HUSNA

HUSNA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HUSNA, Digital creator, .

10/03/2024

NOT COIN AND TELEGRAM PREMIUM SUBSCRIPTION.

Wannan FINANCIAL ADVICE NE.

Ina baka shawarar indai kasan kana da NOTCOIN ko guda 1M kayi Subscription na Telegram premium domin gujewa BANNING din numberka ita telegram ba kamar sauran chatting app take ba duk sanda kayi kuskuren tura saƙo ga wanda basa cikin contact dinka ko ka yawaita tura sako a cikin Groups ana report dinka yanzu zasuyi banning dinka amma idan kana kan tsarin Premium yakan zo da sauki fiye da wanda baya cikin premium.

Kudin Subscription $2.02 a wata ka/ki daure ko na wata biyu ne ayi saboda Tsaro da kuma kula da miliyoyin kuɗaɗenka na NOTCOIN ⚠️

Zaka iya amfani da dollar card na KLASHA KO CHIPPER CASH ko kowane dollar card.

WAGMI

*Vacancies*Kaduna State University ta bude shafin neman aiki a bangarori da dama *(massive Recruitment)*Click here to ap...
21/12/2023

*Vacancies*

Kaduna State University ta bude shafin neman aiki a bangarori da dama *(massive Recruitment)*

Click here to apply 👇🏻

Welcome to Kaduna State University E-Recruitment Portal 1. For help, send an email to [email protected] 2. You may also send an SMS to +234 808 285 4877 2. Alternatively, call +234 808 285 4877

GA WANDA  CARDS NASU YA BATA KO YA KODE Abubuwa da muke print nasu ko baka kusa zamu iya print soft copy   mutura maka P...
21/12/2023

GA WANDA CARDS NASU YA BATA KO YA KODE

Abubuwa da muke print nasu ko baka kusa zamu iya print soft copy mutura maka PDF kaje kayi print out nasa.

NIN SLIP ko baka da nin number idan kana da number dakayi registration zamu iya cire maka shi.

WANNA SUNE JERIN

VOTER CARD

DRIVERING LICENSE

INTERNATIONAL PASSPORT.

CAC CERTIFICATE.

NIN SLIP,

BVN SLIP

DM or 08140758584

06/09/2023

Da farko Idan kana so ka biya bashin Airtel dole ka mai da tsarin Chop life kayi amfani da code din nan *644 # idan baka ci bashin ba sai kaje kaci code din cin bashin *303* idan kaci 100 zasu nuna maka ana binka 115 .

Amma Ka tabbatar Momo agent wallat dinka akwai kudi aciki.

yadda zaka biya bashin kayi amfani da code din momo agent *671 # ka zabi

2) Buy Airtime/data sai ka zabi
1) Airtime sai ka zabi 3 ) Airtime For Others sai kazo ka saka lambar layin Airtel din da kaci bashin ,bayan nan sai kazo ka saka amount misali akwai bashin 115 akan layin ka in kazo saka amount din Zaka saka 120 .

Zasu baka bonus 360 data Kuma zaka samu 235

Allah ya bamu nasara

Abu Husna

04/09/2023

Assalamu

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HUSNA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share