Muhammad kasim Guiwa

  • Home
  • Muhammad kasim Guiwa

Muhammad kasim Guiwa My name is Muhammad kasim Aliyu living in Nigeria and a member in the islamic movement in Nigeria.

WATA SABUWA.Kasar China ta sayi jirage maras matuka na kunar bakin wake 15,000 daga kasar Iran. Sannan itama rasha na sh...
22/04/2024

WATA SABUWA.

Kasar China ta sayi jirage maras matuka na kunar bakin wake 15,000 daga kasar Iran. Sannan itama rasha na shirin sayen ballistic missiles daga kasar Iran.

Allah yaqara daukaka Iran🇮🇷👏

Kungane ko sai anyi muku bayanii😂😂
19/04/2024

Kungane ko sai anyi muku bayanii😂😂

Israel response😂😂😂Maganar gaskiya babu wani hari da israela takai cikin kasar iran labaran karyane kawae suke yadawa.Sai...
19/04/2024

Israel response😂😂😂

Maganar gaskiya babu wani hari da israela takai cikin kasar iran labaran karyane kawae suke yadawa.

Sai dai jiya cikin dare sun harba wannan drone din da ake kira quadcopter a iran cikin garin Isfahan kuma duk an kakkabe su. Allah yaqara ba iran nasara akan yahudawa.

⚡️BREAKING Israel launched several quadcopters at the cities of Tabriz and Isfahan, which were successfully shot down
19/04/2024

⚡️BREAKING

Israel launched several quadcopters at the cities of Tabriz and Isfahan, which were successfully shot down

18/04/2024
Tabdi!!!Lallai bakin rijiya ba wurin wasan makaho bane, Yau kwana hudu kenan da iran ta kaima Isreala mummunan hari har ...
18/04/2024

Tabdi!!!
Lallai bakin rijiya ba wurin wasan makaho bane, Yau kwana hudu kenan da iran ta kaima Isreala mummunan hari har cikin dakinta🇮🇱 amma kaji tsit haryanzu inda-inda dai takai tana tunanin taya zata kaima Iran🇮🇷 hari ta nunanin abinda zaije ya dawo.

Amma lokacinda hamas🇵🇸takai mata harin 7,october har zanzana akai kai tsaye kaji ance (Isreal declared war with hamas) Wato isreala ta kaddamarda yaqi da hamas tunda anga anfisu karfi koh😂.

Allah kaqara daukaka daular musulunci ta Iran🇮🇷🇮🇷🇮🇷.

17/04/2024

The difference is well cleared🇮🇷🇮🇱

17/04/2024

“The land belongs to Palestine, there is no state called Israel. Israel will cease to exist because it's an entity that was artificially and forcefully created. It will surely end; it's already in its twilight. The 'Two-state solution' is farcical; the only solution is that Palestine belongs to Palestinians.

If there's any Jew or Israelite who wants to live there, he can live peacefully there as a citizen of Palestine, or he can live there as an immigrant if he's granted asylum. But the two-state solution is practically impossible. How can someone usurp something from someone, and then suggest that they should share it as a solution?”

–Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)


17/04/2024
16/04/2024

DA DUMI-DUMI.
Iran ta gayawa kasashen yamma cewa fa suyi kokarin control din Isreal.

IRGC: jami'an kare juyin yuya halin musulunci sunce basa buqatar fadadarda yaqin, amma zasu gutsure duk hannunda yayi kokarin kawoma kasarsu hari.

Kowane hari daga Isreala ko kawayenta zai haduda martani mai karfi fiyeda na baya.

mu bama buqatar yaqi saboda haka muna kira ga America, Faransa, England da Germany da su dena goyon bayan israeala.

Martaninmu ya nuna wani bangare na karfinmu, sannan mak**anmu masu linzami sun tsallake Iron dome dinda kuke taqama da ita.

Iranian Foreign Minister Hossein Amir-Abdollahian says the Islamic Republic’s retaliatory strikes on the Israel-occupied...
14/04/2024

Iranian Foreign Minister Hossein Amir-Abdollahian says the Islamic Republic’s retaliatory strikes on the Israel-occupied territories were “limited” and that no non-military sites were targeted in the operation.
presstv.ir/Detail/2024/04…

Just in:🇮🇱🇮🇷Kasar iran ta kwace wani jirgin dakon container na Israela a tekon strait of harmouz.
13/04/2024

Just in:🇮🇱🇮🇷Kasar iran ta kwace wani jirgin dakon container na Israela a tekon strait of harmouz.

