25/01/2024
Top Menu
Hausa

www.islamquest.net
Main Menu
Dubawa
14646
Ranar Isar da Sako:2006/07/03
Lambar Shafinfa317Lambar Bayani27711
JimillaSabon Kalam
Shiriki
Takaitacciyar Tambaya
Shin addini ya zo ne don ya mayar da mu masu 'yanci ko kuma don ya dabaibaye mu?
SWALI
Shin addini ya zo ne don ya mayar da mu masu 'yanci ko kuma don ya dabaibaye mu?
Amsa a Dunkule
Zai yiwu mu fara bayani a kan al’amarin 'yanci ta hanyar bincike da karatu dangane da ra'ayin addini ta fage biyu: 'yanci na ma'ana da 'yanci na zamantakewa da siyasa. Hakikanin mutum idan mun danganta shi ga ma'ana mai nisa (mai zurfi) ita ce nafsin ko ruhin sa (samuwarsa) wace take mujarrada (wace ta kubuta a zatinta daga wani abu da jiki har ma da siffofinsa, domin ita daga wajen Allah take wato wajen mulkinsa).
Amma ta fuskar kasancewa nafsa (rai) yana tare da jiki to fa an daure ta da madauri kara na abubuwa domin ta zauna a duniyar mu.
Mutum an dora shi a kan ya gudanar da al'amuransa a duniya don ya sami kamala, saboda haka duniya wajen shuka ne domin a sami amfani ranar lahira, sai dai wasu saboda hange irin na su na zahirin abin duniya sun dauke ta wajen shagala da wasa wanda hakan shi ya jawo s**a rasa cigaba da daukaka har ma da rasa daraja wajen Allah, maimakon fuskanto abubuwa masu asali boyayyu na hakika sai ya zaci sashin wasu abubuwa da ake iya gani wai suna da asali tun tuni, wanda wannan ne ya sa shi ya shagala gaba daya ya mance da mulkin Allah da hakikanin abubuwan. Saboda haka ne masu neman duniya suke zaton cewa biyan bukata da cimma buri da kwadayin kayan kyalkyali wai duk wannan shi ne samun 'yanci da fita daga takura. 'Yanci dai shi ne kubuta daga afkawa duniya da kin bin son zuciya, irin wannan 'yancin shi ne wanda addini yake so tare da kwadaitarwa zuwa gare shi.
Sau nawa aka sami sarki wanda ya shifida mulki a masarautarsa mai girma amma a nazarin addini son zuciyar sa yake bi har ma ya zama ribataccen sha'awa, sau da yawa talaka mai fama da talauci amma ya mulki masara
اسلام کوئست - مرجعی برای پاسخگویی به سوالات دینی، اعتقادی و شرعی