Fikira

Fikira Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fikira, Media/News Company, .

https://youtu.be/fBB0kjeh77c
18/11/2022

https://youtu.be/fBB0kjeh77c

Yadda Wani Soja Ya Bude Wa Abokan Aikinsa Wuta Ya Kashesu Har Lahira A BornoIdan Kunji dadin wannan labaran ku danna mana subscribe da alamar kararrawa domin...

https://youtu.be/UXMjiIHDSms
17/11/2022

https://youtu.be/UXMjiIHDSms

Yadda Aka Kashe Yan Bindiga Sama Da 50 A Najeriya Ciki Har Da...idan Kunji dadin wannan labaran ku danna mana subscribe da alamar kararrawa domin sanar daku ...

https://youtu.be/SRwHSEu3PwQ
14/11/2022

https://youtu.be/SRwHSEu3PwQ

Jamila Nagudu Ta Ce Duk Duniya Yanzu Babu Abinda Tafi So Sama Da Tayi Aureidan Kunji dadin wannan labaran ku danna mana subscribe da alamar kararrawa domin s...

Kamfanin NNPC Ya Siye Gidajen Mai Na Oando Sama da 380 A Najeriya๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
02/10/2022

Kamfanin NNPC Ya Siye Gidajen Mai Na Oando Sama da 380 A Najeriya

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Watanni kalilan bayan da gwamnatin Najeriya ta mallakawa yan kasuwa lamfanin NNPC, a yanzu kamfanin ya saye kamfanin mai na Oando da cibiy...

Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram A Jihar Borno๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
22/09/2022

Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram A Jihar Borno

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Rundunar Sojin Najeriya karkashin Operation Hadin Kai sun yi wa wasu โ€™yan taโ€™addan Boko Haram kwanton-bauna a karamar hukumar Jere da ke j...

An K**a Mushen Dabbobi A Mayanka Dake Kano๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
20/09/2022

An K**a Mushen Dabbobi A Mayanka Dake Kano

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

A yunkurinta na kawo kyakkyawan tsari tsakanin mai saye da mai sayarwa, Hukumar Kare Hakkin Masu Sayen Kayayyaki ta k**a mushen dabbobi

Yanka Sama Da 11 Na Gani A Jikin Ta - Mawankiyar Ummita๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
19/09/2022

Yanka Sama Da 11 Na Gani A Jikin Ta - Mawankiyar Ummita

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

A daren Jumaโ€™a ne dai aka samun labarin marigayiwa ummita da wani dan China ya kashe, A wata zantawa da Jaridar Amiya ta yi da yan uwan marigayiyar sun tabbatar da irin mummnan halin da s**a shiga kan lamarin. Wacce ta yi wa Marigayiya Ummita ta bayyanawa Aminya Cewa a kalla ta samu yanka a ... Re...

Canker Sore | ko Kun Taba Fuskantar Matsalar Gyembon Baki?๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
19/09/2022

Canker Sore | ko Kun Taba Fuskantar Matsalar Gyembon Baki?

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Gyembon baki, wanda bature ke kira Canker Sore, kurji ne yake fita a baki, mafi yawa yana somawa ne da dan karamin kurji mai zafin gaske,...

Wani Dan Pi Network Zai Maka Kannywood A Gaban Kotu sak**akon Wani Film Da s**a Shirya A Kansu
18/09/2022

Wani Dan Pi Network Zai Maka Kannywood A Gaban Kotu sak**akon Wani Film Da s**a Shirya A Kansu

Wani matashin dan Pi Network mai suna Mustapha Pk ya yi barazanar maka masanaantar Kannywood a gaban kotu sak**akon wani Film da s**a shir...

Akan Idona Ya Dinga Caka Mata Wuka, Da Nai Kokarin Tureshi Ya Cizeni - A Cewar Mahaifiyar Ummita๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
17/09/2022

Akan Idona Ya Dinga Caka Mata Wuka, Da Nai Kokarin Tureshi Ya Cizeni - A Cewar Mahaifiyar Ummita

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Mutumin dan asalin kasar Sin mazauninn Najeriya mai suna Mr Geng wanda bayanai s**a tabbatar tsohon saurayin marigayiya Ummukhursum Ummita ..