MARTANI: GARGAƊIN HUKUMAR ƳAN SANDA KAN HARKAR MUSULUNCIMun ci karo da wani saƙo daga Hukumar Yansanda ta jihar Borno ce...
13/04/2024

MARTANI: GARGAƊIN HUKUMAR ƳAN SANDA KAN HARKAR MUSULUNCI

Mun ci karo da wani saƙo daga Hukumar Yansanda ta jihar Borno cewa wai harkar Musulunci a Nijeriya na ƙoƙarin shirya abinda su ka kira ramuwar gayya kan zargin kisan mabiya harkar da ƴan sanda su ka yi a Kaduna.

Saƙon mai lamba CB:0900/BRS/VOL.12/60 ɗauke da kwanan watan 9 ga Afrilu, 2024, ya kunshi wani abu wai shi gargaɗi da aka aika zuwa dukkan ofisoshin ƴan sanda na jihar, kan cewa wai "ɓangaren soji" na harka na shirya kai wa ƴan sanda farmaki a wurare k**ar otal otal, wuraren shaƙatawa, gidaje da sauran su.

Hakika muna masu watsi da wannan labarin ƙaryar a yayin da kuma muke matukar mamakin ko mece ce manufar da ke tattare da wannan makircin.

Muna sanar da jama'a cewa, wannan kiren karya ne da ba ya da wani tushe.

A haƙiƙa ma, ya saɓa wa dukkan hankali da tunani, wai a ce jihar da aka aikata kashe-kashe daban, amma jihar da ake gargaɗin ɗaukar fansa kuma daban, alhali akwai bambancin kusan kilomita 800 a tsakani.

Haka kuma, ba hankali a ce gamayyar jami'an tsaron rundunar ƴan sanda ta kai ma mutum hari a rana tsaka, amma kuma sai ya ɗauki fansa kan wasu ƴan tsiraru da ke aiki a otal-otal da wuraren shaƙatawa.

Sanannen abu ne cewa, a sama da shekara 40 da Sheikh Zakzaky ya kwashe yana kira, harkar nan ba ta taba aiwatar da wani abu wai shi ramuwar gayya ba, walau a kan jami'an tsaro ko zauna gari banzan da akan turo , alhali ba irin muzgunawa da tunzurawar da ba ai mana ba.

Saboda haka al'umma su sani idan har aka yi wata ta'asa a wuraren da jami'an tsaron s**a bata, to lalle ba mu ba ne.
Ga alama su da s**a kai hari kan masu muzaharar lumana su ne kuma ke shirin yin wata mummunar ta'asar a kan abokan aikinsu da ƴan ƙasa da ba su ji ba su gani.

Bugu da kari, muna kira ga Hukumar Yansanda da ta gaggauta janye wannan bayani nata. Abin dariya ma ne a ce wai harkar Musulunci na da ɓangaren soji masu makami, alhalin duk duniya ta san haƙiƙar masu makamin wanda su ka zaɓi kashe mata da ƙananan yara,

ALHMDLLLHاللهم صلى على محمد وال محمد Ina yiwa dukkanin al'ummar musulmi barka da sallah, dafatan Allah ta'alah yaqarbi i...
11/04/2024

ALHMDLLLH
اللهم صلى على محمد وال محمد

Ina yiwa dukkanin al'ummar musulmi barka da sallah, dafatan Allah ta'alah yaqarbi ibadunmu sannan kuma ya maimaita muna masu yawa.

Yan uwanda basuda lafiya Allah ta'ala yabasu lafiya wadanda keda ita kuma Allah yaqara musu.👏👏👏

Wai "Zakzaky na tura mu ana kashe mu shi yana gida". To waye wannan.?A Harkar nan kaf shine mutum na farko a da aka fara...
08/04/2024

Wai "Zakzaky na tura mu ana kashe mu shi yana gida". To waye wannan.?

