A.P.C Kano Reporters

  • Home
  • A.P.C Kano Reporters

A.P.C Kano Reporters Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.P.C Kano Reporters, Digital creator, .
(1)

08/11/2023

Kano Gawuna ne Gwamna Bisa Yardar Allah
🙏🙏🙏

08/11/2023

... Ya ALLAH kaba jam'iyyar Apc nasara daga sama har ƙasa, sabo da Rasululillah.

07/11/2023

Kar dan kwankwasiyyar da yasa rai da 25k dinnan domin kunci shinkafa da masara masu sa kudin suna ware ku

06/11/2023

Da Hausa Nasiru Na Zuwa..

06/11/2023

B.Sc Ed Biology Bagged ✅
Alhamdulillah 🤲

06/11/2023

... Alhamdulillah, dukkan ɗan jam'iyyar Apc yace Alhamdulillah: 👇

06/11/2023

Alkali ya tambayi Lauyan INEC Kuri'un da ake magana daga wajenku aka samo su, kuma ya tabbatar wa da Kotu haka ne, ya kuma kara tambayar Lauyan Abba Gida Gida sun gamsu da cewa daga INEC aka samo su ko suna da s**a shima ya tabbatar wa da Kotu ya gamsu daga wajen INEC aka samo su.

Alhamdu lillahi 🤣🤣🤣

06/11/2023

Innalilllahi Wa Inna Illaihirajiun.
Kura Madobi Garin Malam Allah Kasa Hakane Mafi Alkairi.

06/11/2023

Rana Bata Karya Sai Dai Uwar Diya Taji Kunya
Allah Kabamu Nassara Akan Mahassada, Makiyan Kano.
Na Annabi yace amen.

06/11/2023

Rubuta Sunan Allah Guda 1 Kayi Tawassuli Dashi Domin Neman Nasarar Dr Nasiru Yusif Gawuna a Appeal Court.

06/11/2023

Kunsan Allah Suntafi Fah
Good Morning

05/11/2023

Darajar Fiyayyen Halitta Annabin Muhammad S.A.W.Gawuna Ne Zaiyi Nasara a Kotun Appeal da Spreme Court.
Masoya Kuce Ameen

05/11/2023

Gobe Zamuyiwa Kwankwasiyya Bugun Shinkafar Kurma A Court Of Appeal Insha Allah

... Kwamanda, mutum ne mai jarumta, zaku iya kiran shi da sadauki musamman a fagen siyasa.Yana da farin jini a cikin al'...
05/11/2023

... Kwamanda, mutum ne mai jarumta, zaku iya kiran shi da sadauki musamman a fagen siyasa.

Yana da farin jini a cikin al'umma, sabo da shi jagorane ga matasa, sannan kuma ya san darajar masoyan sa.

Yana da kyauta ga al'umma, tare da cika alkawari, zaku iya kiran shi (Khalamu-Waheed)

Wanne fata kuke yiwa Kwamanda Murtala Sule Garo...?

Masha Allah Munakara Jaddada Godiyarmu Gah Allah Ubangiji Bisa Nasarar Dayake Bamu Ina Rokan Dik Dan Jam Iyarmu Tah A.P....
05/11/2023

Masha Allah Munakara Jaddada Godiyarmu Gah Allah Ubangiji Bisa Nasarar Dayake Bamu
Ina Rokan Dik Dan Jam Iyarmu Tah A.P.C. Yace Ameen Ameen Ameen Allah Kabamu Nasara Ah Court Of Appeal

04/11/2023

Idan Appeal ta Tabbatar da Gawuna Bayan Nayi Godiya Ga Allah wlh Ranar Sainayi Futsarin Kwance🤣🤣

04/11/2023

A.P.C.Kano Reporters
Group Dinmu Nah Whastapp Ayimin Magana Tah Can Domin Nasakah Tah Wannan Number
09032171346

02/11/2023

Tsira Aminci Daraja cikar Matsayi Girmamawar Allah su tabbata ga wanda Allah ya cewa Dabi'unka kyawawa ne
Muhammadu Rasulullah

02/11/2023

Tabbas Annabi Zaiyi Ceto Ranar Ƙiyama.ﷺ

ALLAH Yasa Muna Daga Cikin Su🤲

02/11/2023

Gawuna Is Coming…
Da Yardar Allah

01/11/2023

Akwai Wani Chairman A Wata Karamar Hukuma A Wannan Shekarar Shine STUPID OF THE YEAR Waye Wannan?????

