Aminya News Hausa TV

  • Home
  • Aminya News Hausa TV

Aminya News Hausa TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminya News Hausa TV, TV Channel, .

DISTINGUISHED SENATOR. AHMAD ALIYU WADADA MARKS 59th BIRTHDAY WITH CALL FOR PEACE AND QUR'ANIC MEMORIZATION.Earlier toda...
16/10/2023

DISTINGUISHED SENATOR. AHMAD ALIYU WADADA MARKS 59th BIRTHDAY WITH CALL FOR PEACE AND QUR'ANIC MEMORIZATION.

Earlier today, Senator Ahmed Wadada Aliyu Marks 59th Birthday with Call for Peace and Qur'an Memorization Senator Ahmed Wadada Aliyu, the distinguished representative of Nasarawa West in Nigeria's Upper Chamber of the National Assembly, celebrated his 59th birthday today with a significant call for peace and religious devotion. Commemorating the occasion, Senator Aliyu extended an invitation to individuals from all walks of life to join him in memorizing the holy Qur'an, with a specific focus on prayers for the sustained peace and harmony in Nasarawa state. Indeed,

It is with the Quran that Allah honors and elevates people as the Prophet صلى الله عليه وسلم stated:
إن الله يرفع بهذا الكتاب أقواما ويضع به آخرين
"Surely, Allah elevates people with this book, and denigrates others.

Aminya Hausanews TV 📸✍️

DA DUMI-DUMI: Dangote ya karya Farashin simintin shi daga 5500 zuwa 2700 Daga Comr Abba Sani PantamiAttajirin Dan Kasuwa...
24/09/2023

DA DUMI-DUMI: Dangote ya karya Farashin simintin shi daga 5500 zuwa 2700

Daga Comr Abba Sani Pantami

Attajirin Dan Kasuwa Aliko Dangote ya karya farashin simintin shi da kashi 50%, inda sabon farashin zai fara aiki a ranar 1 ga watan Oktoba, daga 5500 zuwa 2700, kamar yadda jaridar Press Express Nigeria, ta ruwaito yanzu haka.

Indai wannan labarin da jaridar ta ruwaito ya inganta, to tabbas Dangote yayi kokari sosai. Idan baku manta ba a makon da ya gabata dan kasuwa Abdulsamad Bua ya sanar da cewa zai rage farashin simintin shi a watanni masu zuwa.

Competition na kasuwa, irin wannan, yana matukar amfani ga talakawa.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN!Allah Yayiwa Sheikh Giro Argungu Rasuwa, Bayan Jinya Da Ya Samu A Daren Jiya, Bayan Ka...
06/09/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN!

Allah Yayiwa Sheikh Giro Argungu Rasuwa, Bayan Jinya Da Ya Samu A Daren Jiya, Bayan Kammala Tafsir Magriba Zuwa Ishaa, Allah Yayi Maka Gafara Sheikh Amin..

Wednesday!
6th September, 2023.

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Kauran Bauchi, ya iso kotu, inda yake gaisawa da shugaban jam'iyyar APC na k...
06/09/2023

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Kauran Bauchi, ya iso kotu, inda yake gaisawa da shugaban jam'iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Ganduje.

A tunaninku dariyar me Ganduje yake yi?

Anyi Garkuwa Da Basarake A Jahar Nasarawa Karin Bayani Zamuji Daga Wakilin Aminya Hausa news Dake Jahar Hashim Muhammad ...
06/09/2023

Anyi Garkuwa Da Basarake A Jahar Nasarawa Karin Bayani Zamuji Daga Wakilin Aminya Hausa news Dake Jahar Hashim Muhammad Bello

Aminya Hausa news

Tun a shekarar 2001 NYSC ta tura Hannatu jihar Ebonyi domin yin bautar kasa, daga baya ta dawo jihar Kaduna, daga karshe...
26/08/2023

Tun a shekarar 2001 NYSC ta tura Hannatu jihar Ebonyi domin yin bautar kasa, daga baya ta dawo jihar Kaduna, daga karshe ta tsere ba ta kammala bautar kasarta ba, inji hukumar NYSC.

