
02/06/2025
Har Yanzu Babu Abinda yake Ɓatawa maƙiya Jihar Kano Rai Kamar kayakyawar Alaƙar dake tsakanin jagora Kwankwaso Da gwamna Abba Kabir Yusuf.
Tunda, ƴan tsaya Da Ƙafarka s**a kasa raba wannan Alaƙa Bana tunanin Akwai sauran makircin Da Zai raba kwankwaso Da, Abba don haka masu wannan yunƙuri su daina wahalar Da kansu.
An Haddasa Rigimar Masarautar Kano domin ragewa kwankwasiyya farin jini a faɗin Jihar Kano sunga basuyi Nasara ba shine s**a Yi yunƙurin lalata, Alaƙar kwankwaso Da Abba ta hanyar ƙiƙirar ƴan tsaya Da Ƙafarka gashi wannan hanya itama Taki ɓullewa.
A halin Yanzu mafi Yawancin al-ummar Jahohin Nigeria Suna kwantata gwamnatin Abba, Amatsayin wacce take Basu sha'awa don haka koda kwankwaso ne yake juya gwamntin jihar Kano mu a wajen alheri ne domin Yana Ɗora gwamnatin Akan Hanyar Daidai,
Muna roƙon Allah ubangiji ya ƙara Karya maƙiya kwankwasiyya.
© Shehu Saleesu farawa ✍️