Hausa News

Hausa News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa News, Media/News Company, .

PSG ta koro FC Barcelona daga gasar zakarun Turai bayan ta bita har gida a Camp Nou ta yi mata wankin babban bargo. 😳
17/04/2024

PSG ta koro FC Barcelona daga gasar zakarun Turai bayan ta bita har gida a Camp Nou ta yi mata wankin babban bargo. 😳

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭 Allah yayiwa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Saratu Daso Rasuwa Allah yaji kanta...
09/04/2024

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭
Allah yayiwa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Saratu Daso Rasuwa Allah yaji kanta yayi mata gafara.🤲
HaHausa News

Hakan na nufin cewa Ƙaramar Sallah a Saudiyya za ta k**a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilun 2024. Hausa News
08/04/2024

Hakan na nufin cewa Ƙaramar Sallah a Saudiyya za ta k**a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilun 2024. Hausa News

Babban bankin ya ayyana sauke fara shin Dalar ne cikin wata sanarwa da ya fitar yau Litinin.Inda ya bukaci yan kasuwar c...
08/04/2024

Babban bankin ya ayyana sauke fara shin Dalar ne cikin wata sanarwa da ya fitar yau Litinin.

Inda ya bukaci yan kasuwar canjin da kada su yi Karin da ya wuce Naira Daya da rabi. Hausa News

Mai Alfarmah sarkin Musulmi yabada umarnin ganin duban watan Sallah daga gobe litinin
07/04/2024

Mai Alfarmah sarkin Musulmi yabada umarnin ganin duban watan Sallah daga gobe litinin

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai yi bikin sallah ne tare da iyalansa a Legas, inda zai yi amfani da lokacin wajen yi w...
06/04/2024

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai yi bikin sallah ne tare da iyalansa a Legas, inda zai yi amfani da lokacin wajen yi wa Najeriya addu’a.

Ƙarin bayani - Hausa News

Ƙasar Saudiyya ta bayar da sanarwar ganin watan Azumin Ramadan.Fadar Sarkin Saudiyya ce ta bayyana hakan a wani saƙo da ...
10/03/2024

Ƙasar Saudiyya ta bayar da sanarwar ganin watan Azumin Ramadan.

Fadar Sarkin Saudiyya ce ta bayyana hakan a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na X ranar Lahadi.

Hakan na nufin ranar Litinin ce ɗaya ga watan Ramadan a ƙasar.

Na yi murabus daga shugabancin Hisbah ya jihar Kano - Sheikh Aminu Daurawa
01/03/2024

Na yi murabus daga shugabancin Hisbah ya jihar Kano - Sheikh Aminu Daurawa

Gwamnatin Najeriya ta gargaɗi ƴan kasuwar da ke ɓoye kayan abinciƘarin bay
08/02/2024

Gwamnatin Najeriya ta gargaÉ—i Æ´an kasuwar da ke É“oye kayan abinci

Ƙarin bay

Hukumar Lafiya ta duniya (WHO) tace yawan masu shan sigari ya ragu a duniya.Ina katsinawa ya lamarin yake a wurin ku?
16/01/2024

Hukumar Lafiya ta duniya (WHO) tace yawan masu shan sigari ya ragu a duniya.

Ina katsinawa ya lamarin yake a wurin ku?

Ɗan takarar Gwamnan na jam'iyyar APC, ya faɗi hakan a zantawarsa da BBC bayan yanke hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya, kan s...
14/01/2024

Ɗan takarar Gwamnan na jam'iyyar APC, ya faɗi hakan a zantawarsa da BBC bayan yanke hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya, kan shari'ar zaɓen gwamnan Kano.

Yadda aka naushe Baturen da ya zo Katsina domin yin damben Hausa.Wace shawara za ku bashi nan gaba idan zai sake dawowa?
14/01/2024

Yadda aka naushe Baturen da ya zo Katsina domin yin damben Hausa.

Wace shawara za ku bashi nan gaba idan zai sake dawowa?

Ranar juma a Kutu Zata yanke hukuncin Shari ar kano
11/01/2024

Ranar juma a Kutu Zata yanke hukuncin Shari ar kano

Kotu ta umarci a biya Emefiele diyyar miliyan 100  Wata kotun tarayya da ke Abuja ta umarci a biya tsohon gwamnan babban...
10/01/2024

Kotu ta umarci a biya Emefiele diyyar miliyan 100


Wata kotun tarayya da ke Abuja ta umarci a biya tsohon gwamnan babban bankin Nijeriya CBN Godwin Emefiele diyyar Naira miliyan 100 saboda tsawon lokacin da aka shafe ana tsare da shi ba kan ƙa'ida ba wanda ya saɓawa yancin sa na zama ɗan Adam.

A hukuncin da alƙalin kotun, Mai Shari'a Kayode Adeniyi ya yanke, ya kuma dakatar da gwamantin tarayya da sauran hukumomin ta daga sake k**a shi ba tare da umarnin kotu ba

Kotun ta yanke hukuncin ne bayan ƙarar da Godwin Emefiele ya shigar gabanta yana ƙalubalantar tsare shi da hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta yi tsawon lokaci.

Ya bukaci kotun ta sanya gwamnatin tarayya ta biya shi tarar Naira miliyan 100 ta É“ata masa suna da ta yi na k**awa da tsarewa.

Shugaba Tinubu Ya Dakatar Da Betta Edu Daga Mukamin Ministar Jinkai Kan Zargin Babakere Da Dukiyar Kasa
10/01/2024

Shugaba Tinubu Ya Dakatar Da Betta Edu Daga Mukamin Ministar Jinkai Kan Zargin Babakere Da Dukiyar Kasa

Idan soyayya ta dade ta kai ga aure, wa ya fi jin ya cika alkawari tsakanin saurayi da budurwa?Fitaccen dan wasan kwallo...
09/01/2024

Idan soyayya ta dade ta kai ga aure, wa ya fi jin ya cika alkawari tsakanin saurayi da budurwa?

Fitaccen dan wasan kwallon kafa Sadio Mané ya angwance da budurwarsa ‘yar asalin Casamance Aicha Tamba, diyar wani hamshakin architecte ce, an kuma daura su ranar Lahadin nan.

Tsohuwar minista Sadiya Farouq ta miƙa kanta gaban EFCC
09/01/2024

Tsohuwar minista Sadiya Farouq ta miƙa kanta gaban EFCC

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share