Darektan hulda da jama'a na hukumar NYSC ya tabbatar da cewa yanzu haka ministar tana sake yin bautar kasarta ne a birnin tarayya Abuja, inda yanzu take cikin wata na takwas, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Darektan ya tabbatar da cewa hukumar za ta dauki matakin ladabtar da Ministar akan laifin da tayi, wanda ya sabawa dokar kasa na karbar mukamin Gwamnati ba tare da an kammala bautar kasa ba.

Idan baku manta ba a shekarar 2018, tsohuwar Ministan kudi Kemi Adeosun, a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan wannan matsalar ta NYSC din yasa dole sai da ta sauka daga mukaminta na Minista. Allah ya kyauta.

Copy Engr Hashim Muhammad Bello

Yanzu haka Kwankwaso, Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da sauran jiga-jigan Kwankwasiyya suna jarorantar Sallah da Ad...
26/08/2023

Yanzu haka Kwankwaso, Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da sauran jiga-jigan Kwankwasiyya suna jarorantar Sallah da Addu'o'i a filin Mahaha kan neman Nasara a dukkannin matakin mulkin su da neman sauki ga matsin rayuwa.

Limamin da ya jagoranci Sallar, ya yi Addu'ar Allah ya basu Nasara a dukkannin kotunan da ake shari'a dasu, tare da Addu'ar Allah ya rusa dukkannin sha*rrin masu kulla mak*ircin kwace Nasarar zaben su a kotu.

✍️ Engr Hashim Muhammad Bello

Akwai yiwuwar Ministar al'adu Hannatu Musa Musawa, ta rasa mukaminta na Minista, bayan an gano yanzu take yin NYSC.Hukum...
26/08/2023

Akwai yiwuwar Ministar al'adu Hannatu Musa Musawa, ta rasa mukaminta na Minista, bayan an gano yanzu take yin NYSC.

Hukumar NYSC ta bayyana cewa Hannatu Musa Musawa ta saba dokarta na hana masu yin bautar kasa rike mukamin Gwamnati, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Darektan hulda da jama'a na hukumar ya tabbatar da cewa hukumar za ta dauki mataki a kan laifin da ministar ta yi. Darektan ya tabbatar da cewa yanzu haka ministar tana yin bautar kasarta ne a birnin tarayya Abuja, inda yanzu take cikin wata na takwas.

✍️Engr Hashim Muhammad Bello

Access Bank Donates Bus to NSUK, Promises More Interventions.Access Bank Plc as part of its Corporate Social Responsibil...
24/08/2023

Access Bank Donates Bus to NSUK, Promises More Interventions.

Access Bank Plc as part of its Corporate Social Responsibility has donated a brand new 18-seater Hummer 2 Bus to the University.

Presenting the donation to the University on behalf of the management of Access Bank, on Tuesday 22nd August 2023, the Regional Director Abuja Mr. Neka Adogu stated that the donation is part of the Bank's Corporate Social Responsibility to the University and also to further deepen the existing relationship between the University and the Bank, noting that more interventions for the University are in the offing.

In his remark on behalf of the management, staff and students of the University, the Vice-Chancellor, Professor Suleiman Bala Mohammed thanked the management of Access Bank for the gesture, stressing that the donation will open a new vista in the relationship between the University and the Bank.

Professor Suleiman noted that the bus will be a crucial resource for the university, providing safe and reliable transportation for students and staff. It will be used to transport students to and from the campus, as well as for field trips and other educational activities. This bus will make it easier for students to access the opportunities and resources they need to succeed.

