Sardauna bade kawai zone B

  • Home
  • Sardauna bade kawai zone B

Sardauna bade kawai zone B Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sardauna bade kawai zone B, Digital creator, .

The President of the 9th Senate, Senator Ahmad Lawan and other principal officers of the National Assembly during the Le...
24/09/2023

The President of the 9th Senate, Senator Ahmad Lawan and other principal officers of the National Assembly during the Leadership Retreat for the Principal Officers of the National Assembly at the Four Points (Marriot) Hotel, Ikot Ekpene, Akwa Ibom State.

NATIONAL ASSEMBLY LEADERSHIP RETREAT AT UYO, AKWA IBOM STATE. The Senate Leadership (Past and Present) Senator Ken Nnama...
23/09/2023

NATIONAL ASSEMBLY LEADERSHIP RETREAT AT UYO, AKWA IBOM STATE.

The Senate Leadership (Past and Present) Senator Ken Nnamani, Senator Pius Ayim, Senator Ahmad Ibrahim Lawan,Ph.D, GCON all former President of the Senate and Senator Godswill Obot Akpabio, CON incumbent President of the 10th Senate at a retreat for National Assembly leadership organised by NILDS to chart a robust legislative agenda for the Renewed Hope. Other at the retreat includes Deputy Senate President, Senator Senator BarauJibrin, CON enate Majority Leader, Senator Michael Opeyemi Bamidele, CON and other principal officers of the 10th Senate and House of Representatives.

Za'a Buɗe Katafaren Asibitin Da Sardaunan Bade Ya Jina A Garin Isari Karasuwa !!!Sanarwa A Ranar 20/09/2023 Za'abude Asi...
19/09/2023

Za'a Buɗe Katafaren Asibitin Da Sardaunan Bade Ya Jina A Garin Isari Karasuwa !!!

Sanarwa A Ranar 20/09/2023 Za'abude Asibiti Wanda Sanata Ahmad Lawan PhD GCON (Sardaunan Bade) Ya Gina A Garin Isari Dake Karasuwa Local Government Area, Muna Gayyatar Duk Wanda ALLAH Ya Bawa Ikon Zuwa.

Asibitin ya haɗa da kayayyakin aiki na zamani.

1 Ginin ɗakunan ma'aikata
2 Ginin ɗakunan marasa lafiya
3 Mashinan ɗaukan mara lafiya
4 Mashinan hawa na ma'aikata
5 Gadajen marasa lafiya
6 Solar lights
7 Solar water
8 Generator
9 Kayan aiki na zamani ga marasa lafiya
10 Gas cylinder.

Hassan Rilwanu Jajimaji ya ce wannan abin da na gani da Ido na ne a chikin asibitin saboda mutanen mu na karkara susami saukin ɗauko mara lafiya zuwa asibitin.

Muna roƙon Ubangiji ALLAH ya sakawa Sardaunan Bade da alkhairi.

Innatina lokachida zamuje rantsuwa in Allah ya yadda ²0²7 , Allah ya kaimu darai dalapia ameen!!!!!!!!!!Daganaku hussain...
11/09/2023

Innatina lokachida zamuje rantsuwa in Allah ya yadda ²0²7 , Allah ya kaimu darai dalapia ameen!!!!!!!!!!

Daganaku hussaini haruna (Gomez)

Mutattauna...Ahmed Lawan yakarbo kudi daga Gwamnatin Tarayya kimanin Naira Biliyan Daya da Naira Miliyan Dari Bakwai Da ...
09/09/2023

Mutattauna...

Ahmed Lawan yakarbo kudi daga Gwamnatin Tarayya kimanin Naira Biliyan Daya da Naira Miliyan Dari Bakwai Da Hamsin (N1.75 Billion Naira) don ya gina filin jirgin da zai na sauka idan zaizo raba shinkafar NEMA garinsa.

