Gaskiya TAFI KUDI online

  • Home
  • Gaskiya TAFI KUDI online

Gaskiya TAFI KUDI online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaskiya TAFI KUDI online, Digital creator, .

Dandume The Governor Of Katsina State Government House Katsina Dear Sir, Re: Complaint About Insecurity In Dandume, Fask...
14/08/2023

Dandume

The Governor Of Katsina State Government House Katsina

Dear Sir,

Re: Complaint About Insecurity In Dandume, Faskari, Sabuwa, and Funtua Local Government Areas

We are Writing To Express Our Dissatisfaction and Concern About The Worsening Security Situation In Dandume, Faskari, Sabuwa, and Funtua Local Government Areas Of Katsina State. We are a Resident Of Dandume A Ward, and We Have Witnessed Firsthand The Atrocities Committed By Bandits and Kidnappers In Our Community and Neighboring Ones.

The Bandits Have Been Terrorizing Us For Years, Killing and Kidnapping People At Will, Day and Night. They Have Also Been Looting Our Properties, Occupying , and Destroying Our Farms. We Live In Constant Fear and Anxiety, Unable To Go About Our Normal Activities Or Sleep Peacefully At Night. Many People Have Fled Their Homes and Villages, Seeking Refuge Elsewhere.

We Have Reported These Incidents To The Local Authorities Several Times, But We Have Not Seen Any Improvement In Our Security Situation. Instead, It Seems To Be Getting Worse By The Day. We Feel Abandoned and Neglected By The Government That Is Supposed To Protect Us and Ensure Our Safety.

We are Appealing To Uou As The Chief Security Officer Of The State To Intervene Urgently and Decisively In This Matter. We Urge You To Deploy More Security Forces To Our Local Government Areas, Especially In The Rural Areas Where The Bandits Operate Freely. We Also Request That You Engage In Dialogue With The Bandits and Persuade Them To Lay Down Their Arms and Embrace Peace. Furthermore, We Ask That You Provide More Support and Compensation To The Victims Of Banditry and Kidnapping, Who Have Lost Their Loved Ones, Properties, and Livelihoods.

We Hope That You Will Take Our Complaint Seriously and Act Swiftly To Restore Security and Peace In Our Local Government Areas. We are Tired Of Living In Fear and Suffering In Silence. We Deserve To Live In Dignity and Harmony As Citizens Of Katsina State.

CMRD. SARAUTA✌

Abubuwa 20 da zan yi idan na kwashe amfanin gona ta...🙅1. Zan gina katafaren gida na Miliyan 500 a Kano sannan in gina g...
13/07/2023

Abubuwa 20 da zan yi idan na kwashe amfanin gona ta...🙅

1. Zan gina katafaren gida na Miliyan 500 a Kano sannan in gina gidan Bilyan 100 a Abuja

2. Zanje Banana Island na sayi gidan bene 🏢 me hawa 50 kamar na Bilyan 50

3. Daga lokacin da na kwashe amfanin na dena taka qasa sai dai kafet kuma idan na taka nawuce shikenan sai dai a nemo sabo

4. Zan siyi jirgin sama guda 150 a dinga yi mini haya da su

5. Zan sayi Prado baka da fara da ja da koraye da blue da ruwan kasa

6. Zan siyi 4matic guda 36 adadin yawan jihohin Najeriya wato kenan duk jihar da zanje zan hau daya idan naje nagama uzurina zan barta acan

7. Idan na tashi aure za a diba dangina da dangin amarya a harbamu duniyar wata sai anyi shekara takwas ana shagalin biki na a can

8. Zan gina gidan mai mai kan fanfo 10,000 aduk jihohin Nigeria

9. Zan je London na gina Estate

10 A Dubai kuma hotel din Bilyan 900 zan gina

11. Zan sayi rijiyar man fetur guda 30 a Nigeria

12. Sannan duk wanda muka hadu dashi zan bashi kyautar dubu dari 500

13. Zan siyawa abokaina motocin hawa kowannensu kamar guda 100 alaji

14. Zan je unguwar su budurwata nasa a rushe gidanjen layin ayiwa kowa gidan miyan 100

15. Idan na kwanta a cikin gida shikenan sai dai na bayar dashi kyauta saboda ba zan kara kwantawa aciki ba

16. Zan rabawa kowane dan Afrika kudi kamar naira milyan 5 Biyar haka

17. Sannan zan siyawa kowane dan garimmu mota ta milyan 100 saboda sune dangina
18. Zan tai makawa pillars da kudi kamar tirliya 80 su siyo yan wasa
19. Zanyi amfani da karfin arziki na domin in tabbatar shinkafa ta yawaita a Nigeria
20. Zanbi makarantun kwana na Nigeria baki dayansu in bisu da milyan talatin talatin