Other members on the Access Bank delegation are Emeka Uzoworu, the Regional Director North Central Directorate
- Helen Emordi, the Area Manager Karu region and
Rueben Benedict Simon Relationship Officer NSUK Branch (Representing Branch Manager, NSUK Branch)

The highlight of the event was the presentation of the keys of the Bus and a test drive by the Vice-Chancellor.

Reported by Engr Hashim Muhammad bello

Kwanaki kadan daga shigar Ministar jin kai da walwala ofis Dr Betta Edu har ta bada umurnin cigaba da biyan ma'aikatan N...
24/08/2023

Kwanaki kadan daga shigar Ministar jin kai da walwala ofis Dr Betta Edu har ta bada umurnin cigaba da biyan ma'aikatan N-Power, tun da sanyin safiyar yau Alhamis an cigaba da biyan su.

✍️ Engr Hashim Muhammad bello

BREAKING NEWS The Governor of Nasarawa His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule flags-off distribution of the Federal Gov...
22/08/2023

BREAKING NEWS
The Governor of Nasarawa

His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule flags-off distribution of the Federal Government’s palliatives to support vulnerable households in Lafia to cushion the hardship over the removal of fuel subsidy.

Governor Abdullahi Sule explained that the gesture will be replicated in Akwanga and Keffi for the Northern and Western Senatorial parts of the state respectively.

Reported By Engr Hashim Muhammad Bello Aminya Hausa news Reporter

Gwamnatin Najeriya za ta fitar da 'yan Najeriya mutum miliyan 133 daga kangin talauci a karkashin ofishina, inji Minista...
22/08/2023

Gwamnatin Najeriya za ta fitar da 'yan Najeriya mutum miliyan 133 daga kangin talauci a karkashin ofishina, inji Ministar jin kai da yaki da talauci Dr. Bette Edu.

Ministar ta bayyana hakan ne bayan ta gudanar da taron gaggawa da manyan jami’an hukumomin dake karkashin ma’aikatarta, a yau Litinin, ranar ta na farko a ofis.

✍️AMINYA Hausa news

Wata Ƴar Majalisar Dokoki a Jihar Nasarawa ta Raba Tallafin Taliya.Ƴar Majalisar Dokoki mace Daya tilo a Zauren Majalisa...
22/08/2023

Wata Ƴar Majalisar Dokoki a Jihar Nasarawa ta Raba Tallafin Taliya.

Ƴar Majalisar Dokoki mace Daya tilo a Zauren Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Hon. Dr. Hajara Ibrahim Danyaro ta Raba Tallafin Taliya ga Mutane 40 a mazabar Nasarawa ta Tsakiya a Wani shiri da aka sanyawa Suna Tallafin Tafisu Ranar Litinin 21/8/2023.

An shirya wannan Tallafi ne da Nufin ragewa al'umomi radadin cire tallafin Mai da ya Shafi Rayuwar kowa a Najeriya.

Cikin jawabinta a wurin Taron, Hon. Hajara Danyaro tace wannan Tallafi da ta Kawo ba na Gwamnati bane, nata ne na kashin Kanta Kuma tace wannan somantabi ne.

Danyaro ta Kara da cewa zatayi Tsayuwar Mai daka wajen ganin ta cirewa Al'umar mazabar ta kitse a wuta.

Hajiya Agwada Mawakiyace Kuma tana Daya Daga Cikin Mata da S**a samu wannan tallafin ta shaidawa Wakilin mu cewa, Wannan tallafin yazo musu a daidai lokacinda suke bukata a Dan haka tayi kira ga Saurar Ƴan Siyasa da suyi koyi da wannan Ƴar Majalisar Domin tallafawa Mutane Musamman a irin wannan Hali da Ake cikin.

A Nasa Jawabin Maimartaba Sarkin Nasarawa Alhaji Ibrahim Usman Jibril CON. Ya sanyawa mahalarta Taron Albarka, Daganan ne ya Nuna goyon bayansa kan Wannan Tallafi inda yace lallai wannan abin ayaba ne.

