06/10/2023
Gaskiya gomnati ta raina ma mutane hankali, in ba rainin wayo ba ache a dalilin su mutane duk sun tsiyace sun karasar da kadarar su a tsadar rayuwa. Kuma sunzo suna cewa za ayi Karin albashi ma ma'aikatan federal, ni nayi tunanin ma za a ninka wa kowa albashin shi ne kawai wai 35k ne za a kara hakan ma kana nan ma'aikata na tsawon wata shida ba ma permanent ba, ko wace tsiyar zai rage ma mutane a wannan yanayin oho? Mu ba kudi muke so ba saukin rayuwa muke so