Musa Yahuza Bamalli

  • Home
  • Musa Yahuza Bamalli

Musa Yahuza Bamalli the young should grow

LABARI CIKIN GAGGAWA ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜ŒLa Liga ta maida wasan Real Sociedad da Real Real Madrid ya koma ranar Juma'a 26 ga wannan watar...
18/04/2024

LABARI CIKIN GAGGAWA ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ๐Ÿ˜Œ

La Liga ta maida wasan Real Sociedad da Real Real Madrid ya koma ranar Juma'a 26 ga wannan watar sbd samun dama lokacin hutu don tunkarar Bayern Munich ranar 30 ga wannan watar a gasar zakarun Turai Champions League ๐Ÿคญ๐Ÿคญ๐Ÿคญ

Between Nigerian musician Wizkid and a fan.๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
02/04/2024

Between Nigerian musician Wizkid and a fan.๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Ferland Mendy has never lost a La Liga game at the Bernabรฉu. - 38 games- 28 wins- 10 draws
02/04/2024

๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Ferland Mendy has never lost a La Liga game at the Bernabรฉu.

- 38 games
- 28 wins
- 10 draws

Shekaru 15 a jere yana yin hat trick ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜Nace shi wancan ษ—an tsurut ษ—in ko kun san shekar 4 kenan rabon da yayi hat trick...
01/04/2024

Shekaru 15 a jere yana yin hat trick ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Nace shi wancan ษ—an tsurut ษ—in ko kun san shekar 4 kenan rabon da yayi hat trick ma kuwa ๐Ÿ™„๐Ÿ™„

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ
26/03/2024

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

SHUGABAN SARKIN MUGAYE NA 2024 ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐ŸผWani mutum ne yaje masallaci bayan sallar la'asar don ya ษ—an huta kafin asha ruw...
26/03/2024

SHUGABAN SARKIN MUGAYE NA 2024 ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

Wani mutum ne yaje masallaci bayan sallar la'asar don ya ษ—an huta kafin asha ruwa kawai sai bacci ya kwashe shi ๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ

Sai sarkin mugaye na ฦ™arni yazo ya gansa yana bacci kawai yasa masa super glue (gam) a baki ya gudu ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Anyi duk yadda za ayi bakin ya buษ—u amma yaฦ™i biษ—uwa Daga ฦ™arshe dai wannan mutumin bai sha ruwa ba sai bayan Sallar isha'i sannan aka samu bakin ua buษ—u yasha ruwa ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Anya za'a samu mugu sama da wannan a wannan shekarar kuwa ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ

Allah sarki rayuwa juya ba yau ba ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜
26/03/2024

Allah sarki rayuwa juya ba yau ba ๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

26/03/2024

Kana zuwa duniya kalmar da iyayen ka zasu fara laฦ™ฦ™aba maka shine kiran Sallah yanzu ka girma baka sallah to wlh uban ka za kaci ๐Ÿ˜’

ฦ˜wal uba ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ
26/03/2024

ฦ˜wal uba ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ

25/03/2024
Sallallahu alaihi Wasallam ๐Ÿคฒ
25/03/2024

Sallallahu alaihi Wasallam ๐Ÿคฒ

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
25/03/2024

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

JIYA BA YAU BA MALAMAI MAGADA ANNABAWA....Wani malami yana rubutun allo a zaurensa anyi hoton cikin shekarar 1952 a gari...
24/03/2024

JIYA BA YAU BA MALAMAI MAGADA ANNABAWA....

Wani malami yana rubutun allo a zaurensa anyi hoton cikin shekarar 1952 a garin Zazzau.

Allah ya jikan Magabatan mu.

Just like old times ๐Ÿ˜•๐Ÿ˜•๐Ÿ˜•
23/03/2024

Just like old times ๐Ÿ˜•๐Ÿ˜•๐Ÿ˜•

๐Ÿšจ๐Ÿ—ฃ Kylian Mbappรฉ: "If I play the Olympics then it will be a dream, but if I'm not allowed to, then I will do as I'm told...
22/03/2024

๐Ÿšจ๐Ÿ—ฃ Kylian Mbappรฉ: "If I play the Olympics then it will be a dream, but if I'm not allowed to, then I will do as I'm told. The decision is still up to one person and they haven't told me yes or no yet."

Oh really ๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„
21/03/2024

Oh really ๐Ÿ™„๐Ÿ™„๐Ÿ™„

Ta nan zan huce ๐Ÿ˜๐Ÿ˜
20/03/2024

Ta nan zan huce ๐Ÿ˜๐Ÿ˜

KYAKKYAWAR LABARI ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“An yiwa mai tsaron ragar Real Madrid da Belgium aiki a yau wato Thibaut Courtois inda likitoci s**a...
20/03/2024

KYAKKYAWAR LABARI ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“

An yiwa mai tsaron ragar Real Madrid da Belgium aiki a yau wato Thibaut Courtois inda likitoci s**a bayyana cewa ษ—an wasan zai shafe watanni 2 yana jinya ๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ

Fatan samun sauฦ™i ๐Ÿ˜ฅ

Garnacho ๐Ÿค RonaldoThe 19-year-old wants to emulate his idol and make the move from Man Utd to Real Madrid, per reports i...
20/03/2024

Garnacho ๐Ÿค Ronaldo

The 19-year-old wants to emulate his idol and make the move from Man Utd to Real Madrid, per reports in Argentina โšช๏ธ๐Ÿ‘‘๐Ÿ’ญ

Quick recovery Tibo ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“
20/03/2024

Quick recovery Tibo ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜“

Vini Jr. in the last 4 games:โšฝ๏ธ 6 goals๐ŸŸจ 4 yellow cards This man's passion for the game is unmatched ๐Ÿ‘
20/03/2024

Vini Jr. in the last 4 games:

โšฝ๏ธ 6 goals
๐ŸŸจ 4 yellow cards

This man's passion for the game is unmatched ๐Ÿ‘

11/03/2024

Ina kallon cartoon naga uwar tsuntsaye ta zuba ma yarta ruwa a baki sai naji ina ma ace a baki na ta zuba ๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ

Yanzu wannan idan tace sai ya goyata yayi gudu da ita a bayan sa ya kenan ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ
10/03/2024

Yanzu wannan idan tace sai ya goyata yayi gudu da ita a bayan sa ya kenan ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ

Tashin hankali ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ
07/03/2024

Tashin hankali ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ๐Ÿ˜ฒ

OFFICIAL: La Liga ban Bellingham for next two games against Celta Vigo and Osasuna
06/03/2024

OFFICIAL: La Liga ban Bellingham for next two games against Celta Vigo and Osasuna

Kaiiiii jama'a ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ
03/03/2024

Kaiiiii jama'a ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ

With sis Kuluwa ๐Ÿ˜
03/03/2024

With sis Kuluwa ๐Ÿ˜

02/03/2024

Gil Monzano Allah ya ษ—ebe maka albarka ๐Ÿฅถ๐Ÿฅถ๐Ÿฅถ

Valencia vs Real Madrid LINE-UPS: Bellingham & Vini Jr. lead, Rodrygo & Kroos inHala Madrid
02/03/2024

Valencia vs Real Madrid LINE-UPS: Bellingham & Vini Jr. lead, Rodrygo & Kroos in

Hala Madrid

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Yahuza Bamalli posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share