Ya Kuma Jawo hankalin mahalarta Taron da su Kara hakuri da irin halinda aka tsinci Kai a ciki na Tsadar Rayuwa.

Sauran Mahalarta Taron sun Hadar da Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Nasarawa Engr Abdullahi Alhaji Sule kan Harkar Addini, Sheikh Umar Usman Baba da Babban Limamin Masallacin Makama Dogo, Sheikh Umar Abdullahi Bala (Osama) da Kuma Hajiya Fatima Jibril Mairiga (Magajiyar Nasarawa) Sai Oche Agatu, Alhaji Ahmed K. Guto.

Ƴan Siyasa, Hakimai da Masu Ungwanni sunyiwa Taron kawanya.

An dai fara Taron ne da Misalin Karfe 12:00pm a fadar Maimartaba Sarkin Nasarawa Alhaji Ibrahim Usman Jibril.

*ZINARIYAR GWAGWARE*Garkuwan masu bukata ta musamman a jihar katsina H.E Hajia Fatima Dikko Radda Zinariyar Gwagware aka...
22/08/2023

*ZINARIYAR GWAGWARE*

Garkuwan masu bukata ta musamman a jihar katsina H.E Hajia Fatima Dikko Radda Zinariyar Gwagware akasar London.

Mai girma matar Gwamnan jihar Katsina mallam Dikko Umaru Radda wato Hajia Fatima Dikko Radda Zinariyar Gwagware ta ziyarci dakin bincike na cutar ciwon daji wato (CANCER) a kasar United Kingdom domin domin bincike akan wannan cuta da yanda zata tallafawa al'ummar jihar katsina dake da fama da wannan ciwo na cutar daji.
Sanin kowa ne Hajia Fatima Dikko Radda tun kafin su samu mulki na daya daga cikin membobi masu bada gudunmuwarsu akan ganin an tallafawa masu fama da wannan cuta ta CANCER da mukafi sani da cutar daji

Har wayau Hajia Fatima Dikko Radda bata gajiya ba ta kara tsunduma cikin wannan aikin alkhairi da takebada tallafi da nuna damuwar ta akan masu fama da wannan ciwo dake fadin jiharmu ta katsina.

Tun bayan da Allah ya tabbatar da nasarar mai gidanta malam Dikko Umaru Radda Hajia Fatima Dikko Radda ta dauki alwashin taimakawa duk wani Wanda ke fama da wannan cutafadin jihar katsina da izinin Allah.
Sannan tayi alqawalin zata cigaba da tallafawa da bada gudunmuwar ne da niyyar Allah yakai ladar ga mahaifanta

Don haka munayi ma H.E Hajia Fatima Dikko Radda fatan Allah ubangiji ya shige mata gaba kan wannan kyakkyawan aikin alkairi da tasa a gaba
Sannan muna rokon Allah ya jikan iyayanmu ya gafarta masu.

Jinjina ga Garkuwan masu bukata ta musamman a jihar katsina
Jinjina ga Zinariyar Gwagwaren katsina
Jinjina ga uwar marayun jihar katsina
Jinjina ga uwar matasan jihar katsina
Allah ya kara ɗaukaka Zinariyar Gwagwaren katsina Ameen.

✍🏼
ENGR Hashim Muhammad Bello DG
21st-August 2023.

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya yi barazanar fara rushe gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba a Babban Birnin Tarayyar.K...
21/08/2023

Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya yi barazanar fara rushe gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba a Babban Birnin Tarayyar.

Karin bayani:

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya yi barazanar fara rushe gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba.

MA SHAA ALLAH GAWANI MALAMI MA YAYI RABO SHEIKH ABUBAKAR IMAM BALA GANA YA RABAWA  AL'UMMAH  KAYAN ABINCIN.Ganin yarda w...
19/08/2023

MA SHAA ALLAH GAWANI MALAMI MA YAYI RABO

SHEIKH ABUBAKAR IMAM BALA GANA YA RABAWA AL'UMMAH KAYAN ABINCIN.

