Abubakar Shehu

  • Home
  • Abubakar Shehu

Abubakar Shehu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar Shehu, Digital creator, .

02/09/2023

Allah yatsare abingee

Mutanen dabai jihar Katsina barkammu da juma.a Mubarak kabeer dabai Nuran dabai anas Sa'id Dabai Ila shehu dabai  Aliyu ...
01/09/2023

Mutanen dabai jihar Katsina barkammu da juma.a
Mubarak kabeer dabai
Nuran dabai anas Sa'id Dabai
Ila shehu dabai
Aliyu Haedar Dabai
Isiya Isah danja

Nijar ta sanar da rufe sararin samaniyarta da iyakokin ƙasarƘarin bayani  Allah yasa muji alkhairi Shehu abubakar  daga ...
07/08/2023

Nijar ta sanar da rufe sararin samaniyarta da iyakokin ƙasar

Ƙarin bayani

Allah yasa muji alkhairi

Shehu abubakar daga kasar nijar

Hukumar KAROTA ta haramta wa masu baburan Adaidaita Sahu amfani da Gas maimakon Fetur a Kano. Allah yakawo mana mafuta a...
02/08/2023

Hukumar KAROTA ta haramta wa masu baburan Adaidaita Sahu amfani da Gas maimakon Fetur a Kano. Allah yakawo mana mafuta ameen 🙏

Atiku na gabatar da shaidu a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen  shugaban kasa  wai dama haryanzu atiku bai hagura ba iska ...
22/06/2023

Atiku na gabatar da shaidu a kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban kasa wai dama haryanzu atiku bai hagura ba iska tana walahar da mai kayan kara

Abba Gida-gida ya mayar da Muhyi Magaji Rimingado Shugabancin Hukumar Yaƙi da Rashawa ta Kano.Aiki kawai abbaShehu abuba...
21/06/2023

Abba Gida-gida ya mayar da Muhyi Magaji Rimingado Shugabancin Hukumar Yaƙi da Rashawa ta Kano.

Aiki kawai abba
Shehu abubakar amana kawai

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Shehu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share