Wamakko Qur'anic Recitation Competition

  • Home
  • Wamakko Qur'anic Recitation Competition

Wamakko Qur'anic Recitation Competition Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Wamakko Qur'anic Recitation Competition, Digital creator, .

26/11/2023
24/11/2023

Short video duk awajan Karatun Musabuka na Wamakko

23/11/2023

Masha Allah Hafiza Rukayya Allah ya kara basira yabada Sa'a matakin Jaha da sauran wadan da zakuje tare Amin

21/11/2023

Isowar Malam Bakiru Gulma a wajan Bukin Musabuka na Wamakko Allah ya karawa rayuwar Malam Albarka Amin 🤲

21/11/2023

Masha Allah Allah y kara basira

Complete Results Na Musabukar Wamakko local government
19/11/2023

Complete Results Na Musabukar Wamakko local government

Alhamdulillah Ankammala Bukin Musabuka Wamakko Tareda Bada kyautukka ga wadanda Allah yasa s**ayi Nasara cin na daya da ...
19/11/2023

Alhamdulillah Ankammala Bukin Musabuka Wamakko Tareda Bada kyautukka ga wadanda Allah yasa s**ayi Nasara cin na daya da na biyu da na ukku Bukin yasamu Halartar
Maigirma kantoman Wamakko Hon. Bello Buba Wanda sakataren sa ya wakilce shi da Maigirma Shugaba kwamitin Musabuka na Wamakko Ubandoman Arkilla da mataimakinsa Alh Shehu Sarkin Rafin Gedawa da Manyan Malamai da s**a hada Sherkh Malam Bakiru Malam Shehu Usman Wamakko da Malam Bello Maishanu Malam Bello Majiya wakilin Liman Wamakko Modibon Sokoto da Walin Islamic Board da saura Malamai da kwamitin Musabuka.
Muna Addu'a Allah sakawa kowa da maficin Alheri Amin
✍️ kwamitin Musabuka na socal Media Wamakko

The announcement was made by the Wamakko Local Government Committee The purpose of this committee of Musabuka Wamakko is...
18/11/2023

The announcement was made by the Wamakko Local Government Committee The purpose of this committee of Musabuka Wamakko is to announce that there will be a Musabuka ceremony, that held last week with gifts to those whom Allah has given success in every level which will be as follows:-
Location :-Wamakko Education Authority LGEA Date:- Sunday 19/11/2023 Which corresponds to 5/5/1445 A.H
Time :-Nine o'clock in the morning 9 am. Hopefully will not be late.
✍️ social media committee of Musabuka Wamakko

Sanarwar ta musanman Daga Kwamitin Musabuka na Wamakko local governmentAmadadin Wannan kwamitin na Musabuka Wamakko Yana...
18/11/2023

Sanarwar ta musanman Daga Kwamitin Musabuka na Wamakko local government
Amadadin Wannan kwamitin na Musabuka Wamakko Yana sanarda cewa za'ayi bukin Musabuka da akayi satin da ya wuce tareda Bada kyautukka ga wadanda Allah ya bawa nasara a kowane mataki Wanda za'ayi kamar haka:-
Wuri Wamakko Education Authority LGEA
Rana:- Lahadi 19/11/2023 Wanda yayi daidai da 5/5/1445 A.H
Lokaci Karfe Tara na safe 9am.
Da Fatan Azo batareda makara ba
✍️ kwamitin socal Media na Musabuka Wamakko

18/11/2023

Allah Ka sanya Al-Qur'ani Ya zama HUJJA a Garemu ranar Alqiyaama Ba hujja akanmu ba
🙏🙏🙏🙏🙏

11/11/2023

Isha Muhammad Daga Gundumar Guiwa Hizb Sittin

11/11/2023

Aminu Musa Daga Gundumar Guiwa Hizb Sittin

11/11/2023

Tahir Muhammad Tahir Daga Gundumar Arkilla Hizb Sittin

11/11/2023

Abdul'aziz Umar Daga Gundumar kalambaina Hizb Talatin

11/11/2023

Salmanu Aliyu Dikko Daga Gundumar Arkilla Hizb Talatin

11/11/2023

Bello Suleiman Usman Daga Gundumar Wajake Hizb Sittin

11/11/2023

Usman Dauda Daga Gundumar Kalambaina Hizb Talatin

11/11/2023

Haruna Nasiru Daga Gundumar Kalambaina Hizb Ashirin

11/11/2023

Abdullahi Usman Daga Gundumar Arkilla Hizb Ashirin

11/11/2023

Yahaya Aliyu Dikko Daga Gundumar Arkilla Hizb Sittin

11/11/2023

Isah Haruna Daga Gundumar Guiwa Hizb Talatin

11/11/2023

, Muhammad Sani Daga Gundumar Wamakko Hizb Sittin

11/11/2023

Usman Abubakar Daga Gundumar Arkilla Hizb Ashirin

11/11/2023

Ahmad Abdulkadir Daga Gundumar Arkilla Hizb Talatin

11/11/2023

Aliyu Abubakar Daga Gundumar Gedawa Hizb Ashirin

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wamakko Qur'anic Recitation Competition posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share