Ganin yarda wasu daga cikin Al'ummah s**a shiga halin babu na rayuwa na rashin babu.

Hakan yasa Matashin Babban Malamin Addinin musulumci Sheikh Abubakar Imam Bala Gana ya Rabawa Al'ummah kayan Abincin karkashin Gidauniyar shi Mai suna Sheikh Abubakar Imam Bala Gana Foundation.

An fara raba kayan Abincin ne tun jiya Talata zuwa yau laraba a cikin garin Jos Babban burnin Jahar Plateau.

Allah ya sakawa Mallam da Alkairi Amin.

Aminya Hausa news TV # # # #

RARARA YA KARA TALLAFAWA MUTANE 1,755 DA KAYAN ABINCHI A GARIN KAHUTU.Yau Cikin Yaddar Allah, Mai Girma Shugaban Kasar M...
19/08/2023

RARARA YA KARA TALLAFAWA MUTANE 1,755 DA KAYAN ABINCHI A GARIN KAHUTU.

Yau Cikin Yaddar Allah, Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Kara Tallafawa Mutane 1,755 Da Kayan Abinchi Da Kudin Chefane A Garin Kahutu Dake Karamar Hukumar Danja, Jahar Katsina.

Al-Ummar Kahutu Sunyiwa Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Godiya Tare Da Addu'ar Allah Ya Jikan Mahaifinsa Mallam Adamu, Sannan Kuma Sunyi Masa Fatan Allah Ya Rabashi Da Mahaifiyarsa Lafiya.

Rabi'u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara.
Sat, 19 - August - 2023.
Aminya Hausa news

Daga karshe dai jarumar KannyWood Aisha Humaira, ta hadu da yaron da ya taso daga Bauchi zuwa Kano domin yaganta, ta dau...
19/08/2023

Daga karshe dai jarumar KannyWood Aisha Humaira, ta hadu da yaron da ya taso daga Bauchi zuwa Kano domin yaganta, ta dauki nauyin karatun yaron, ta kuma bawa mahaifiyar yaron jari domin ta cigaba da kula da yaron.

Don kara farantawa yaron, har abinci taci tare dashi. Hakika Aisha Humaira ta kyauta, Allah ya saka mata da Alkhairi.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Ministan Labarai da wayar da kan Al'umma Mohammed Idris Malagi ya ziyarci Gwamnan Mohammed Umar Bago na Jihar Neja. Mala...
19/08/2023

Ministan Labarai da wayar da kan Al'umma Mohammed Idris Malagi ya ziyarci Gwamnan Mohammed Umar Bago na Jihar Neja.

Malagi ya kaiwa Bago ziyarar ne da zummar nuna masa Aniyar sa na yin aiki tare dashi domin ciyar da Jihar Neja dama kasa baki daya gaba.
Aminya Hausa news

19/08/2023

Ministan Labarai da wayar da kan Al'umma Mohammed Idris Malagi ya ziyarci Gwamnan Mohammed Umar Bago na Jihar Neja.

Malagi ya kaiwa Bago ziyarar ne da zummar nuna masa Aniyar sa na yin aiki tare dashi domin ciyar da Jihar Neja dama kasa baki daya gaba.
Aminya Hausa news

CIGIYA: Yar'uwar mu Asma'u ta bata tun satin da ya gabata, ta bar gida da nufin zuwa bankin Access dake kan titin Nnamdi...
19/08/2023

CIGIYA: Yar'uwar mu Asma'u ta bata tun satin da ya gabata, ta bar gida da nufin zuwa bankin Access dake kan titin Nnamdi Azikwe bye-pass a Kaduna amma tun daga ranar ba mu sake jin duriyarta ba.

Don Allah don son Annabi, Idan Allah yasa an ganta ko an samu wani bayani akanta a tuntube mu a wannan lambobin: 07038219488, 07037804111.