Me na manta dashi ku tuna min....?😂🚶

Domin daidaito, adalci, Gwamna  Radda ya amince da Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ta kasance a FuntuaGwamnan ji...
07/07/2023

Domin daidaito, adalci, Gwamna Radda ya amince da Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ta kasance a Funtua

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya karbi bakuncin tawagar hadin gwiwar al’ummar Funtua (Community-based Organisation) domin ziyara ta musamman a ranar Laraba, 5 ga watan Yuli, 2023, a masaukin Gwamnan Jihar Katsina dake Birnin Tarayya Abuja.

Da yake jawabi a madadin tawagar, Alh. Umar Faruq Mutallab ya taya gwamnan murnar rantsar da shi a matsayin zababben gwamnan jihar Katsina na 5 bisa tafarkin dimokuradiyya. Ya kuma yaba masa bisa ga manyan nasarorin da ya yi wajen kafa kwakkwaran ginshikin da zai tabbatar da samun nasarar aiwatar da tsare-tsaren da s**a shafi jama’a da inganta walwala da zamantakewar al’ummar jihar Katsina.

Bugu da kari, ya bayyana cewa sun zo Abuja ne domin neman sa hannun sa wajen kafa Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Tarayya a Funtua wanda a cewarsa, zai tabbatar da kudurinsa na cika alkawuran da ya dauka na tafiyar da gwamnati mai dunkulewa ta hanyar tabbatar da adalci ga daukacin al'ummar jihar. Ya kuma bayyana cewa Funtua hedikwatar shiyyar Katsina ta Kudu ce kuma muhallinta na da dimbin al’umma da kuma makarantu masu kyau da za su iya ciyar da jami’ar da ake magana a kai.

Gwamna Malam Dikko Radda a nasa jawabin, ya bayyana cewa, domin samun daidaito, adalci, zai yi duk abin da ya dace bisa ga buri na doka domin ganin jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin Tarayya ta kasance a garin Funtua. Ya kuma kara da cewa Funtua ta taka rawar gani a tarihi da cigaban jihar Katsina. Bayan wani lokaci, Funtua ta zama cibiyar kasuwanci mai wadata; ta kuma yi fice a harkar noma da sauran ayyukan al'adu. A karshe ya yaba da shirin Kwamitin na samar da wurin wucin gadi da jami’ar za ta fara aiki da kuma samar da wurin dindindin da za a mika wa gwamnatin tarayya.

Tawagar sun hada da Alh. Umar Faruk Mutallab, Sanata Muntari Dandutse, Hon. Musa Adamu Funtua, Alh. Lawal Garba, Alh. Amadu Ardo, Dr Amiru Sanusi, Mambobin Majalisar Wakil

INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJIUN INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJIUN INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJIUN INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJ...
06/07/2023

INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJIUN INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJIUN INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJIUN INNALILLAHI WAINN ILAHIRRAJIUN

buhun masara 36000

Bunin dawa 32000

buhun farin wake 5000

Bunin waken suya 28000

Bunin shinkafa 75000

letre man fetur 550

letre man gas 760

taliya guda daya 370

magi mai tauraro guda daya 20

gwangwanin kwaki 60

Gwangwanin suga 200

Dan Allah ina akeso talaka yasa kanshi tsadar rayuwa ga tsadar abinci gwamnati ta kasa yin komai gaskiya yakamata gwamnatil tatuna da talakawan da basuda abinda zasu ci Yau balantana gobe da jibi da gata mukuma talalawa Takamatsu mutashi tsaye my cigaba da adduar Allah yakawomana sauki Allah ya yassare mana Allah yakawo mana karshen wannan balain Allah yakawomana zaman lafiya mai dorewa a kasar mu garinmu da kuma duniya baki daya

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya TAFI KUDI online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share