Kebbi Harka Islamiyya

  • Home
  • Kebbi Harka Islamiyya

Kebbi Harka Islamiyya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kebbi Harka Islamiyya, Newspaper, .

23/01/2022
12/08/2020

BABU WANI DAN NIGERIA DAYA FAHIMCI MATSALOLIN NIGERIA YAKE DAUKE DA HANYAR WARWARESU KAMAR SHEIKH ZAKZAKY.

1- Matsalolin Nigeria suna buqatar Hadin Kai daga kowanne Bangare na qasar Dan tunkararsu

2- Bangaren tsaron NIGERIA Musamman Soja yanada buqatar garanbawul da chanza Masa fasali

3- Matsalar tsaron NIGERIA baza'a taba Warwaresu ba ta hanyar dogaro da Amurka ko Israel, ko Kuma ci gaba da barin qasashen can 2 na tsoma baki

4- Matsalar Rashin tsaron Yankin Zamfara Birnin Gwari Sokoto yanada Alaqa da Ma'adanan qarqashin qasa dake kwance a wajen

5- Musulmi da Christians yazama Dole su Koyi yadda zasu Rayu a tare sannan su bawa kowa damarsa Yayi Abnda ya fahimta a matsayin Addini
Duk wani Abu dayake kawo rarraba baya wuce Dalili na yadda za'a zalince da sunan Siyasa ko wawure muku tattalin Arziqin

6- Matsawar tsarin Siyasar NIGERIA da zamantakewa ginshinqinsu bezama Adalci ba to bazamu taba Samun Adalin Shugaba ba, Zamuyi ta Rayuwar canza Jam'iyya ne daga waccen mu koma Wannan,

Domin Matsalar daga tushe ne (tsarin) ba Wanda za'a zaba bane.

7- NIGERIA tanada duk Abnda qasashe 'Yan Mulkin Mallaka ke buqata Dan su wargaza qasa, munada Ma'adanan qarqashin qasa, Man Fetir Sannan munada yawan Al'ummar Musulmi, Dole ne mu mayar da hankalin mu akan wannan mu hade kanmu Dan kadasu samu ofa,

8- Tsarin Zabe da yadda Ake gudanar dashi a Nigeria Yana Daya daga cikin Manyan Hanyoyin da Ake Rainawa Talakawa wayo, mu bamayin Zabe Amma bazamu Hana kowa Yayi ba

Qarin Haske: Su masu Mulkin NIGERIA sun kwana da Sanin wa S**a daure Shi talakan da Ake mulki ne besan komai ba akan haka

Shi Yana Kan Wani irin ntwk ne na qudura duk Wanda ya kusance shi bada qiyayya ko Munafinci ba ze fahimci Setting Malam Zakzaky Ilhama ne daga Allah.

15/06/2020
01/06/2020

IDAN MUTANE S**A JI TSORON ALLAH TA'ALA TO SAI YA CIRE MUSU TSORON WANI BA ALLAH BA; AMMA KUMA IDAN MUTANE BASUJI TSORON ALLAH BA TO SAI KOMAI YA ZAME MUSU ABIN TSORO. DAGA BAKIN HUJJATUL ISLAM SHEAKH ABUBAKAR MAINA
POTISKUM

27/09/2019

Assalamu Alaikhum warahmatullahi ta'ala wabarakatuhu

23/08/2019

Innallaha Wamala'ikatuhu yusalluna Ala Nabiy,Ya Ayyuhallazina Amanu Sallu Alaihi Wa salli mu Taslima

25/07/2019

Allah Ka Hallaka General Buhari A Gaban Malam zakzaky Kamar yadda Ka Hallaka Fir'auna A Gaban Annabi musa.

12/01/2019

-- دُعاء يوم الجمعة
ADU'AR DA AKE KARANTAWA ARANAR JUMA'AH
بِسْمِ الله الرَّحْمنِ الرَّحِيمِ الحَمْدُ للهِ الأول قَبْلَ الاِنْشاءِ وَالاِحْياءِ وَالآخرِ بَعْدَ فَناءِ الأَشْياءِ، العَلِيمِ الَّذِي لا يَنْسى مَنْ ذَكَرَهُ وَلا يَنْقُصُ مَنْ شَكَرَهُ وَلا يَخِيبُ مَنْ دَعاهُ وَلا يَقْطَعُ رَجاءَ مَنْ رَجاهُ. اللّهُمَّ إِنِّي اُشْهِدُكَ وَكَفى بِكَ شَهِيداً، وَاُشْهِدُ جَمِيعَ مَلائِكَتِكَ وَسُكَّانَ سَماواتِكَ وَحَمَلَةَ عَرْشِكَ، وَمَنْ بَعَثْتَ مِنْ أَنْبِيائِكَ وَرُسُلِكَ، وَأَنْشَأتَ مِنْ أَصْنافِ خَلْقِكَ، أَنِّي أَشْهَدُ أَنَّكَ أَنْتَ الله لا إِلهَ إِلاّ أَنْتَ وَحْدَكَ لاشَرِيكَ لَكَ وَلا عَدِيلَ وَلا خُلْفَ لِقَوْلِكَ وَلا تَبْدِيلَ، وَأَنَّ مُحَمَّداً صَلَّى الله عَلَيْهِ وَآلِهِ عَبْدُكَ وَرَسُولُكَ أَدّى ماحَمَّلْتَهُ إِلى العِبادِ وَجاهَدَ فِي الله عَزَّ وَجلَّ حَقَّ الجِهادِ، وَأَنَّهُ بَشَّرَ بِما هُوَ حَقٌ مِنَ الثَّوابِ، وَأَنْذَرَ بِما هُوَ صِدْقٌ مِنَ العِقابِ.

اللّهُمَّ ثَبِّتْنِي عَلى دِينِكَ ما أَحْيَيْتَنِي، وَلاتُزِغْ قَلْبِي بَعْدَ إِذْ هَدَيْتَنِي، وَهَبْ لِي مِنْ لَدُنْكَ رَحْمَةً إِنَّكَ أَنْتَ الوَهّابُ ، صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَعَلى آل مُحَمَّدٍ، وَاجْعَلْنِي مِنْ أَتْباعِهِ وَشِيعَتِهِ، وَاحْشُرْنِي فِي زُمْرَتِهِ، وَوَفِّقْنِي لاَداءِ فَرْضِ الجُمُعاتِ وَما أَوْجَبْتَ عَلَيَّ فِيها مِنْ الطّاعاتِ وَقَسَمْتَ لاهْلِها مِنَ العَطاءِ فِي يَوْمِ الجَزاءِ. إِنَّكَ أَنْت‌َالعَزِيزُالحَكِيمُ

--- بواسطة : تطبيق حقيبة المؤمن

16/10/2018

Freeee Our fantastic leader

09/06/2018
09/06/2018

Bismillahirrahmanirrahim
Ramadan is surely a blessed month. Do not take it granted because it might be your last. Put Extra effort in terms of prayers, charity and any act of good deeds. May Allah grant us health and courage to please Him.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kebbi Harka Islamiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share