Jamil Labour Gusau

  • Home
  • Jamil Labour Gusau

Jamil Labour Gusau Jamilu Mohammed by name I was born in zamfara state,gusau local government, I am a teacher in other

WACE GUDUMUWA CE MINISTAN TSARO YA BAYAR A JAHAR SA TA ZAMFARA TUN BAYAN HAUWANSA KARAMIN MINSTER?Ga dukan alamu karamin...
04/03/2024

WACE GUDUMUWA CE MINISTAN TSARO YA BAYAR A JAHAR SA TA ZAMFARA TUN BAYAN HAUWANSA KARAMIN MINSTER?

Ga dukan alamu karamin minister yaya ďan kwanbo mai aikatawa jahar sa kumai ba tun bayan zaman sa minister,asali ma ko jahar baya shigowa bare ya gane cewa jahar tana neman agajjin shi

A binciken masana lamuran yau da kullum sun tabbatar da cewa a iya tarin alkaluman da aka hada ya nuna cewa kasar ma baiyi mata kumai ba bare har ya waiwayi jaharsa ta asali wace tayi masa riga da wando ya je domin again mata musaman akan matsalar tsaron da ta adabi wannan jahar tamu ta zamfara

Wasu na cewa wai me yasa gwaman bai magance matsalar?shin gwamna yana da ýan sanda?gwamna yana da sojojo?
Wannan kadai ya isa ya baka amsar da ake bida ga wannan tamboyoyin

Inda ba Yaya ďan kwanbo ba ne at minister tsaro da zamu k**a bakin mu muyi shiru,amma zaman sa yanza shi ne ragamar tsaron al,ummar kasa ta rataya akansa to dole ne muyi kira ga shugaban kasa TULUMBO da ya mayar da hankali ga abunda yaya ďan kwanbo yake yi
Domin tunda ya hau sau 1 ya shigo jahar ko shi siyasa ta shigo da shi ba wai harkar tsaron jaha ba

Abun bakin ciki da damuwa local government ďinsa ta asali wato maradun babu ranar da yan ta,ada basuyiwa al,ummar garin barazana,wanda zaman sa minister ya k**ata koda garin sa ne na maradun ya samar da wadatacin sojoji domin al,ummar garin su kwana cikin salama

Wanda a halin yanzua karamar hukumar maradun na ďaya daga cikin kana nan hukumomi Wanda suke da barazana a kowane lokaci,amma koda jaje baya zuwa bare ya aika bare ya basu tabbacin cewa zaiyi iya kokarin sa domin kawo karshen wannan matsalar da ta adabi wannan jaha tamu mai albarka
Duk da haka mai daraja gwamna Dr Dauda lawal bai tsaya jiran dole sai an samun wadatacin sojoj8 ba,
Yayi kokarin samar da "community protection Guard "C.P.G,inda yanza haka suke shiga daji tare da sauran sojojin da muke da su suna fatatakar yan ta ada Wanda kawo yanxu suna iya kokarin su na ganin sun fatataki marasa son zaman lafiya a jihar mu ta zamfara

Daga karshe ina kira ga duk wani mutum Wanda ya San zai iya bada tashi gudumuwa a wannan jahar tamu ta zamfara, to ana maraba da shi domin kawo karshen matsalar tsaro da ta adabi wannan jaha tamu ta zamfara "inji mai daraja gwamna Dr Dauda lawal "

Allah ya amintar da wannan jaha daga masuyi mata kutunguila na ganin ba,a samu zaman lafiya mai dorewa ba,ka kunyatasu ka hana masu jin dadi a duk inda suke

Amin

Daga;
Jamil Labour Gusau
ĎAN GWAGWARMAYYA

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jamil Labour Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share