A Harkar nan kaf shine mutum na farko a da aka fara kashewa ƴaƴa uku rana daya a shekara 2014. Bayan kuma da shekarar 2015 ta k**a aka kashe almajiran sa aƙalla dubu sannan aka isko shi har gida aka ƙara kashe masa ƴaƴa uku, in ka haɗa da waƴancen 6 kenan sannan aka haɗa shi ma aka kashe aka dora gawar sa a baro aka ƙona gidan sa aka je aka harbi matar sa, Allah bai sa sun mutu ba, aka ɗaure shi a gidan yari na tsawon shekaru.!

To wannan ko da tura mu ya yi aka kashe mu ai matsayin sa ya wuce haka a wajen mu. Kuma duk da haka bai fasa abun da yake ba, wanda ko muzaharar da aka kashe waƴannan almajiran nasa na juma'ar da ta wuce har da ƴar sa a cikin sahun Muzaharar, to mu ba sakarkarun mabiya bane masu butulci ga wanda ke son ganin sun ƴantu daga wannan kangin bautar da ƙasar nan take a ciki ba. Kuma idan kuna ganin wahalar banza muke addinin musulunci ba zai tabbatu ba a ƙasa, to me ya sa gwamnati take kashe mu. Tunda ta san haukar banza muke ta kyale mu mana ta ce wahalalli je ku ci gaba da shirmen ku tun da abun da muke buri ba zai cika ba.

Amma suna kashe mu ne su yi amfani da miyagun Malamai waƴanda ba son tabbatuwar addini suke ba a ƙasar nan suna goya musu bayan akan ta'addancin da suke saboda sun sani sarai al'umma tana gane wannan kiran dan Sheikh Zakzaky ke yi.!

Dr. Husaini Ahmad

Copy:

04/04/2024

The US will be responsible for any single attack on procession tomorrow across Nigeria.

.

duk abinda ya faruda yan uwa gobe AMERICA CE. Allah yaba yan uwa kariya ta musamman daga azzalumai da dukkanin yan uwa musulmi na duniyah.👏👏👏

Israela ta bude gidajen kariya ga bomb (bomb shelters) a birnin tel aviv don jin tsoron saukar mak**ai masu linzami daga...
04/04/2024

Israela ta bude gidajen kariya ga bomb (bomb shelters) a birnin tel aviv don jin tsoron saukar mak**ai masu linzami daga kasar Iran.

Tab mutananka an tsorata ciki ya duri ruwa wallah😂😂😂

Da dumi dumiKasar israel ta karfafa air defence system dinta ( na'urar tare hari) bayan harinda s**a kai a ofishin kakad...
04/04/2024

Da dumi dumi

Kasar israel ta karfafa air defence system dinta ( na'urar tare hari) bayan harinda s**a kai a ofishin kakadancin Iran a syria Damascus wanda yayi sanadin shahadar wasu manyan jami'an iran din.

Wanda yasa duka hisbollah da Iran din ita kanta s**asha alwashin daukar mummunar fansa ta hanyar kai hari kai tsaye acikin israela da mak**ai masu linzami, wannan yasa kasar ta israela tashiga tsoro sosai domin rashin sanin yanda abin zai kasansace.

Ta bangaren isreala kuma ministan tsaron kasar GALLANT; yace dolene mu shirya tsaf akan kowace irin barana da take tunkaromu.

Muhammed kasim Aliyu
4,April, 2024.

DA ZAFI ZAFINSAShugaban koli na Iran AYATOLLAH KHAMNAEIZamu saka yahudawa danasanin laifinda s**a aikata na kai hari ga ...
04/04/2024

DA ZAFI ZAFINSA

Shugaban koli na Iran AYATOLLAH KHAMNAEI

Zamu saka yahudawa danasanin laifinda s**a aikata na kai hari ga jami'anmu a syria, Damascus. dakarfi da kuma ikon Allah.

daukar fansa nanan zuwa.

LABARI DA ZAFI ZAFINSAHukumar tsaron koli ta iran tayi ganawa ta musamman gameda harinda Israel takai a syria, birnin DA...
04/04/2024

LABARI DA ZAFI ZAFINSA

Hukumar tsaron koli ta iran tayi ganawa ta musamman gameda harinda Israel takai a syria, birnin DAMASCUS wanda yayi sanadiyyar rasa wasu manyan jami'an kasar ta iran.

kuyi following dina domin kara samun wasu labarai da dumi-duminsu.

4, April, 2024.

