list.
Anyone who couldn't find his/her name just write me ur name or your business name i can help u check.

DUK WANDA YAKE DA BUKATA YA CIKE YANZU,  KAFIN 15 / 05 / 2024Shugaban Kasa ne ya Amincewa  Hukumar Bada Lamuni ta Nigeri...
29/04/2024

DUK WANDA YAKE DA BUKATA YA CIKE YANZU, KAFIN 15 / 05 / 2024

Shugaban Kasa ne ya Amincewa Hukumar Bada Lamuni ta Nigeria NIGERIAN CONSUMER CREDIT CORPORATION ( CREDICORP ) Damar bada basuka ga 'Yan Nigeria.

Kowa Yana da damar nema, Ko Ma'aikacin Gwabnati, ko Dan kasuwa, ko Manomi, ko Mai Sana'ar Hannu, koma me kake.

Zaka Shiga Wannan Link din domin Cikewa.

www.credicorp.ng

Za'a Rufe a ranar 15 / 05 / 2024

Please a Yada domin bawa Mutanan Mu damar Cikewa Akan lokaci.

Allah ya bawa Mai Rabo Sa'a.

CrediCorp's mission is to accelerate consumer credit access to 50% of economically active Nigerians by 2030, by removing structural and market barriers, and catalysing the industry with capital guarantees and policy.

29/04/2024

To all COFEI applicants. Please follow your activity schedule for May.
It is important you visit Connak social media pages and always check your email for further updates.
Don't forget to join the closed Facebook group click here

29/04/2024

CrediCorp's mission is to accelerate consumer credit access to 50% of economically active Nigerians by 2030, by removing structural and market barriers, and catalysing the industry with capital guarantees and policy.

Kada kuma ku kara wasa da wannan damar kuma daga baya azo ana cewa bamusan anyi ba.Gwamnatin Nigeria ta kara fito da wan...
29/04/2024

Kada kuma ku kara wasa da wannan damar kuma daga baya azo ana cewa bamusan anyi ba.

Gwamnatin Nigeria ta kara fito da wani sabon tsarin tallafawa yan Nigeria a jari domin habaka kasuwancinsu amma wannan bashi ne

Kowane dan Nigeria zai iya neman wannan bashin harda ma,aikatan gwamnati da yan makaranta da yan kasuwa kai har masu zaman banza idan kuka shiga link din zaku gani.

Muna fatan allah yasa jama,a su amfana kuma ya kasance wannan shine silar daga wasu. Amen

Masu bukata zasu iya cikawa ga link nan zansa a kasa.

https://www.credicorp.ng/?fbclid=IwZXh0bgNhZW0CMTEAAR1KPzlmcdEdJumBnt9XcQobiaSocuTizMJ6vRewKpGRYPE_EINiRAsMTBQ_aem_AWIBOsMNEtQYwLY6oufeel3XpBrvNCTTOyYznsmetTAJAWUo_tfAQBizCzHnfOnpa0IAqP3qo3h6b10Bh7OkYN

CrediCorp's mission is to accelerate consumer credit access to 50% of economically active Nigerians by 2030, by removing structural and market barriers, and catalysing the industry with capital guarantees and policy.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CoFel 2024 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share