Danmodi Media Watch

  • Home
  • Danmodi Media Watch

Danmodi Media Watch Official page of Danmodi Media Watch.

01/07/2023

Akwai "social media managers" da ake biyansu N50,000, N100,000 har N150,000 ko ma sama da haka a wata, sakamakon "managing pages" da "Facebook accounts", twitter accounts, YouTube channels, Instagram accounts da sauransu na kamfanoni, hukumomi, 'yan siyasa har ma da wasu "individual influencers". Shi wannan "social media management" din Skill ne mai zaman kansa da ake koya. Wasu kuma suna samun kudaden shiga ta hanyar tallata hajojinsu, da wasu services dinsu, ko amfani da wata baiwar da Allah ya musu wajen samun kudi da amfanar albarkatun jama'ar da ke wannan kafa

A ofishin JIGAWA NEW MEDIA na daga cikin burinmu horas wa, tare da samar da dubban irin wannan "social media managers" din da makamantansu, ta yadda matasanmu za su samu su dogara da kansu, su guji siyasar banbadanci da cin mutuncin juna. Dama ya na daga cikin manufofin wannan gwabnatin ta Mai girma gwabnan Jihar Jigawa Mallam Umar A. Namadi FCA samar da ayyukan dogaro da Kai ga matasanmu.

Muna godiya da goyon bayanku, addu'oi, shawarwari a ko yaushe,🙏

Mallam Garba Al-Hadejawy FCAI, FIMC
Special Assistant on New Media to Jigawa State Governor.

HAWAN GIDAN GWABNATI (BARIKI)Yau, Alhamis, ranar ta biyu a bikin Babbar Sallah, Gwamna Mallam Umar Namadi FCA ya karbi M...
29/06/2023

HAWAN GIDAN GWABNATI (BARIKI)

Yau, Alhamis, ranar ta biyu a bikin Babbar Sallah, Gwamna Mallam Umar Namadi FCA ya karbi Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Hamim Nuhu Muhammad Sanusi, tare da tawagar hakimansa a filin sukuwa na Sir Nuhu Muhammad Sanusi da ke bayan gidan Gwamnatin jiha.

Hawan Bariki yana daya daga cikin al'adu na bikin hawan sallah da ake gudanarwa a wannan Masarauta ta Dutse.

A jawabinsa a wurin Taron, Gwamna Umar Namadi ya bayyana cewa gwamnatinsa ta dauki fannin ilimi da muhimmancin gaske, inda ya ce za a inganta fannin ta hanyar daukar karin malaman makaranta da samar da kayan aiki a makarantun da ke fadin jihar.

Akan lamarin rikicin makiyaya da manoma, Mallam Namadi ya ce gwamnati za ta yi matukar kokarin warware wannan rikici tare da samo hanyar magance rikicin na dindindin.

Gwamnan ya kuma bayyana cewa gwamnatinsa ta soke mallakar duk wasu filaye da aka bayar ba bisa ka'ida ba a ko'ina cikin fadin jihar.

Haka kuma ya bayyana kudurin gwamnatinsa na ganin an kawo karshen matsalar ambaliyar ruwa da ta addabi jihar nan a 'yan shekarun nan.

Har ila yau, Gwamna Mallam Umar Namadi ya ce babban kalubalen da ke gaban Jihar Jigawa da ma Najeriya baki daya shine al'amarin matasa, inda ya ce gwamnatinsa za ta tabbatar da an samarwa da dukkan matasan jihar nan hanyar samun sana'o'i da ayyukan yi.

Ya ce "Hakki ne akanmu mu inganta rayuwar al'ummar Jihar Jigawa."

A karshe Mallam Umar Namadi ya gode wa al'ummar Jihar Jigawa saboda goyon baya da hadin kan da suke bai wa gwamnatinsa.

Tun da farko, a jawabin Sarkin ya jinjinawa kokarin da gwamnatin Mallam Umar Namadi ta ke yi wajen kawo karshen matsalar ambaliyar ruwa a wannan jiha.

Haka kuma Sarkin ya yi kira ga gwamnati da ta kara kaimi wajen magancewa al'umma mayuwacin halin da ake ciki.

Barka da sallah!
28/06/2023

Barka da sallah!

CHINAHis excellency the deputy governor of jigawa state, engineer Aminu usman Gumel, leading the jigawa state government...
28/06/2023

CHINA

His excellency the deputy governor of jigawa state, engineer Aminu usman Gumel, leading the jigawa state government delegations to the 3rd Edition of CHINA-AFRICA Economic trade EXPO in CHANSHA,HUNAN Province China, were warmly received by the chineas officials.

27/06/2023

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu, On this blissful occasion of Eid ul-Kabir, I extend my warmest greetings and heartfelt wishes ...

27/06/2023

SPECIAL SALLAH MESSAGE FROM GOVERNOR MALLAM UMAR NAMADI OF JIGAWA STATE

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu,

On this blissful occasion of Eid ul-Kabir, I extend my warmest greetings and heartfelt wishes to the people of Jigawa State and the entire Muslim community around the world. May the blessings of Allah be showered upon you and your loved ones, and may this celebration bring peace, happiness, and prosperity to all.

Eid ul Kabir holds a significant place in the Islamic calendar, reminding us of the story of Prophet Ibrahim's steadfastness and willingness to sacrifice his beloved son as an act of obedience to Allah. This occasion serves as a reminder of the values of selflessness, sacrifice, and devotion that we should emulate in our lives.

As we celebrate this blessed occasion, let us remember the essence of Eid ul Kabir by extending our hands of generosity and kindness to those in need. It is a time to share our blessings with the less fortunate, foster unity, and strengthen the bonds of brotherhood within our communities. Together, we can build a society where no one is left behind and where compassion and empathy prevail.

I commend the people of Jigawa State for their resilience, unity, and commitment to progress. As we celebrate Eid ul-Kabir, let us also reflect on our achievements and the challenges that lie ahead. Together, we will continue to work towards the development and well-being of our state, ensuring that every citizen enjoys the benefits of a prosperous and inclusive society.

Our new administration is making every effort to avert the recurrence of the flood disasters that have been destroying our state for some time now, as another rainy season has arrived. In several flood-prone areas of the state, work is currently being done to avoid a repeat of the calamity this year. The building of bridges, embankments, and dredging of rivers are some of these preventative measures. These are only temporary emergency measures; in the long run, we are committed to finding a lasting solution to this catastrophe.

Finally, I would like to express my deepest appreciation to our traditional and religious leaders, community members, and all those who have contributed to the peace and progress of Jigawa State. Your dedication and commitment are instrumental in creating an environment conducive to growth and development.

May Allah accept our prayers, sacrifices, and acts of worship. May He grant us unity, prosperity, and peace.

Barkanmu da sallah.

Mallam Umar Namadi
Governor, Jigawa State

26/06/2023

Daga Bakin 'Yan Jigawa....

Danmodi Media Watch 👀

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danmodi Media Watch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share