'Yan Zaman Majalisa Ba 'Yan Zaman Banza Bane! Kadan Daga Cikin Amfanin 'Yan Zaman Majalisa:1. Sallah Bata wucesu2. Bada ...
02/04/2024

'Yan Zaman Majalisa Ba 'Yan Zaman Banza Bane! Kadan Daga Cikin Amfanin 'Yan Zaman Majalisa:

1. Sallah Bata wucesu

2. Bada taimakon gaggawa idan hatsari ya faru

3. Kula da sabbin puska

4. Kula da kannenku da tarbiyan su

5. Yashe lambatu, gyaran hanya idan Ana aikin kungiya.

6. Kokarin raba fada tsananin Dan Acaba da fasinja
7.Gadin abin hawan mutane
8. Yin kwatance ma baki
9. Suna taimakawa wajen tattalin arzikin masu rake.
Duk da dai 'yan Mata suna Shan kallo da Kuma gulma idan sunzo wucewa, Amma dai bazasu Bari Kuma wani yaci mutuncin ki ba.

Kina gaishesu kada ki raina su domin sudin dai sune za'a tambaya akan halinki idan anzo neman aure Ki 😜😜😜 yawwa ehe be serious 'yan mata

Copy:

Sunayen Sahabban da s**a bi Annabi Muhammad ibn Abdillah (S) zuwa yaƙin Badar a irin wannan ranar ta 17 ga Ramadan. Ali ...
27/03/2024

Sunayen Sahabban da s**a bi Annabi Muhammad ibn Abdillah (S) zuwa yaƙin Badar a irin wannan ranar ta 17 ga Ramadan.

Ali bin Abu Talib
Hamzah bin Abdul Muttalib
Salmanul Farisi
Bilal bin Rabah
Ammar Bin Yasir
Abdullah bin Jahsyi
Al-Zubair bin al-Awwam
Mus’ab bin Umair bin Hashim
Abdur Rahman bin ‘Auf
Abdullah bin Mas’ud
Sa’ad bin Abi Waqqas
Abu Kabshah al-Farisi
Anasah al-Habsyi
Zaid bin Harithah al-Kalbi
Marthad bin Abi Marthad al-Ghanawi
Abu Marthad al-Ghanawi
Al-Husain bin al-Harith bin Abdul Muttalib
‘Ubaidah bin al-Harith bin Abdul Muttalib
Al-Tufail bin al-Harith bin Abdul Muttalib
Mistah bin Usasah bin ‘Ubbad bin Abdul Muttalib
Abu Huzaifah bin ‘Utbah bin Rabi’ah
Subaih (servant of Abi ‘Asi bin Umayyah)
Salim (servant of Abu Huzaifah)
Sinan bin Muhsin
‘Ukasyah bin Muhsin
Sinan bin Abi Sinan
Abu Sinan bin Muhsin
Syuja’ bin Wahab
‘Utbah bin Wahab
Yazid bin Ruqais
Muhriz bin Nadhlah
Rabi’ah bin Aksam
Thaqfu bin Amir
Malik bin Amir
Mudlij bin Amir
Abu Makhsyi Suwaid bin Makhsyi al-Ta’i
‘Utbah bin Ghazwan
Khabbab (servant of ‘Utbah bin Ghazwan)
Hathib bin Abi Balta’ah al-Lakhmi
Sa’ad al-Kalbi (servant of Hathib)
Suwaibit bin Sa’ad bin Harmalah
Umair bin Abi Waqqas
Al-Miqdad bin ‘Amru
Mas’ud bin Rabi’ah
Zus Syimalain Amru bin Amru
Khabbab bin al-Arat al-Tamimi
Amir bin Fuhairah
Suhaib bin Sinan
Abu Salamah bin Abdul Asad
Syammas bin Uthman
Al-Arqam bin Abi al-Arqam
Ammar bin Yasir
Mu’attib bin ‘Auf al-Khuza’i
Zaid bin al-Khattab
Amru bin Suraqah
Abdullah bin Suraqah
Sa’id bin Zaid bin Amru
Mihja bin Akk (servant of Umar bin al-Khattab)
Waqid bin Abdullah al-Tamimi
Khauli bin Abi Khauli al-Ijli
Malik bin Abi Khauli al-Ijli
Amir bin Rabi’ah
Amir bin al-Bukair
Aqil bin al-Bukair
Khalid bin al-Bukair
Iyas bin al-Bukair
Uthman bin Maz’un
Qudamah bin Maz’un
Abdullah bin Maz’un
Al-Saib bin Uthman bin Maz’un
Ma’mar bin al-Harith
Khunais bin Huzafah
Abu Sabrah bin Abi Ruhm
Abdullah bin Makhramah
Abdullah bin Suhail bin Amru
Wahab bin Sa’ad bin Abi Sarah
Hatib bin Amru
Uma

