Zazzau KE Magana

  • Home
  • Zazzau KE Magana

Zazzau KE Magana Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zazzau KE Magana, Digital creator, .

Kadan daka cikin abubuwan da kungiyar ECOWAS ta cimma matsaya kan juyin mulki a Nijar a zaman ta na Lahadin nan.1) Takun...
30/07/2023

Kadan daka cikin abubuwan da kungiyar ECOWAS ta cimma matsaya kan juyin mulki a Nijar a zaman ta na Lahadin nan.

1) Takunkumin hana zirga-zirgar jiragen sama

2) Takunkumin hana tafiye tafiye ga dakarun da s**a jagoranci juyin mulki a kasar.

3) Rashin nuna goyon baya kan tursasa shugaba Bazoum ya ajiye mulki.

4) Watsi da dakarun soji na kasashen waje dake nuna goyon baya ga juyin mulki a kasar.

30/07/2023

DA DUMÍ - DUMÍ: Yanzù Haka Da Sanyin Safiyar Nań Dubunnan Mutaneń Nijar Nè S**a Fitó Zanga-zanga A Kòfar Dandalin Toumo Dakè Birnin Yamai, Domin Nunà Goyoń Bayansu Ga Juyiń Mulkin Da Sojojin Kàsar Sùka Yí

Me kuka fahimta akan wannan lamarin?

Daga Comr Abba Sani Pantamí

30/07/2023

Aslm munayima al'umman Annabi Wanda zasu shigo wannan gida marhaba da zuwa da fatan duk Wanda ya shigo wannan page din Allah yasa ya shigo da alkairi Kuma Allah ya Bada iKon Bada gudum mawa Mai albarka ameeen.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazzau KE Magana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share