15/11/2023
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
MUNA SANAR DA YAN UWA MATASA MAZA DA MATA YAN ASALIN JIHAR JIGAWA WADANDA S**A SAMU AIKIN (J TEACH) CEWA SU HANZARTA SU CIKE WANNAN PORTAL DIN KAFIN 22/11/2023 DOMIN TABBATAR DA SU A MATSAYIN MA'AIKATA NA DUNDUN
KAMAR YADDA HUKUMAR ILLI TA BAYYANA.
A ZIYARCE MU A NO. 59 EMIR ROAD GUMEL DOMIN CIKEWA MUTANE CIKIN SAUKI KADA LOKACI YA KURE.