Fulanin Faira

  • Home
  • Fulanin Faira

Fulanin Faira Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fulanin Faira, Digital creator, .

Masha Allah.Yayin da Maulana Shehu Tijjani Shehul Hadi yakai Ziyara Zawiyar Sheikh Malam Naziru bypass tareda rakiyar Ma...
24/04/2024

Masha Allah.

Yayin da Maulana Shehu Tijjani Shehul Hadi yakai Ziyara Zawiyar Sheikh Malam Naziru bypass tareda rakiyar Maulana Khalifa Sheikh Tijjani Bolari Gombe R.T.A da sauran Khalifofi da Mukaddamai na Jahar Gombe.

Muna fata Allah ya qawara Sharif lafiya Allah ya sakawa dukkan Shehunan mu da khalifofin mu na Garin Gombe da s**a tsaya chikin hidimar sa.
Amin Summa Amin

ALHAMDULILLAH.MAULANA SHEHU IBRAHIM ALIYU GAJALI (R. T. A), YAKAI ZIYARA BAUCHI GUN MAULANMU SHEHU DAHIRU USMAN BAUCHI (...
19/04/2024

ALHAMDULILLAH.

MAULANA SHEHU IBRAHIM ALIYU GAJALI (R. T. A), YAKAI ZIYARA BAUCHI GUN MAULANMU SHEHU DAHIRU USMAN BAUCHI (R. T. A) NAN INDA YAMALAM YATARBI DATTIJO KENAN ALLAH YAQARAWA DATTIJO LAFIYA DA NISAN KWANA YA KUMA BAMU ALBARKACINSA SABODA SHEHU TIJJANI (R. T. A)
ALHAMDULILLAHI 📿

ALLAH YA KARA MUSU LAFIYA DA NISAN KWANA,
AMIN SUMMA AMIN.

24/03/2024
وَاتَّبِعْ مَا يُوحَىٰ إِلَيْكَ وَاصْبِرْ حَتَّىٰ يَحْكُمَ اللَّهُ ۚ وَهُوَ خَيْرُ الْحَاكِمِينَ
18/03/2024

وَاتَّبِعْ مَا يُوحَىٰ إِلَيْكَ وَاصْبِرْ حَتَّىٰ يَحْكُمَ اللَّهُ ۚ وَهُوَ خَيْرُ الْحَاكِمِينَ

SANNU DA SAUKA MAULANA  ( ZIYARA )
16/03/2024

SANNU DA SAUKA MAULANA

( ZIYARA )

Wannan Kadan Daga Cikin Alkhairan Maulanal Prof. Kenan .Masha AllahYau, bayan ansha Ruwa a gidan  Maulana Prof. Ibrahim ...
15/03/2024

Wannan Kadan Daga Cikin Alkhairan Maulanal Prof. Kenan .
Masha Allah

Yau, bayan ansha Ruwa a gidan Maulana Prof. Ibrahim Maqari anan gidansa da yake cikin babban masallacin Jumma'a na kasa malam naga abin mamaki a aikace bayan mutanen da yawa suna zuwa shan ruwa kofar gidan nasa haka kuma ya kawo shinkafa mota a cike yace a dauki sunayen su a raba musu baki daya Allah ya saka masa da Alkhairi ya yawaita mana ire irensu acikin Al,ummar mu Albarkacin Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi Wasallam) 👏

# Rahoto: (Parfesa Suleiman Sanadi )

ALLAH YA KIYAYE HANYA MAULANA SHEIKH MANSUR IMAM (KADUNA )2 MOROCCO INSHA ALLAH.
15/03/2024

ALLAH YA KIYAYE HANYA MAULANA

SHEIKH MANSUR IMAM (KADUNA )
2 MOROCCO INSHA ALLAH.

Alhamdulillah Daga Dakin Taro Na Sheikh Dahiru Usman Bauchi Islamic Center Bauchi.Tareda :Maulana Prof. Ibrahim Maqari (...
08/03/2024

Alhamdulillah

Daga Dakin Taro Na Sheikh Dahiru Usman Bauchi Islamic Center Bauchi.

