Majid Peace Ambassador

  • Home
  • Majid Peace Ambassador

Majid Peace Ambassador The Only Official Page For Abdulmajid Murtala (Peace Ambassador ). My Posts Are My Opinion.

09/03/2024

Ance Azumi ya kusa, wani tsoho yace "ai Azumi mun jima a cikinsa, niyya kawai zamu chanja".😂😂

31/01/2024

Zama da kowa da Zuciya daya, Shine yake sa Allah ya kareka daga Sharrin Kowa.

31/01/2024

Son ganin bayan wani ba zai kara maka tsawon rayuwa ba.
Son ganin wani ya tagayyara ba zai kara maka yawan Arzuki ba.

07/01/2024

Ana tafiya a cikin mota sai boka yace za’ayi hatsari a nan gaba a sauke shi anan sai malam yace babu abinda zai faru
Wanne zaka bi?

Manchester United increased Sancho's wages from £50k p/w at Dortmund to £350k p/w at United. We increased Antony's wages...
05/01/2024

Manchester United increased Sancho's wages from £50k p/w at Dortmund to £350k p/w at United. We increased Antony's wages from £25k p/w at Ajax to £200k p/w at United.
Anthony Martial who has not completed a full season for the last 6-7yrs without getting Injured game in and game out is on £250k p/w, Rashford on almost £400k p/w looks like he his no longer interested in football, Varane constantly injured on £350k p/w and you wonder why these players down tools every now and then.

The level of Mismanagement at this club is next level.

20/12/2023

We cannot learn without pain

17/12/2023

"THE MOST DANGEROUS PERSON IS THE ONE WHO LISTENS, THINKS AND OBSERVES."
- BRUCE LEE

17/12/2023

Weak people revenge.
Strong people forgive.
Intelligent people ignore.

Ana Zalunchi najeriya. Kai jama'a😩😩DAMUMI DUMINSU:: Wasu motoci kenan da aka gano Wani barawo daga cikin yan siyasar Nig...
13/12/2023

Ana Zalunchi najeriya. Kai jama'a😩😩

DAMUMI DUMINSU:: Wasu motoci kenan da aka gano Wani barawo daga cikin yan siyasar Nigeria ya Sata
Allah ya kyauta

11/12/2023

I see humans
but no humanity
May Allah have mercy on you the people of Gaza

06/12/2023

Never take someone's feelings as joke, you never know how bad it feels.

06/12/2023

Learn to smile
People are already there to make you cry.

06/12/2023

I hope you believe
that you can still make a beautiful life for yourself even if you lost many years of it to grief, or darkness, or a wound that wouldn't close.

01/12/2023

Tomorrow is not guaranteed

An yi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranar Litinin.Hakan ya faru n...
28/11/2023

An yi jana'izar Agha Ali Bidaya, wanda ya yi aikin kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ranar Litinin.

Hakan ya faru ne kwana biyar bayan rasuwar Ali Idris, wanda shi ma ya yi aikin kula da kabarin, yanzu mutum ɗaya ne kaɗai ke da rai cikin masu kula da kabarin Annabi Muhammad (S.A.W).
BBC

Mash Allah Abdul amart mai kwashewa ya siyawa iyalan Aminu S Bono gida
27/11/2023

Mash Allah Abdul amart mai kwashewa ya siyawa iyalan Aminu S Bono gida

Picture Of The Day😍Ta goya mahaifiyar ta a asibiti tana jinyar ta domin ta gaji da kwanciya a gado.Allah ya ƙara ma iyay...
27/11/2023

Picture Of The Day😍

Ta goya mahaifiyar ta a asibiti tana jinyar ta domin ta gaji da kwanciya a gado.

Allah ya ƙara ma iyayen mu lafiya da nisan kwana.
Ameen

Wannan zata gama da duniya lafiya, Allah ya bata lafiya

MUTUWAR ZUCIYADazu da asuba aka k**a wannan barawo yana shirin dauke keke napep a daidai lokacin da aka tayar da sallahS...
26/11/2023

MUTUWAR ZUCIYA

Dazu da asuba aka k**a wannan barawo yana shirin dauke keke napep a daidai lokacin da aka tayar da sallah

Sai dai bai samu sa'a ba aka k**ashi aka dan canza masa k**anni, sannan aka mikashi ga Ofishin 'yan sanda dake Dorayi Babba Kano

Gashi matashi yana da lafiya, amma saboda mutuwar zuciya yaki zuwa ya koyi sana'ar da zata rufa masa asiri, Allah Ka shiryar dashi da masu hali irin nasa

Daga Datti Assalafy

Toh fa:  Budurwa Ta Koka Yayin Da Taje A Kara Mata Tsawon Hanci A Asibiti, Sai Dai An Samu Tangarda, Abun Bai Yi Dadai B...
26/11/2023

Toh fa: Budurwa Ta Koka Yayin Da Taje A Kara Mata Tsawon Hanci A Asibiti, Sai Dai An Samu Tangarda, Abun Bai Yi Dadai Ba.

Me Zaku Ce.?

25/11/2023

They crippled El-Rufa'i. Now they're after Kwankwaso. By the time they werehouse him, the North will be left with quack and vulnerable politicians.
One of the signs of a dead region is having politicians who have nothing in their hearts but stealing and plundering public funds

22/11/2023

Stay away from people that can't see any
wrong
in their
actions,
But
see every wrong in yours.

22/11/2023

Control how you respond to things. don’t sent to destroy your peace.

22/11/2023

Success doesn't
come from what you do occasionally, but what you do consistently.

22/11/2023

Speak the truth
even if,
your voice shakes.

19/11/2023

Not everyone is going to understand your journey. Not everyone is going to believe in what you believe in. You are on your own path so never change who you are.
Stay true be you .

19/11/2023

THE BEST REVENGE IS TO MOVE ON. GET OVER IT AND CONTINUE TO SUCCEED.
NEVER GIVE SOMEONE THE SATISFACTION OF WATCHING
YOU SUFFER.

19/11/2023

No matter how broke you are, learn to reject offers that come with disrespect.

17/11/2023

Kotu ta tura Emefiele, gidan yari 🤣
Duniya juyi juyi

An ragewa everton maki gome (10 points) saboda sun karya wasu dokoki na gasar premier league Da suna matsayi na 14 da ma...
17/11/2023

An ragewa everton maki gome (10 points) saboda sun karya wasu dokoki na gasar premier league
Da suna matsayi na 14 da maki 14
Yanzun sun koma na 19 da maki 4

A zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta tabbatar da Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kano da aka yi ...
17/11/2023

A zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta tabbatar da Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Kano da aka yi a watan Maris. To fah

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majid Peace Ambassador posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share