Darasin da Zamu Koya a mulkin Shugaba Buhari - Datti Assalafi๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
16/09/2022

Darasin da Zamu Koya a mulkin Shugaba Buhari - Datti Assalafi

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Akwai babban darasi da ya k**ata ni da kai mu koya a rayuwar shugaba Buhari tun daga lokacin da ya shigo siyasa zuwa yau...

Game da Siyasa | Addinin Ko Cancanta? - Sheikh Abdulrahman Muhd Sani๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
16/09/2022

Game da Siyasa | Addinin Ko Cancanta? - Sheikh Abdulrahman Muhd Sani
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Kasancewar siyasa ta doso za a yi ta samun zamiya da suษ“ul da baka daga su kansu ฦดan siyasar da kuma mutane gama gari harma da wasu masu a...

โ—Jiragen Sojojin Najeriya Sun Kashe Manyan Kwamadojin ISWAPโ—Kotu Ta Hukunta Cardi B Saboda Cin Zarqjin Wasu Mata a Gidan...
16/09/2022

โ—Jiragen Sojojin Najeriya Sun Kashe Manyan Kwamadojin ISWAP

โ—Kotu Ta Hukunta Cardi B Saboda Cin Zarqjin Wasu Mata a Gidan Rawa
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Sojojin Najeriya | A ci gaba da yaki da ake da yan bindiga da masu tada kayar baya, dake wa arewacin kasar nan barazana, musanman arewa ma...

Ilimin Halittar Tayi da Annabi ya zo da shi ya Tabbatar Mana Manzon Allah ne โ€” Farfesa Keith More๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
15/09/2022

Ilimin Halittar Tayi da Annabi ya zo da shi ya Tabbatar Mana Manzon Allah ne โ€” Farfesa Keith More
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Farfesa Keith L. Moore bijimin malami ne kan ilimin surar ษ—an Adam da kuma ilmin halittar tayi a jami'ar Toronto, Canada. Farfesa Keith L...

Malcolm X a Kasar Saudi Arabia Don Gabatar da Aikin Hajji๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
14/09/2022

Malcolm X a Kasar Saudi Arabia Don Gabatar da Aikin Hajji

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

A wata ta Arafa Malcolm X ya rubuto takarda daga kasar Saudia yana me bada labarin abinda ya faru dashi sak**akon zuwa aikin Hajjinsa da y...

โ— Dole na Fada Nayi Namijin Kokari A Mulki na - Shugaba Buhariโ— Ruwa da Kankara Yayi Sanadiyyar Lalacewar Sama da Gonaki...
14/09/2022

โ— Dole na Fada Nayi Namijin Kokari A Mulki na - Shugaba Buhari

โ— Ruwa da Kankara Yayi Sanadiyyar Lalacewar Sama da Gonaki 300 a Katsina

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Shugaba Buhari ya yi wadannan kalamai ne yayin da yake jawabi a gidan gwamnatin jihar Imo da ke birnin Owerri a Talatar data gabata, bayan...

โ— Abubuwa 6 da Mai Olsa ya K**ata ya Nisanta โ— Hanyoyi 4 da zaka Karawa Kanka Jini Cikin Sauki๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
14/09/2022

โ— Abubuwa 6 da Mai Olsa ya K**ata ya Nisanta

โ— Hanyoyi 4 da zaka Karawa Kanka Jini Cikin Sauki
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Alokacin dakake fama da olsa akwai nauikan abincin da Bai k**ata kanaci ba. Cin su na Kara tsananta ciwon ko ya tayar da olsa din...

Tarihin Moulay Sultan Ismail Ibn Sharif Sarkin MoroccoMoulay Ismael, yana da mata hudu da ฦ™waraฦ™wara aฦ™alla 500, ya tara...
13/09/2022

Tarihin Moulay Sultan Ismail Ibn Sharif Sarkin Morocco

Moulay Ismael, yana da mata hudu da ฦ™waraฦ™wara aฦ™alla 500, ya tara yara kimanin 1,171.

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

An haife shi a shekara ta 1646 a Sijilmassa, Moulay Ismail ben Sharif dan Sharif ibn Ali , Sarkin Tafilalt kuma na farko mai mulkin daular Alaouite. Mahaifiyarsa baฦ™ar fata ce. Danginsa sun yi ikirarin zuriyar Hassan Ad-Dakhil, zuriyar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama. Sultan Moulay Isma...