Tareda :
Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H),
Sheik Mustapha Briggs da dai Sauran Manyan Baki .
Allah Yamaida Kowa Gida Lfy.
Allah Albarkacin Shugaba Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.
Amin 🙏💛

AlhamdulillahMaulanmu Shehu Mansur Imam ya kaiwa SHEHU MAHI  ziyara a Masukinsa na Jos dakuma Ziyaran SHEHU HARISU JOS.
05/03/2024

Alhamdulillah

Maulanmu Shehu Mansur Imam ya kaiwa SHEHU MAHI ziyara a Masukinsa na Jos dakuma Ziyaran SHEHU HARISU JOS.

ABU NAMU...
05/03/2024

ABU NAMU...

Masha Allah.Maulidin Maulanmu Sahibul Faidati (R.T.A) Agarin Warri Delta State.
02/03/2024

Masha Allah.

Maulidin Maulanmu Sahibul Faidati (R.T.A) Agarin Warri Delta State.

AlhamdulillahWassulhu Khair.Babu abinda hakuri ke jawowa sai Alkairi.Allah yasa mu dace .
02/03/2024

Alhamdulillah

Wassulhu Khair.

Babu abinda hakuri ke jawowa sai Alkairi.
Allah yasa mu dace .

DALILAI GUDA BIYAR (5) GAME DA SALATIL FATIHI A KITAB DA SUNNAH...!Yayi ta juye-juye a kokarinsa na ganin lallai sai ya ...
29/02/2024

DALILAI GUDA BIYAR (5) GAME DA SALATIL FATIHI A KITAB DA SUNNAH...!

Yayi ta juye-juye a kokarinsa na ganin lallai sai ya kore siffar "الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق" ga ANNABI (Sallallahu Alaihi Wasallam) domin nunawa mabiyansa cewa "MUHAMMAD ALFATIHI" da ake ambata cikin Salatil Fatih, ba Shi ne MUHAMMAD RASULALLAHI (Sallallahu Alaihi Wassallam) Ba.

Ba tare da tsawaita bayanai ba ga Hujjoji guda 5, wadanda suke tabbatar da wannan Siffah ta "الفاتح لما أغلق" ga MANZON ALLAH (Sallallahu Alaihi Wassallam), ba domin ya kai a kula da shi ba, sai dan ceto wadanda yake son batarwa.

1- Abin da yake kokarin korewa a gefe guda kuma hujja yake kara tabbatarwa, domin Malaman Tarihi sun bayyana cewa: Tazarar Manzancin tsakanin ANNABI ISA (A.S) da ANNABI (Sallallahu Alaihi Wassallam) tazarar Shekaru kusan 600 ne, alhali a wasu zamanan a lokaci guda akan hada MANZANNI fiye da guda a lokaci guda a zamani guda.

Misali ANNABI SHU'AIBU (A.S)DA ANNABI MUSA (A.S) DA HARUNA (A.S), ANNABI IBRAHIM (A.S) DA ANNABI LUT (A.S), har ta kai ana kiran mutane da su ka wanzu tsakanin zamanin ANNABI ISA (A.S) zuwa ANNABI (S.A.W) da sunan "Ahl Fatrah" Wato dai kofar Manzanci ta kule a garesu, zuwan MANZON ALLAH (Sallallahu Alaihi Wassallam) sai ya zamo ALLAH ya bude abinda ya riga ya kule wato (الفاتح لما أغلق)

A karkashin hakanne ma ALLAH yake yiwa ma'abota Littafi ahir dinsu a suratul Ma'ida aya ta 19 inda yake cewa

يا أهل الكتاب قد جاءكم رسولنا يبين لكم على فترة من الرسل أن تقولوا ما جاءنا من بشير ولا نذير فقد جاءكم بشيرٌ ونذيرٌ والله على كل شيء قدير

Kaga kenan MANZON ALLAH (S.A.W) ya Bude kofar MANZANCIN da ta kasance a Kule bayan ANNABI ISA (A.S).