Girmama Al-ƘuraniAkwai abin da ya kan faru, cewa a lokacin da wasu ke Tafsirin nan, sai su rika faɗin waɗansu ra'ayoyi n...
27/03/2024

Girmama Al-Ƙurani

Akwai abin da ya kan faru, cewa a lokacin da wasu ke Tafsirin nan, sai su rika faɗin waɗansu ra'ayoyi nasu, irin na siyasa ko abin da yake faruwa a ƙasa, ko wani abu da suke ganin ya k**ata su faɗa, sai su bige da wannan kalami ɗin. Har ma su riƙa ma juna raddi, ya zama kenan wato wani ya ji wani ya yi wata magana a jiya, sai kuma in ya zo yau, sai yace ya ji wani yace kaza, sai kuma ya masa raddi, alhali inda wancan yake karantawa tana iya yiwuwa farkon Alkur’ani ne, farko-farko ne, shi kuma yana Tafsirin tsakiyar Alkur’ani ko karshensa, amma sai ya ɓuge yana ma wancan raddi. To, su ba ayoyin da ke gabansu suke karantawa su fassara ba, a'a, suna faɗan waɗansu ra'ayoyi ne nasu. Nake cewa, to ya k**ata a girmama Alkur’ani.

-Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)




17/Ramadan/1445
27/03/2024

Respect the Quran

There is something very common during Tafsir (Qur'anic commentary sessions): some exegetes have the habit of bringing unrelated issues to the session, such as politics or national affairs, which entirely dominate the session. Some exegetes engage in polemics, delivering counterarguments from the previous speeches of other speakers; while mostly they are commenting on different chapters of the Qur'an respectively, nevertheless, they oppose other exegetes. This translates to them not being focused on the commentary of the Qur'anic verses; they are just using the platform to express themselves. What I'm saying is that the Qur'an deserves to be respected.

-Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)




17/Ramadan/1445
27/03/2024

SPEND A MINUTES AND READ THIS STORY IT CONTAINS A GOOD LESSON.A man married a beautiful girl.He loved her very much.One ...
18/03/2024

SPEND A MINUTES AND READ THIS STORY IT CONTAINS A GOOD LESSON.

A man married a beautiful girl.
He loved her very much.
One day she developed a skin disease.
Slowly she started to lose her beauty.
It so happened that one day her husband left for a tour.
While returning he met with an accident and lost his eyesight.
However, their married life continued as usual. But as days passed she lost her beauty gradually. Blind husband did not know this and there was not any difference in their married life.
He continued to love her and she also loved him very much. One day she died.
Her death brought him a great sorrow.
He finished all her last rites and wanted to leave that town.
A man from behind called and said, “Now how will you be able to walk all alone? All these days your wife used to help you”.
He replied, “I am not blind. I was acting because if she knew l could see her skin condition due to a disease, it would have pained her more than her disease. I didn’t love her for her beauty alone, but I fell in love with her caring and loving nature.
So I pretended to be blind.
I only wanted to keep her happy”.
Moral: When you truly love someone, you will go to any extent to keep your loved one happy and sometimes it is good for us to act blind and ignore one another’s short comings in order to be happy.
The Beauty will fade with time, but heart and soul will always be the same.
Love the person for what he/she is from inside, not from outside.

follow👇
Muhammad kasim guiwa for more moral stories and news.

Breaking..Kasar china tace ashirye take tsaf da data taimaki kasar rasha a sojance idan kasar amurka ko kungiyar nato ta...
18/03/2024

Breaking..
Kasar china tace ashirye take tsaf da data taimaki kasar rasha a sojance idan kasar amurka ko kungiyar nato ta farmaketa kai tsaye.

Source; Bricks x account.

Muhammad kasim guiwa
18 march, 2024.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad kasim Guiwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share