01/11/2023

Rugu-Rugu Zamuyi Da Abba Gida Gida A Kotu

Da izinin Allah ma Daukakin Sarki 🤲

31/10/2023

Ina Zaune Yanzu Wani Dan Kwankwasiyya Yakaramin Jar Hula Kusa Da Kaina Ashe Shocking 🤯 Take Kawai Naji Kaina Iya Tsul Tsul Tsul

31/10/2023

YANZU-YANZU
Kowa Ya Fito Yayi Gaisuwa Ga😍👇

Muhammadu Rasulullah

31/10/2023

ABBA
Yakar6i mulki Albashin Abokina Yana 66,000
Yamayar Dashi 42,000 ko Kai Dan Gidan
Habu lahaf ne Kai sai kace yakyauta
🤔

30/10/2023

Ina tausayi ga wanda ya kori maaikata, ya tsiyatar da yan kasuwa.

30/10/2023

Makiyan Kano, Insha Allahu kun tafi har abada.
Kano bata bukatar mahassada masu rusa yan Kasuwa.

29/10/2023

Ni Har Yanzu Banga Aikin da zai Hanani Adawa da Gwamnatin nan Ba Tah Abba Tangal Tangal

29/10/2023

Akwai Abokai Dayawa a Social Media mutanen kirki Waɗanda ba zamu taɓa haduwa ba a Zahiri. Allah yasa mu hadu a Gidan Aljannah. 🤲

29/10/2023

... Dr. Nasir mai nasara dan mutan nassarawa zaiyi nasara, In sha Allah.

28/10/2023

... Nasha gaya muku, kantoma ya tafi.

Wallahi, babu wani abu da zaisa Abba ya ƙara wata biyu akan kujerar Gwamnan kaño. In sha Allah.

28/10/2023

Ina Masoya Gawun ku ce📢
Alhamdulillah Court Of Appeal 🙏

28/10/2023

Wannan Cin Da Bellingham Yayiwa Barcelona Irin Cin Da Gawuna Yayiwa NNPP Ne A Tribunal.

28/10/2023

KWANKWASO a PDP ya yi GWAMNA sau biyu. A cikin APC ya yi SANATA. Amma kullum zaginsu yake. Amma kunzo kunce rarara wai butulu ne

28/10/2023

Saifa anrantsar da Gawuna
Insha Allah

28/10/2023

YANZU-YANZU Zakaga Duk Masoyansa Sun Amsa Muhammadur Rasulillahi
🙌ﷺ 🙌

27/10/2023

Idan Kana Alfahari Da Garinku karubuta Sunanshi Nidai🛑
╭──༺♡༻──╮
Bagwai
╰──༺♡༻──╯

27/10/2023

Ina Masoya Gawuna
Kuce

Alhamdulillah 🙏

Juma'at Khareem 🕌.Allah ka inganta rayuwar mu,Allah ka sadamu da dukkan alkairan dake cikin wannan rana, Allah kashiga l...
27/10/2023

Juma'at Khareem 🕌.

Allah ka inganta rayuwar mu,Allah ka sadamu da dukkan alkairan dake cikin wannan rana, Allah kashiga lamuran mu, Allah ka karama rayuwar mu albarka.

Ameen ya Allah 🤲.

27/10/2023

In banda kauyanci RArara Shida ba Wizkid, Devido,Burns boy ba, Zakace Yayi mgana da Turanci ...

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.P.C Kano Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share