28/02/2024
DUNIYA MAKARANTA 135.
Mala'iku suna da hankali ba su da sha'awa. Dabbobi suna da sha'awa ba su da hankali. Ɗan adam ne Allah ya haɗa ma sa guda biyun. Idan hankalinka ya rinjayi sha'awarka ka bi sawunsu Mala'iku. Idan sha'awarka ta zarce hankalinka ka shiga sahun dabbobi.
✍️ Prof. Mansur Sokoto