GIWAR HAUSA

GIWAR HAUSA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GIWAR HAUSA, Digital creator, .

HOTUNA: Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya kenan daga hukumar hizba ta jihar Kano baya ta shiga hannu.Murja dai ta jima ...
14/02/2024

HOTUNA: Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya kenan daga hukumar hizba ta jihar Kano baya ta shiga hannu.

Murja dai ta jima tana saba dokokin da hizba ta kafa mata wanda har Takai ga an bayyana shirin kamata.

Murjan tare da wadanda aka kamasu tare sun kwana a hannun hizba,

GIWAR HAUSA

14/02/2024
ALLAH YA AZURTA WATA MAHAUKACI DA KYAKYAWAN DA NAMIJI LAFIYAYE.(Allah Mai cikekken Iko ne a kan komai)God is in control ...
15/10/2023

ALLAH YA AZURTA WATA MAHAUKACI DA KYAKYAWAN DA NAMIJI LAFIYAYE.

(Allah Mai cikekken Iko ne a kan komai)

God is in control of everything

A mad/mental ill woman deliver a healthy good looking baby boy.

She did without going to the health care center.

No antenatal checkups.

No drugs taken throughout the pregnancy period

No doctors or Nurses to help her during labour

She has no one but, she has God.

God did it for her.

All praises and adoration be to Almighty Allah 🙏

copied

♥️♥️♥️mr❤️❤️mss✊✊❤️♥️ today the best kannywood celebrities 💋💋 with Hausa 📷 🙏💋🙏💚 📷📸💪✌️🥑✍️😜💚💋💋💯🙏✊💯
13/10/2023

♥️♥️♥️mr❤️❤️mss✊✊❤️♥️ today the best kannywood celebrities 💋💋 with Hausa 📷 🙏💋🙏💚 📷📸💪✌️🥑✍️😜💚💋💋💯🙏✊💯

DA DUMI DUMINSA:   Ku Kalli Hotunan yadda Yan Kudu suke Tatsar MANJAN da muke amfani Dashi Muna Lashe Hannu wajen dafa a...
03/10/2023

DA DUMI DUMINSA: Ku Kalli Hotunan yadda Yan Kudu suke Tatsar MANJAN da muke amfani Dashi Muna Lashe Hannu wajen dafa abinci a Nigeria.

Kazamaine Suke Wannan Aiki Marrasa Tsarki Suke Wanka Aciki Sannan Akawomana Muyi Miya Dashi Inama ace ba irin wadannan matan bane suke sarrafashi.

ABIN ALFAHARÍ: Wannan wani matashin ne mai suna Abubukar ɗan asalin Jahar Kebbi ne. Yana zaune a unguwar Gwadangwaji Qua...
01/10/2023

ABIN ALFAHARÍ: Wannan wani matashin ne mai suna Abubukar ɗan asalin Jahar Kebbi ne. Yana zaune a unguwar Gwadangwaji Quarters a cikin garin Birnin Kebbi. Kuma baƙar fata ne wanda Allah yaba basirar kera jirgin sama kamar yadda kuke gani anan kuma ya kusa kammalawa ya tashi sama kamar yadda jiragen sama suke tashi.

Wanne fata zaku yi masa?

Anfara Cikgiyar Budurwar Data Girmama Najeriya Dan A Tallafi Rayuwarta Domin Ta Burge Yan Najeriya Yadda Tasaka Hijabi
01/10/2023

Anfara Cikgiyar Budurwar Data Girmama Najeriya Dan A Tallafi Rayuwarta Domin Ta Burge Yan Najeriya Yadda Tasaka Hijabi

Wani Fim Ne Wannan
01/10/2023

Wani Fim Ne Wannan

Da’a Aura Maka Wannan Kyakyawar Yarinyar Mahadda Ciyar Alqur’ani Da Abaka Million 50 Wanne Zaka Ɗauka?
30/09/2023

Da’a Aura Maka Wannan Kyakyawar Yarinyar Mahadda Ciyar Alqur’ani Da Abaka Million 50 Wanne Zaka Ɗauka?

Babban Jarumin Kannywood kenan Sani Muazu Jos wanda akafi sani da Bawa Mai Kada cikin shirin Kwana Casa'in na Arewa 24, ...
30/09/2023

Babban Jarumin Kannywood kenan Sani Muazu Jos wanda akafi sani da Bawa Mai Kada cikin shirin Kwana Casa'in na Arewa 24, a wani shirin Film na kudancin Nigeria wato Nollywood.

Bawa mai kada babban jarumi nesa yai shura wajan fito wa a fina-finan kudu.

Follow GIWAR HAUSA

Kokunsamu Cikakken Labarin Wannan YaronFollow GIWAR HAUSA
30/09/2023

Kokunsamu Cikakken Labarin Wannan Yaron

Follow GIWAR HAUSA

Kwaya Da Giya Badede Bane Mugujesu Wanan Shawarace Daga GIWAR HAUSA
30/09/2023

Kwaya Da Giya Badede Bane Mugujesu Wanan Shawarace Daga GIWAR HAUSA

UPDATE:The boy who returned the millions found in his Keke napep got these gifts and opportunities so far:1. Hajiya Mari...
18/09/2023

UPDATE:

The boy who returned the millions found in his Keke napep got these gifts and opportunities so far:

1. Hajiya Mariya gifted him a house.

2. Sarkin Hausawan Chad gifted him a sum of money equivalent to a new Napep.

3. Alh Yahaya Singer gifted the family a variety of food that will last them at least a year.

4. An anonymous person promises to give him a scholarship for his master's degree.

Three major life-changing opportunities (so far) and a free food for at least a year.

