Ali m kadai

Ali m kadai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ali m kadai, Digital creator, .

BREAKING: The Crescent for the month of Dhul Hijjah 1445 was SEEN today subsequently the month of Dhul Hijjah 1445 will ...
06/06/2024

BREAKING: The Crescent for the month of Dhul Hijjah 1445 was SEEN today subsequently the month of Dhul Hijjah 1445 will begin tomorrow i.e Friday, 7 June 2024

*Hajj Day (Arafat): Saturday, 15 June 2024
* Eid Al Adha: Sunday, 16 June 2024

NEWS | The Supreme Court calls on all Muslims in Saudi Arabia to investigate the crescent of Dhu al-Hijjah tomorrow even...
05/06/2024

NEWS | The Supreme Court calls on all Muslims in Saudi Arabia to investigate the crescent of Dhu al-Hijjah tomorrow evening, Thursday, 29 Dhu al-Qadah 1445 H, corresponding to 6 June 2024.

The sighting of the crescent will confirm the days of Hajj, including the Day of Arafah and Eid Al Adha.

"Do not belittle any good deed, even speaking to your BROTHER while SMILING at him." Hadith of Bn Hibban: 522.Note: Smil...
04/06/2024

"Do not belittle any good deed, even speaking to your BROTHER while SMILING at him." Hadith of Bn Hibban: 522.
Note: Smiling is also a SOCIAL SKILL being advocated. Always find your reason to smile, & never let it leave you, please.

I'm saddened by the news of the death of the young Abdul Latif Miyaki  this morning. He was a very talented young lad tr...
01/06/2024

I'm saddened by the news of the death of the young Abdul Latif Miyaki this morning. He was a very talented young lad trying to spread goodness. May Allah Almighty forgive him, accept his good deeds and grant him the highest ranks of Paradise. Aameen

SHEIKH ABU HAITHAM ƊAN BAIWA!Wannan Mallamin mai suna Sheikh Khamis Almisry wato Abu Haitham, ɗan baiwa ne da Allah ya b...
31/05/2024

SHEIKH ABU HAITHAM ƊAN BAIWA!

Wannan Mallamin mai suna Sheikh Khamis Almisry wato Abu Haitham, ɗan baiwa ne da Allah ya bashi sanin Qur'an, Hadith, Fiqhu da saura fannin addinin Musulunci.

Sannan Allah ya bashi baiwar isar da saƙo cikin hikima salon karatun marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam, shi yasa zallar karatu ake ɗiba a wajen shi babu fashin baƙi da sharhin al'amuran yau da kullum a majlisin sa. Babu bayanin siyasar duniya, siyasar Nigeria, ko zambon wasu malaman.

Allah ya ƙarawa Mal. Abu Haitham lafiya, Ikhlasi da shagaltuwa da abin da zai amfani al'umma da addinin Musulunci. Domin samun karatun sa, zaku iya register www.atlasdata.com.ng don siyan data mai rahusa a sauke karatu kan Sheikh a amfana.

Shaikh Muhammad S Khamis Abu Haisam
Telegram
https://t.me/AbuHaisamalazhary

Masu kyakkyawan niyya sunfi kowa shan wahala saboda suna ma’amala da zuciya mai kyau tare da kowa zaton su kowa haka zuc...
31/05/2024

Masu kyakkyawan niyya sunfi kowa shan wahala saboda suna ma’amala da zuciya mai kyau tare da kowa zaton su kowa haka zuciyar sa take

Wadannan Bayin Allah Allah Kayi Musu Albarka Ka Qara Mana Qaunar Su A Cikin Zuqatar Mu Amiin.
28/05/2024

Wadannan Bayin Allah Allah Kayi Musu Albarka Ka Qara Mana Qaunar Su A Cikin Zuqatar Mu Amiin.

Sadakar uku sadakar Bakwai sadakar Arbai'in duk Bidi'ace  Prof makari
28/05/2024

Sadakar uku sadakar Bakwai sadakar Arbai'in duk Bidi'ace Prof makari

Idan kunje kasuwa, ku taimake irin waɗannan bayin Allah da jarin kuɗi 🥲Yana sana’ar ne domin ya rufawa kansa asiri, ya z...
28/05/2024

Idan kunje kasuwa, ku taimake irin waɗannan bayin Allah da jarin kuɗi 🥲

Yana sana’ar ne domin ya rufawa kansa asiri, ya zaɓi sana’a da neman kuɗi sama da maula ko zuwa gidajen masu mulkin siyasa.

Ya Allah kayi mana mafita…

Ali m kadai

28/05/2024

Anfani tsayar da sallah daga bakin
Shakh aminu ibarahim daurawa

28/05/2024

Sirrin suratul fatiha

28/05/2024

Kusaurari Wannan Karatun har karshe

28/05/2024

Na Ƙalubalanci duk wanda yace waƙa haram ce ~ SARKIN WAƘA
Ku kasance tare da marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano

📌📌📌
Ali m kadai

28/05/2024

Falalar istigfar daga bakin marigayi
Shekh ja'afar Mahmoud Adam

28/05/2024

Tsaya ki falalar addu'ar nan daga
Professor isa ali ibarahim

27/05/2024
Wallahi da farko na dauka miciji ne 😂
26/05/2024

Wallahi da farko na dauka miciji ne 😂

Kar ku zagi sahabban annabi, idan bahaka ba zaku haɗu da fushin helikwafta 🙂‍↔️🥲Wanda yaji haushi Allah yabashi hakuri……
26/05/2024

Kar ku zagi sahabban annabi, idan bahaka ba zaku haɗu da fushin helikwafta 🙂‍↔️🥲

Wanda yaji haushi Allah yabashi hakuri……

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ali m kadai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share