Mungode, don Allah ku taimaka mana ku yada wannar cigiyar 😭😭

Tawagar shiga tsakani ta Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta isa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin gani...
19/08/2023

Tawagar shiga tsakani ta Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta isa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin ganin an shawo kan dambarwar siyasar ƙasar ta hanyar lumana.

Tawagar shiga tsakani ta ECOWAS ya isa Jamhuriyar Nijar, a ƙoƙarin ganin an shawo kan dambarwar siyasar ƙasar ta hanyar lumana.

YANZU YANZU: Dubban Mata A Jamhuriyyar Nijar Sun Gudanar Zanga-Zangar neman Sojojin ƙasar Faransa Subar Sansanonin Soji ...
19/08/2023

YANZU YANZU: Dubban Mata A Jamhuriyyar Nijar Sun Gudanar Zanga-Zangar neman Sojojin ƙasar Faransa Subar Sansanonin Soji A Jamhuriyyar Nijar

’Yan bindiga sun harbe wata shugabar al’ummar bakar fata a Arewa maso Gabashin Brazil da ta shahara wajen yaki da wariya...
19/08/2023

’Yan bindiga sun harbe wata shugabar al’ummar bakar fata a Arewa maso Gabashin Brazil da ta shahara wajen yaki da wariyar launin fata.

’Yan bindiga sun harbe wata shugabar al’ummar bakar fata a Arewa maso Gabashin Brazil da ta shahara wajen yaki da wariyar launin fata.

Kasar Najeriya ce tafi kowace kasa arhar man Fetur, yan Najeriya sunfi ko'ina shan Fetur da arha, Inji shugaban kasa Bol...
19/08/2023

Kasar Najeriya ce tafi kowace kasa arhar man Fetur, yan Najeriya sunfi ko'ina shan Fetur da arha, Inji shugaban kasa Bola Tinubu.

Bola Tinubu yace a kaf kasashen yammacin Afrika, kasar Najeriya ce kadai take saida Man Fetur kasa da Naira 700, kamar yadda kakakin shugaban kasar Aguri Ngelale, ya bayyana.

Ya kara da cewa; Kasar Senegal tana siyar da Litar Man Fetur akan Naira 1,273, kasar Guinea kuma Naira 1,075, kasar Cote d’Ivore Naira 1,048, kasar Mali Naira 1,113, ya yinda kasar Afrika ta tsakiya take siyarwa Naira 1,414, amma har yanzu Najeriya Naira 615 zuwa Naira 620 take sayarwa.

✍ Aminya Hausa News

Wani Malamin Addini A Nijeriya Daga Jahar Bauchi Ya Rabawa Talakawa Tallafin Abinci Domin Rage Radadin Janye Tallafin Ma...
19/08/2023

Wani Malamin Addini A Nijeriya Daga Jahar Bauchi Ya Rabawa Talakawa Tallafin Abinci Domin Rage Radadin Janye Tallafin Mai Da Ake Fama Dashi A Kasar Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.

Wakilin Aminya Hausa News TV
Engr Hashim Muhammad Bello

Kafin Zuwan 5bn Shi Fa Gwamna Zulum Ya Kaddamar Da Sabon Rabon Tallafin Da Mutum 1.8m Za Su Amfana Wata Daya Data Gabata...
19/08/2023

Kafin Zuwan 5bn Shi Fa Gwamna Zulum Ya Kaddamar Da Sabon Rabon Tallafin Da Mutum 1.8m Za Su Amfana Wata Daya Data Gabata

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Governor Babagana Umara Zulum ya shirya faranta ran masu ƙaramin ƙarfi mutum 1.8m a jihar Gwamna Zulum ya ƙaddamar da sabon rabon tallafi wanda iyalai 300,000 za su amfana da shi domin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur Gwamnan ya yi nuni da cewa gwamnatinsa ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen ganin ta rage wahalhalun da al'umma su ke sha