Hukumar Zabe Mai Zaman kanta ta Kasa INEC ta cire sama da mutum miliyan 1 daga cikin registar zabe.Domin karanta cikakke...
13/09/2022

Hukumar Zabe Mai Zaman kanta ta Kasa INEC ta cire sama da mutum miliyan 1 daga cikin registar zabe.

Domin karanta cikakken labarin dama karin wasu
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Hukumar Zabe Mai Zaman kanta ta Kasa INEC ta cire sama da mutum miliyan 1 daga cikin registar zabe domin ganosu da tayi da rigista sama da 1.

Tarkun Bata | Jin Kai da Son Shuhura da DaukakaLallai wannan hirar cike take da darussa da ababuwan izina, zam ambaci ka...
13/09/2022

Tarkun Bata | Jin Kai da Son Shuhura da Daukaka

Lallai wannan hirar cike take da darussa da ababuwan izina, zam ambaci kaษ—an daga cikinsu a ฦ™arshe zan...

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Dr. Mutliq Al-Jasir malamin Shari'a ne ษ—an ฦ™asar Kuwait da ya yi fice a batun yaฦ™ar Ilahadi da akidu na zamani, ya yi wata doguwar hira da...

Kotu dake Sauraron kararrakin Kwadago NICN ta dage shariโ€™ar da ta fara saurara tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar ma...
12/09/2022

Kotu dake Sauraron kararrakin Kwadago NICN ta dage shariโ€™ar da ta fara saurara tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jamiโ€™oi ta ASUU...

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Kotu dake Sauraron kararrakin Kwadago NICN dake da zama a Abuja, ta dage shari'ar da ta fara saurara tsakanin gwamnatin tarayya da kungiy...

Wane ne Malcolm X ? Kuma me yasa yake da muhimmanci?Malcolm X wani musulmi Ba-Amurke kuma dan rajin kare hakkin dan Adam...
12/09/2022

Wane ne Malcolm X ? Kuma me yasa yake da muhimmanci?

Malcolm X wani musulmi Ba-Amurke kuma dan rajin kare hakkin dan Adam wanda ya yi fice a lokacin...
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Malcolm X wani musulmi Ba-Amurke kuma dan rajin kare hakkin dan Adam wanda ya yi fice a lokacin fafutukar kare hakkin jama'a. Mai magana d...

โ— Dan Takarar Gwamna a APC Zai Dauki Nauyin Dalibai Zuwa Turaiโ— Kashim Shettima ya bayyana Atiku Abubakar a zabe mai zuw...
12/09/2022

โ— Dan Takarar Gwamna a APC Zai Dauki Nauyin Dalibai Zuwa Turai

โ— Kashim Shettima ya bayyana Atiku Abubakar a zabe mai zuwa da za ayi a matsayin wanda zai yi Masara.

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Dan takarar gwamnan Jihar Bauchi a karkashin jam'iyyar APC AVM Saddiq Abubakar (Mai ritaya), ya shirya tsaf domin daukar nauyin karatun da...

Faston dan darikar Angalika dake a Majamiโ€™ar Nnewi Diocese a Jihar Anambara, ya yanke hukuncin sauka...๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
11/09/2022

Faston dan darikar Angalika dake a Majamiโ€™ar Nnewi Diocese a Jihar Anambara, ya yanke hukuncin sauka...
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Wani Fasto ya ajiye aikinsa dayakeyi domin fara goyon bayan auren mata sama da daya. Rabaran Ogbuchukwu Lotanna dan darikar Angalika dake...

Dukkan mutane 246 da ke cikin jirage hudu sun mutu a hadarin, an kuma kashe โ€˜yan taโ€™adda 19 a tagwayen hare -haren.Tagwa...
11/09/2022

Dukkan mutane 246 da ke cikin jirage hudu sun mutu a hadarin, an kuma kashe โ€˜yan taโ€™adda 19 a tagwayen hare -haren.

Tagwayen ginin Cibiyar Ciniki ta Duniya sun k**a da wuta bayan hatsarin....

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

A rana mai k**a ta yau 11 ga Satumba na shekarar 2001 aka gudanar da hare-hare a Amurka, hare-haren ta'addanci ne guda hudu da aka kai kasar.

