DAN AUDU KOWA NAKA

  • Home
  • DAN AUDU KOWA NAKA

DAN AUDU KOWA NAKA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DAN AUDU KOWA NAKA, Media, .

17/09/2018

samun wakili nagari shne burin talaka, Muhammadu toyeen na taalakawa tunda yaji labarin ambaliyar ruwan da,ake fama a yankinsa maso arewa kllm ckin xiyararsu yke domin duba irin halin dsuke cki, vaya da gudunmawa dayake bayarwa marar adadi wannan shine abnda talaka yake fata kullm ga shugabansa. Ubangiji allah yasake dafama Baba toyeen na talakawa, KOWA NAKA.

17/09/2018

APC. APC. APC..gidan adalchi, wai wani ne yke karyar apc bata aiki, idan ntuna wnnan klmr abn driya yke bani sbd babu wnda apc tayiwa aiki irin wnan mtum sbd apc ta yayae masa dk wata dmuwa wato rashi aikinyi daya jima yna cki wnda sae lkcn mlkin apc ysamu aikin yi, a mulkin apc ne kasamu yan power, kana yan power gwmnatinka tabaka permanent offer, a mulkin apc ka iya sayan kayan sawa masu tsada, a mulkin apc ne ka iya cin abnci mai dadi, amulkin apc ne ka iya taemakon iyayenka wajen ciyar dasu da daukan nauyinsu. apc kenan jam,iyar adalchi bbu wariyar launin jam,iya. hmmmm APC BATA AIKI KO?

05/09/2018

Haha haha haha WANI DAN TAKARA....WANI TAKA KARA, WANI NASA KARAN YA KARYE.....KODAWA DAWA AKARA. sai kayi takwas yan dakile xasuyi biyu babu.

05/09/2018

Alhmdulillah godiya ga ubangiji, siyasa rigar yanci ido yagani kuma ya shaida. saboda haka kowa ya biya allansa ya wanke. Dan audu muke fata 2019 Insha allahu. KODAWA DAWA AKARA.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN AUDU KOWA NAKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share