Comrd Abdulmajid Tanimu

  • Home
  • Comrd Abdulmajid Tanimu

Comrd Abdulmajid Tanimu Blogger,
Digital journalist,
Writer,
Business man,
Celebrities,
Photocredit,

Follow my page plz👌📸🔨
14/11/2024

Follow my page plz👌📸🔨

01/11/2024

Wato Baza Kasan Facebook
Akwai Musulmai Ba
Sai Kace
Muhammadu Rasulullah
💫🌟🔥

18/10/2024

My attitude is a result of your action! So, if you don't like my attitude, blame yourself.
Jumma'a mubarakha 🕋

'Yan bindiga sunje karbar kudin fansa ta Naira miliyan 1.5M a jihar Zamfara, sojoji s**a musu kwantan bauna s**a turasu ...
18/10/2024

'Yan bindiga sunje karbar kudin fansa ta Naira miliyan 1.5M a jihar Zamfara, sojoji s**a musu kwantan bauna s**a turasu barzasu, haka zalika s**a kubutar da wa 'yanda aka yi garkuwa dasu.

Muna Addu'ar Allah ya cigaba da bawa jami'an tsaronmu Nasara.

Motocin Kamfanin Mangal Cement Guda dari biyar (500) cikin dubu daya (1000) da aka fara saye sun sauka Apapa Port dake j...
17/10/2024

Motocin Kamfanin Mangal Cement Guda dari biyar (500) cikin dubu daya (1000) da aka fara saye sun sauka Apapa Port dake jihar Lagos.

Kamfanin simintin mallakar dan asalin jihar Katsina, hamshakin dan kasuwa Alh. Dahiru Barau Mangal ya shirya tsaf domin fara jigilar simintin daga babbar hedikwatar kamfanin dake jihar Kogi zuwa sassan ciki da wajen Najeriya.

✍️ Mobile Media Crew

Facts Ten Unknown Facts About   1. Founding and History: BMW, Bayerische Motoren Werke AG, was founded in 1916 in Munich...
17/10/2024

Facts


Ten Unknown Facts About

1. Founding and History: BMW, Bayerische Motoren Werke AG, was founded in 1916 in Munich, Germany, initially producing aircraft engines. The company transitioned to motorcycle production in the 1920s and eventually to automobiles in the 1930s.

2. Iconic Logo: The BMW logo, often referred to as the "roundel," consists of a black ring intersecting with four quadrants of blue and white. It represents the company's origins in aviation, with the blue and white symbolizing a spinning propeller against a clear blue sky.

3. Innovation in Technology: BMW is renowned for its innovations in automotive technology. It introduced the world's first electric car, the BMW i3, in 2013, and has been a leader in developing advanced driving assistance systems (ADAS) and hybrid powertrains.

4. Performance and Motorsport Heritage: BMW has a strong heritage in motorsport, particularly in touring car and Formula 1 racing. The brand's M division produces high-performance variants of their regular models, known for their precision engineering and exhilarating driving dynamics.

5. Global Presence: BMW is a global automotive Company

6. Luxury and Design: BMW is synonymous with luxury and distinctive design, crafting vehicles that blend elegance with cutting-edge technology and comfort.

7. Sustainable Practices: BMW has committed to sustainability, incorporating eco-friendly materials and manufacturing processes into its vehicles, as well as advancing electric vehicle technology with models like the BMW i4 and iX.

8. Global Manufacturing: BMW operates numerous production facilities worldwide, including in Germany, the United States, China, and other countries, ensuring a global reach and localized production.

9. Brand Portfolio: In addition to its renowned BMW brand, the company also owns MINI and Rolls-Royce, catering to a diverse range of automotive tastes and luxury segments.

10. Cultural Impact: BMW's vehicles often become cultural icons

17/10/2024

Tinubu ne yake mulkin Najeriya daga can kasar Faransa ba Kashim Shettima ba, Inji Fadar shugaban kasa.

16/10/2024

Ko me jaridar Vanguard take nufi, na ambaton Kashim a matsayin President?

16/10/2024

WACCE KALMACE TAFI DADI ANAN
1-Ina Sonka
2-Abinci ya Gamu
3-Baba Yace katuro Iyayenka
4-Turo Account number ka

16/10/2024

Gwamnatin sojojin kasar Nijar ta ragewa mutanen kasar farashin Fetur da na Siminti.

BABBAR MAGANA: Manyan gidajen jaridun Najeriya sun fara kiran Kashim Shettima a matsayin shugaban kasa.
16/10/2024

BABBAR MAGANA: Manyan gidajen jaridun Najeriya sun fara kiran Kashim Shettima a matsayin shugaban kasa.

16/10/2024

Duk aiki ko kasuwancin da kake yi, kayi kokari ka kamanta gaskiya da adalci, sannan ka kyautatawa iyaye da izinin Ubangiji za kaga budi a cikin lamarin.

16/10/2024

LABARI MAI DADI DAGA ZAMFARA

An Ķàshe Babban Ďan Bìñďìģa Kachallah Gurgun Daji, A Yankin Mada Dake Karama Hukumar Gusau Jihar Zamfara.

Kachalla Ibrahim Gurgun Daji shugaban 'ýan tà'àďda ne da ya àddabi hanyar Gusau zuwa Tsafe da kuma hanyar Kwatarkwashi zuwa Mada.

An yi nasaraŕ ķàshe shi ñe a jiya Lahadi 13/10/2024 a Kwanar Nasiru dake gabas da garin Mada a karama hukumar Gusau jihar Zamfara.

Daga Ishaka Usman Wali

Munga amfanin cire tallafin Man Fetur sosai, domin yasa an rage yawan yin fasa kwaurin Fetur zuwa kasashen waje, wanda d...
16/10/2024

Munga amfanin cire tallafin Man Fetur sosai, domin yasa an rage yawan yin fasa kwaurin Fetur zuwa kasashen waje, wanda duk mota guda suna cin ribar fiye da miliyan 17, inji Mele Kyari.

16/10/2024

Ina 'yan baiwa wane Mining ne zai fashe anan kusa?

16/10/2024

Sau 7 wutar lantarkin Najeriya tana lalacewa a cikin wannan shekarar.

'Yan wasan kwallon kafar Najeriya sun dawo gida Najeriya, inda s**a sauka a jihar Kano.
15/10/2024

'Yan wasan kwallon kafar Najeriya sun dawo gida Najeriya, inda s**a sauka a jihar Kano.

Give Them Movie Name😂😂😂
15/10/2024

Give Them Movie Name😂😂😂

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Abdulmajid Tanimu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share