Alokacin da mutun yakamu da ciwon zuciya,zai r***a Jin wadannan alamomin k**ar haka:๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
11/09/2022

Alokacin da mutun yakamu da ciwon zuciya,zai r***a Jin wadannan alamomin k**ar haka:

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Shi dai ciwon zuciya ciwone da kesa zuciya ta kumbura takasa aikin datasaba na tura jini zuwa sassa daban daban na jiki.

Da yardar Allah, tsarin na mata-zalla a makarantun sakandare an kudiri fara shi ran 25 ga wannan watan lokacin da daliba...
10/09/2022

Da yardar Allah, tsarin na mata-zalla a makarantun sakandare an kudiri fara shi ran 25 ga wannan watan lokacin da dalibai za su fara sabuwar shekarar a jihar ta Bauchi...

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Mata zalla: Majalisar Zartarwa ta Jahar Bauchi a zaman da ta yi jiya, 9 Satumba, 2022, wanda Gwamna Bala Mohammed ya shugabanta, ta sahhal...

Gwamnatin Tarayya ta koka da mutuwar Malaman makarantu a arewa maso gabas dalilin tashe-tashen hankula da matsalar Boko ...
10/09/2022

Gwamnatin Tarayya ta koka da mutuwar Malaman makarantu a arewa maso gabas dalilin tashe-tashen hankula da matsalar Boko Haram ta haifar acikin shekaru 13 da s**a wuce...

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Gwamnatin Tarayya ta koka da mutuwar Malaman makarantu a arewa maso gabas dalilin tashe-tashen hankula da matsalar Boko Haram ta haifar a...

Birtaniya ta taka rawa gagaruma wajen jefa alโ€™ummar musulmai a wannan yanayi su ke ciki a yau, ko iya ruguje Khalifanci ...
10/09/2022

Birtaniya ta taka rawa gagaruma wajen jefa alโ€™ummar musulmai a wannan yanayi su ke ciki a yau, ko iya ruguje Khalifanci ya isa kawai b***e kuma sauran aika-aikar da ta yi wa musulmai, wanda daga ciki har da...

๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Birtaniya ta taka rawa gagaruma wajen jefa alโ€™ummar musulmai a wannan yanayi su ke ciki a yau, ko iya ruguje Khalifanci ya isa kawai b***e kuma sauran aika-aikar da ta yi wa musulmai, wanda daga ciki har da halin da ake ciki a wannan ฦ™asar tamu. A iya zamanin wannan sarauniyar ta Birtaniya ta yi ...

Shin Gidan Sarautar Burtaniya na da Alaka Da Annabi?Babu wata ฦ™waฦ™ฦ™warar magana cewa sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu...
09/09/2022

Shin Gidan Sarautar Burtaniya na da Alaka Da Annabi?

Babu wata ฦ™waฦ™ฦ™warar magana cewa sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu tana danganta da Annabi (SAW) k**ar yadda wasu suke yaษ—awa, kuma ko da ya tabbata haka cewa zurriyar...
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Yarima Charles ya zama Sarkin Kasar Burtaniya kwana daya da Mutuwar Sarauniya Elizabet ta II, zai dare kujerar a matsayin Sarki Charles na III

TARGAฦŠE | Abubuwan Yi Da Bari Bayan Targaษ—e Kafin Ganin Likitan Fisiyo - Physiotherapy Hausa๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://fikira24.com/targ...
18/08/2022

TARGAฦŠE | Abubuwan Yi Da Bari Bayan Targaษ—e Kafin Ganin Likitan Fisiyo - Physiotherapy Hausa
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://fikira24.com/targa%c9%97e-abubuwan-yi-da-bari-bayan-targa%c9%97e-kafin-ganin-likita/

Targaษ—e na daga cikin raunukan da aka fi samu akai-akai yayin gudanar da ayyukan yau da kullum, musamman ga yara da matasa masu wasannin ฦ™wallo da sauran wasannin guje-guje da tsalle-tsalle. Har da ma tsofi ko waษ—anda shekarunsu s**a miฦ™a da ke da ฦ™arin haษ—arin tuntuษ“e, zamewa ko faษ—uwa sabo...

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fikira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share