Takai 2019 Online TV Network

  • Home
  • Takai 2019 Online TV Network

Takai 2019 Online TV Network Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Takai 2019 Online TV Network, TV Network, .

Wai Kwankwason da ya cewa Takai ba'a cin zabe a karamar Jam'iyya idan ba PDP ko APC ba, yanzu ya gano mana ana iya ci za...
12/02/2023

Wai Kwankwason da ya cewa Takai ba'a cin zabe a karamar Jam'iyya idan ba PDP ko APC ba, yanzu ya gano mana ana iya ci zaben ne shi yasa ya dauko Jaririyar Jam'iyyar NNPP Zai gwada mu gani?

To Mayen Shugaban Kasa dai ba zai zama Shugaban Kasa ba ko me zai yi...

Daga: Muhammad Bashir

Allah ya kama👍
26/09/2021

Allah ya kama👍

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da nadin Chiroman Gaya, Alh. Aliyu Ibrahim Gaya, dan Marigayi Sarkin Gaya, Alh. Ibrahim Abdulkadir a matsayin sabon sarki a Masarautar Gaya ta Jihar Kano.

Nadin sabon sarkin ya biyo bayan rasuwar Mahaifisan marigayi Mai Martaba, Alh. Ibrahim Abdulkadir a Larabar da ta gabata 22 ga watan Satumbar 2021.

Sanarwar nadin sabon sarkin ta fito daga bakin Sakataren gwamnatin Jihar, wanda shi ne me rike da sarautar Walin Gaya a masarautar, Alhaji Usman Alhaji a safiyar ranar Lahadi 26 ga watan Satumbar 2021 a fadar gwamnati da ke Jihar ta Kano.

Muna Addu'ar Allah ya jikan Marigayin, ya kuma taya sabon Sarkin riko, Amin.

SAKON TA'AZIYYAR HAKIMIN MADOBIMuna amfani da wannan dama wurin mika sakon ta'aziyyarmu ga Iyali da Jama'ar garkn Madobi...
25/12/2020

SAKON TA'AZIYYAR HAKIMIN MADOBI

Muna amfani da wannan dama wurin mika sakon ta'aziyyarmu ga Iyali da Jama'ar garkn Madobi da 'yan uwa da abokan arziki na Zuri'ar Marigayi Makaman Karaye, Hakimin Madobi Alh. Musa Saleh Kwankwanso bisa rasuwarsa.

Muna kuma mika sakon ta'aziyyarmu ga tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da fatan Allah ya gafarta masa, ya bada hakurin rashi, ya kyauta namu zuwan.

A madadin Mal. Salihu Sagir Takai
(Takai Online Tv Network).
Juma'a: 25/12/2020.

10/08/2020

Arrangements have been concluded to receive the PRP 2019 Gubernatorial candidate in Kano, Malam Salihu Sageer Takai who recentl (APC) in Kano

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Takai 2019 Online TV Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share