Kuna gani da yin wannan aikin na filin jirgi da kuma kashe wannan makudan kudin wajen shawo kan matsalar mutanenmu musamman wutar NEPA, talauci da kuma harkar noma wannene yafi?

Shin mutanen Wachakal mutum nawa aka dauka aiki a wannan filin jirgin?

Hussaini haruna
Yobe State Ahmed lawan media

Over a week ago, I distributed 9000 bags of grains - 6000 bags of rice and 3000 bags of millet - to my constituents in Y...
05/09/2023

Over a week ago, I distributed 9000 bags of grains - 6000 bags of rice and 3000 bags of millet - to my constituents in Yobe North Senatorial District. Those who benefited from the intervention were from 60 wards across the six local government areas in my constituency.

The intervention targeted the poor and most vulnerable who were worst hit by the hardship occasioned by the removal of fuel subsidy by the federal government. Muslim religious groups, Christian communities and Persons with Disabilities were also amongst those who benefited from the distribution of grains.

The intervention was undertaken by my foundation - The Senator Ahmad Ibrahim Lawan (SAIL) Empowerment Foundation - to complement efforts by the Yobe State and Federal Government in ameliorating the sufferings of our people.

While delivering a speech to flag-off the distribution of grains to my constituents, I encouraged Nigerians not to lose hope, as the current hardship caused by high cost of living is not permanent. In fact, it is a price we must pay to have a better Nigeria.

I also used the opportunity during my short visit to my constituency to handover the newly constructed Federal Science and Technical College, Gashua, to the Yobe State government. I facilitated the establishment and construction of the institution last year under the administration of President Muhammadu Buhari. The Yobe state government is in turn expected to hand the institution over to the Federal Government through the Federal Ministry of Education.

The Federal Science and Technical College, Gashua, has several ultra-modern facilities to provide students, teachers and administrative staff with the required learning and work environment.

Among the facilities provided are: an Administrative block, staff offices, two blocks of offices, a library, 500-capacity auditorium, laboratory complex, a clinic, 5 blocks of female hostels, 5 blocks of male hostels, sports complex with offices, 3 twin-blocks of classes, 1 block

Sardaunan bade turakin babban potiskum bakagakiya da aikin alkairi munamaka fatan alkairi 2027
05/09/2023

Sardaunan bade turakin babban potiskum bakagakiya da aikin alkairi munamaka fatan alkairi 2027

Allah yanunamana kudin alkairine a yobe muna taredaku
04/09/2023

Allah yanunamana kudin alkairine a yobe muna taredaku

A lokacin da iftila'i ya faru na gobara a kasuwar Potiskum Sen Ahmed Ibrahim Lawan shine ya Basu gudumawa Mai tsoka harn...
29/08/2023

A lokacin da iftila'i ya faru na gobara a kasuwar Potiskum Sen Ahmed Ibrahim Lawan shine ya Basu gudumawa Mai tsoka harna naira 100ml ko wanan kadai aka tsaya yayi na mijin kokari sosai Kuma insha Allahu zamu saka masa a2027 da yardan Allah Muna fatan cigaba da tallafawa Al'umma Allah ya Maka jagora
Sardaunan bade
Turaki Babban Potiskum

Sardaunan bade mai'abun alkairi kayi kokari kachiyar dayan yobe ta arewa abinchi achikin wannan halin rayuwan yunwaAllah...
29/08/2023

Sardaunan bade mai'abun alkairi kayi kokari kachiyar dayan yobe ta arewa abinchi achikin wannan halin rayuwan yunwa

Allah yasaka maka da alkairi muna godiya

Cikin iKon Allah Yau Sanata Ahmad Lawan Yarabawa Masu Kananan Karfi Shinkafa Dakuma HatsiDomin Rage Wannan Radadi Na Ray...
27/08/2023