Ahmad Ganga

UPDATE:The boy who returned the millions found in his Keke napep got these gifts and opportunities so far:1. Hajiya Mari...
18/09/2023

UPDATE:

The boy who returned the millions found in his Keke napep got these gifts and opportunities so far:

1. Hajiya Mariya gifted him a house.

2. Sarkin Hausawan Chad gifted him a sum of money equivalent to a new Napep.

3. Alh Yahaya Singer gifted the family a variety of food that will last them at least a year.

4. An anonymous person promises to give him a scholarship for his master's degree.

Three major life-changing opportunities (so far) and a free food for at least a year.

Ahmad Ganga

Muna taya Haruna Bobby Khane murnan zama Champion 🏆 na gasan mari na duniya baki daya. Yanzun haka Babban Kambu yana han...
14/09/2023

Muna taya Haruna Bobby Khane murnan zama Champion 🏆 na gasan mari na duniya baki daya.

Yanzun haka Babban Kambu yana hanunsa.😂

13/9/23

Rukayya 🥰🥰🙏Jiki duk madara🎗️🎗️🦅Barkanmu da yammaciin weekend 🥰Allah kayi mana jagorancii Nagari 🥰🙏
11/09/2023

Rukayya 🥰🥰🙏
Jiki duk madara🎗️🎗️🦅
Barkanmu da yammaciin weekend 🥰
Allah kayi mana jagorancii Nagari 🥰🙏

10/09/2023

Taska

Daga: Pharm. Musa A BelloShekarun Ta 23 Amma Bata Fara Al'ada (Period) Ba Ashe Namiji NeBudurwa ce yar shekaru 23 tazo a...
09/09/2023

Daga: Pharm. Musa A Bello

Shekarun Ta 23 Amma Bata Fara Al'ada (Period) Ba Ashe Namiji Ne

Budurwa ce yar shekaru 23 tazo asibitin su wani abokin aiki na, taci kwalliya tsaf tsaf har da su janbaki da tozali da jagira da ka ganta kaga yar budurwar.
Tazo ne domin a mata hoton mara (abdominopelvic ultrasound scanning) da likita ya rubuta mata a dalilin matsalar rashin fara al'ada duk da cewa shekarunta sun kai har sun wuce lokacin da ya kamata ta fara.

Yanayin tsarin halittar mace shi ne da zaran shekarunta sun fara tasawa (ta shiga goma sha) za ta fara ganin jinin haila/al'ada sai dai daidaiku wanda basu da lafiya ko akwai matsala yanayin tsarin jikin su, wasu kuma hakanan kawai Allah ke jarabtar su.

Da aka duba hoton maran ta a computer sai aka ga bata da mahaifa (uterus) amma tana da dukkannin tsarin al'aura na namiji, ashe ba mace ba ce, namiji ne. Azzakarin shi ya shige ciki ne lokacin da aka haife shi sai su kuma su ka tsammaci mace ce, amma da a asibiti ne aka haihu ko kuma da sun kai jaririn asibiti bayan haihuwa da angaya musu cewa namiji s**a haifa.

Toh yanzu namiji da yayi rayuwa a mace tun daga haihu ya zai yi daga bayan nan da aka gano namiji ne? Abin ya daure mun kai matuka. Ga shi har samari sun fara zuwa ana maganar aure.

Tabbas ta/ya ban tausayi matuka. Dan Allah in an haihu a gida a dinga zuwa asibiti su dan duba lafiyar jaririn.

SARKIN DA YA FARA HAWAN TAGUWA A SARAKUNAN KASAR HAUSAMarigayi  Sarkin Katsina Muhammadu Dikko dan Gidado , wanda ya hau...
09/09/2023

SARKIN DA YA FARA HAWAN TAGUWA A SARAKUNAN KASAR HAUSA

Marigayi Sarkin Katsina Muhammadu Dikko dan Gidado , wanda ya hau sarauta a shekarar 1906 , shine Sarki da ya fara hawan taguwa (Rakumi) a matsayin sarkin yanka. Shi ya fara zuwa Makka a tsakanin Sarakuna, shi ya fara zuwa Ingila, shi ya fara wasan Polo , shi ya fara kafa Gidan Gona na zamani da masallaci na dutse (na zamani) da sauran abubuwa da yawa .
Ya rasu a shekarar 1944. Allah ya jikansa da rahamah.

Wannan zanen hoton yana nuna yanda kabarin manzon Allah salla lahu alaihi wasallam da na sayyiduna Abubakar RTA da sayyi...
09/09/2023

Wannan zanen hoton yana nuna yanda kabarin manzon Allah salla lahu alaihi wasallam da na sayyiduna Abubakar RTA da sayyiduna Umar RTA suke a raudhar manzon Allah salla lahu alaihi wasallam. Idan kai cikakken masoyin Annabi da sahabbansa ne kayi sharing....

GWARZON YAN SIYASA: Dan Majalisan Uke Karshi Jagaban Karshi Yaba Matasa Da Mata Mutum 77 Saba'in Da Bakwai Mukamin (PA) ...
09/09/2023

GWARZON YAN SIYASA: Dan Majalisan Uke Karshi Jagaban Karshi Yaba Matasa Da Mata Mutum 77 Saba'in Da Bakwai Mukamin (PA) Da Masu Taimaka Masa Na Musamman Ance Ba Taba Samun Dan Majalisan Da Yayi Hakaba A Fadin Najeria Sai Jagaban Karshi

Me Zankuce

Best Picture of the day   _SAW
04/09/2023

Best Picture of the day _SAW

SUBHANALLAHI; Matar Da Tataka Wutar Nepa Tamutu Mut Itada Jaririnta
04/09/2023

SUBHANALLAHI; Matar Da Tataka Wutar Nepa Tamutu Mut Itada Jaririnta

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GIWAR HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share