2- Zuwan Kalmomi da ke zayyana Siffar MANZON ALLAH (S.A.W) cewa "والخاتم لما سبق" da Malamin yake kore masa, har ma yake nuna wannan siffa ba ta ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) bace a kokarinsa na da'afa Salatil Fatihi, a gefe guda kuma sai gashi ALLAH da kansa yake tabbatar da ita ga MANZON ALLAH (S.A.W) a Suratul Al'ahzab in da ALLAH yake cewa:

Amin Ya Allah .
29/02/2024

Amin Ya Allah .

Gayyata! Gayyata!!Insha Allahu, Za’a Bude Masallacin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Ranan Juma’a 08/03/2024 a Bauc...
29/02/2024

Gayyata! Gayyata!!

Insha Allahu, Za’a Bude Masallacin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi a Ranan Juma’a 08/03/2024 a Bauchi

Sheikh yana Gayyatan Yan Uwa Musulmai , Allah ya bayar da Ikon Halarta.
Amin Thumma Amin

AlhamdulillahCIKIN HOTUNAN; Maulidin Annabi (SAW), Zaman suna na Ahlul Faidhati mai diwani Group bisa jagorancin Shehu I...
04/10/2023

Alhamdulillah

CIKIN HOTUNAN; Maulidin Annabi (SAW), Zaman suna na Ahlul Faidhati mai diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani), Ranar Talata zuwa wayewar garin Laraba 19 ga Rabi'ul Awwal 1445 (3/10/2023).

Allah ya saka wa SHEHUN mu da alkhairi, ya sanya albarka a cikin rayuwar mu baki daya .

Amin summa Amin

ZAMAN SUNA: Shahararren malamin Addinin Musulunci Sheikh Nazifi Alkarmawy ya gabatar da  karatun Mauludi a daren suna ta...
04/10/2023

ZAMAN SUNA: Shahararren malamin Addinin Musulunci Sheikh Nazifi Alkarmawy ya gabatar da karatun Mauludi a daren suna tare da yan uwa masoya Annabi Muhammadu ﷺ a birnin Kano Najeriya.

Allah ya bamu albarkacin Annabi ﷺ, ya kawo mana karshen masifu da bala'o'in dake faruwa a Najeriya da Niger baki daya. Amin thumma amin

AlhamdulillahKyawawan hotunan Maulana Sheikh Ibrahim Aliyu Gajali da na  muridan sa  na bikin zagayen maulidi da ya gaba...
28/09/2023

Alhamdulillah

Kyawawan hotunan Maulana Sheikh Ibrahim Aliyu Gajali da na muridan sa na bikin zagayen maulidi da ya gabata jiya a jihar Gombe.

Allah ya ƙarawa Shehu lafiya da nisan kwana ya ja mana kwananshi muta shaida wannan biki tare da shi Albarkacin Shugaban Halitta Sallallahu Alaihi Wasallam.

Amin summa Amin

Alhamdulillah ❤️❤️❤️
27/09/2023

Alhamdulillah ❤️❤️❤️

AlhamdulillahWasu daga cikin hotunan Mauludin Madinatu Yerwa .
27/09/2023

Alhamdulillah

Wasu daga cikin hotunan Mauludin Madinatu Yerwa .

Maulana Sheikh Ibrahim Gajali Gombe
24/09/2023

Maulana Sheikh Ibrahim Gajali Gombe

Masha Allah 💖💖Maulidi da akayi a garin madinatul rasulullahi (S.A.W)Tare da Jikan Shehu Tijjani (Radiyallahu Ta'ala Anhu...
24/09/2023

Masha Allah 💖💖

Maulidi da akayi a garin madinatul rasulullahi (S.A.W)
Tare da Jikan Shehu Tijjani (Radiyallahu Ta'ala Anhu)

(Abdallah-Ba-inyassey)

Karatun Tahni'a zama na 06Daga Bakin:  Shehik Harisu jos Duk mai hali ya ɗinka Sababbin kaya, ayi Hidima ga Manzon Allah...
24/09/2023

Karatun Tahni'a zama na 06

Daga Bakin: Shehik Harisu jos

Duk mai hali ya ɗinka Sababbin kaya, ayi Hidima ga Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sahbihi Wa Sallamm.
Allah ya Kara Soyayyar Manzon Allah (S.A.W)

Amin 🤲
Abdallah-Ba-inyassey

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fulanin Faira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share