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ƙaddamar da sabon rabon tallafi wanda zai amfani iyalai 300,000 akan mutum shida kowane gida wanda zai kai ga mabuƙata mutum 1.8m. Zulum ya ƙaddamar da rabon ne a sansanin ƴan gudun hijira na Muna a ƙaramar hukumar Lere, ranar Talata 1 ga watan Yulin 2023. Mutum 1.8m ne za su amfana da sabon rabon tallafin

Gwamnan ya yi bayanin cewa jihar Borno ta fara rabon tallafin ne wata ɗaya da ya gabata, inda take ƙara ci gaba da rabon domin ganin an magance matsalar abinci. Gwamna Zulum ya kuma yi nuni da cewa rabon tallafin na farko an gudanar da shi ne a Gwoza da wasu ƙauyuka guda uku a ƙaramar hukumar Kukawa da s**a haɗa da Baga, Cross Kauwa da Doron

27/02/2023

BREAKING NEWS
TINUBU WIN EKITI STATE

A Shoprite s**a hadu: -Mahaifiyar Ummita tayi bayani dalla-dalla yadda abun ya faru har zuwa k@she taDaga Taskar Labarai...
20/09/2022

A Shoprite s**a hadu: -Mahaifiyar Ummita tayi bayani dalla-dalla yadda abun ya faru har zuwa k@she ta

Daga Taskar Labarai

* Mahaifinta ya rasu...
* Itace babba a wajen mamanta...
* Ummita ta taba Aure amma ya mutu
* Kawa ta hada Ummita da Dan China a Shoprite ta je sayen turare
* Wajejen karfe 9:00pm na dare abun ya faru

Ga hirar kamar haka:-

Mahaifiyar Ummulkhairi Buhari wacce aka fi sani da Ummita ta shaidawa majiyar Taskar Labarai cewa tun farko margayiyar ta hadu da Saurayin nata dan China ne a Shoprite lokacin ta je sayen Turare sai kawarta ta hada ta dashi.

Ta ce sun shafe kusan shekara Biyu suna tare to da aka zo maganar Aure sai yan uwan Baban Ummita s**a ce ba zai yiwu ta aure shi ba donin dai Mahaifin Ummita ya dade da rasuwa don haka dole yan uwan babanta ne zasu iya aurar da ita a bisa musulunci.

Mahaifiyar margayiyar wacce ke sharba kuka ta cigaba da cewa Ummita sun rabu da Mista Geng har ta samu miji tayi aure kuma auren soyayya to amma Allah ya kawo karshen zamansu "kodayake ta ce mijin ya rika zargin Ummita na yin "chatting" da tsohon saurayin nata dan China"

Bayan mutuwar aurensu sai Ummita ta dawo gida inda Mista Geng ya rika zuwa akai-akai kuma Ummita bata jin dadin yadda yake yawan nace mata saboda haka har ta daina fita su gana tsawon lokaci Dan China yana zuwa amma haka zai gaji yana buga kofa taki fitowa har dai ranar Juma’a (jiya kenan) ana ruwa sai yayi ta buga kofa tsawon lokaci kafin daga bisani Ummita ta roki mahaifiyar ta taje ta kwatar mata yancinta ta gaya masa ba zata fita ba,

Taskar Labarai ta ruwaito Ummita ita ce babbar diyar ta amma tana da kanni maza da mata amma kuma a lokacin da mista Geng ya zo babu mazan a gida, don haka bayan ta bude masa kofa kawai sai ya tunkude ta gefe ya afka cikin gidan

Ko kafin ayi aune Dan China ya kutsa har dakin Ummita ya rufè ta dūka tare da s0ssoka mata wukà,

Mahaifiyar Ummita ta ce dama yana shiga gidan kuma ya san dakin Ummulkhairi kodayake tace ba da son ran su yake shiga ba kuma

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminya News Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share