30/10/2025
Alhaji Dauda Usman Bantahi (Sarkin Matasa Fu'unange Emirate Councul)
MD Bantahi Global,
Yana Gayyatar Al'umma Zuwa Godiya Da Karban Certificate Wojen Lamido Fu'unange
Alhaji Sani Muhammed Ribadu, Bisa Basa Sarautar Gargajiya Amatsayin Sarkin Matasan Gabas.
Ranar; Jumma'a 31th/10/2025.
Lokaci; 9am.
Za'a Hadu Ne Ah Jippu-jam Dake Yola South Kafin Awuce Fufore LGA.