Wannan airdrop din wanda yake da ra'ayi kar yayi wasa dashi tabbas suna rabar da coin din TON ga wanda ya dage yake yinsa don daga shekaran jiya zuwa jiya na chire 3 TON daga cikin sa
Amma maganar gaskiya ba ton din da suke bayarwa bane abun dubawa shine wannan coin din nasu mai suna PRETON kana shiga wannan telegram link din kayi register zasu baka PRETON guda hamsin sannan akwai wasu task da zakayi wanda zaka iya hada preton din guda kusan 500 a yanzu bamu san nawa ne darajar preton ba amma akwai kyakkyawan hasashen nan gaba kadan zai zama kudi
Ko baka harkar crypto kayi kokari kayi wannan ka ajiye a telegram dinka insha Allah zai makaa amfani nan gaba kadan
17/04/2024
*AVACOIN* sun dawo
Basai munyi Muku godon bayani ba kowa yasan irin kudaden da aka samu a cikin avacoin
Ga Wanda suke da niyyar farawa ga link Nan a kasa 👇
Sai a hanzarta ayi register a fara
Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁
Be the first to know and let us send you an email when Hikima tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.