Cikin iKon Allah Yau
Sanata Ahmad Lawan Yarabawa
Masu Kananan Karfi Shinkafa Dakuma Hatsi
Domin Rage Wannan Radadi Na Rayuwa da'ake ciki

Allah Ubangiji Yadatarmu Yakuma Fitarda Mu Acikin Wannan Hali Na Rayuwa da akeciki

Photo hussaini haruna (gomez)

Bayan an idar da Sallah Jumma'a, Sen. Ahmad Ibrahim Lawan GCON ya halarci Sallah Jana'izar na wata baiwar Allah.Allah ya...
26/08/2023

Bayan an idar da Sallah Jumma'a, Sen. Ahmad Ibrahim Lawan GCON ya halarci Sallah Jana'izar na wata baiwar Allah.

Allah yajikanta da rahama yasa mutuwa hutu ce a gareta.

His Excellency, Senate President Emeritus, Dr Ahmad Ibrahim Lawan PhD GCON ( Sardaunan Bade ) performed juma'at prayer a...
26/08/2023

His Excellency, Senate President Emeritus, Dr Ahmad Ibrahim Lawan PhD GCON ( Sardaunan Bade ) performed juma'at prayer at Alhaji Hassan Abuja Juma'at Mosque in Gashua town, Bade local government, Yobe State.

25 August, 2023.

Photo Credit Saraki Bade

Earlier today the President of the 9th Senate Distinguished Sen. Ahmad I Lawan GCON (Sardaunan Bade) officially handover...
26/08/2023

Earlier today the President of the 9th Senate Distinguished Sen. Ahmad I Lawan GCON (Sardaunan Bade) officially handover the newly constructed FEDERAL GOVERNMENT SCIENCE AND TECHNICAL COLLEGE GASHUA, to Yobe State Government.

Yadda tsarin rabon tallafin kayan abinci da Sanata Ahmad Lawan zai raba LG by LG. Yau Idan Allah yakaimu Allah Ya saka m...
26/08/2023

Yadda tsarin rabon tallafin kayan abinci da Sanata Ahmad Lawan zai raba LG by LG. Yau Idan Allah yakaimu Allah Ya saka masa da alkairi.

Kukuma Wanda Aka Baku Allah yasa kubawa Masu kananan Karfi Bawai Masu Karfi ba sardaunan Allah yasaka da alkairi munagodiya

Alheri Ya Sauƙa A Yobe Ta ArewaSardaunan Bade yashigo fatan nasaraa maigida
25/08/2023

Alheri Ya Sauƙa A Yobe Ta Arewa
Sardaunan Bade yashigo fatan nasaraa maigida

Sardaunan Bade Zai Bude Makarantar Kwana Ta Sakandare A Garin Gashu'a Sabuwa Fil A LedaMuna godiya Sardaunan Bade Allah ...
25/08/2023

Sardaunan Bade Zai Bude Makarantar Kwana Ta Sakandare A Garin Gashu'a Sabuwa Fil A Leda
Muna godiya Sardaunan Bade Allah yakara daukaka

24/07/2023

Sardaunan bade ikon Allah munamaka fatan alkairi yobe ta arewa

21/07/2023

Sardaunan bade ikon Allah Allah yamaka jagora

09/07/2023

Sardaunan bade ikon Allah

Abaka kudin rago kuma a baka kayan Abinci Al'ummar Yobe ta Arewa na Godiya.Madallah Sardaunan Bade.
08/07/2023

Abaka kudin rago kuma a baka kayan Abinci

Al'ummar Yobe ta Arewa na Godiya.

Madallah Sardaunan Bade.

yobe 001
07/07/2023

yobe 001

07/07/2023

Sardaunan bade turaki babban potiskum muna maka fatan alkairi 2027 a yobe

06/07/2023

Kusaurari baitukan daga bakin masoyin Ahmed I lawan sardauna bade turaki babban potiskum

Maizakuche akan wannan yaro

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sardauna bade kawai zone B posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share